Wani bikin aure a Jihar Jigawa ya rikiɗe zuwa masifa bayan da aka zargi amaryar da zubawa abincin da aka yi wa baƙi guba, wanda ya bar angon cikin mawuyacin hali da kuma mutuwar wani baƙo ɗaya.
Lamarin ya faru ne a Ƙaramar Hukumar!-->!-->!-->…
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaryata raɗe-raɗin cewa akwai rashin jituwa tsakaninsa da gwamnonin jihohi kan batun ƴancin ƙananan hukumomi, yana mai yin kira ga samun haɗin kai don bunƙasa cigaban ƙasa.
“An ce wai muna da rashin jituwa kan!-->!-->!-->…
Ƴanbindiga da ake zargin suna biyayya ga jagoran ta’addanci Bello Turji sun sace fasinjoji 10 tare da ƙona motarsu a kan hanyar Ƙaura-Namoda zuwa Shinkafi a Jihar Zamfara.
Wannan hari ya biyo bayan gargaɗin da Turji ya yi na cewa dole!-->!-->!-->…
Cif Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya aike da sakon gaisuwar Sabuwar Shekara ga al’ummar Yarabawa a faɗin duniya, yana mai jaddada cikakken ƙudurinsa kan fafutukar samun cin gashin kai ga al’ummar Yarabawa.
A!-->!-->!-->…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya ƙi amincewa da gyaran haraji da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, yana mai cewa zai tauye haɗin kan ƙasa kuma yanzu ba lokacin da ya dace ai hakan ba ne.
Da yake magana ta bakin mataimakinsa, Aminu!-->!-->!-->…