Ministan Tsaron Isra’ila Ya Ce “Za Mu Ragargaza Birnin Gaza Gaba Ɗaya”
Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce za a samu mummunan farmaki kan Birnin Gaza idan Hamas ta ƙi miƙa makamai da sakin duk fursunonin da suka rage, yana barazanar mayar da birnin tamkar garuruwan da aka ragargaza a baya.
Ya!-->!-->!-->…