Jaridar Hausa - Labaran Cigaban Alumma a Dukkan Fannoni
Monthly Archives

May 2024

Jarumar Kannywood Fati Slow Ta Rasu

A safiyar Talata tsohuwar tauraruwa e Kannywood, Mansura Isa ta sanar da rasuwar ta shfaubtavna Facebook. Mansura, wadda ta yi addu’ar samun rahama da Fati Slow ta ce marigayiyar ta rasu ne da daddare a kasar Habasha, kuma a can za a yi