Kamfanin ƴan asalin ƙasar China wanda ke aiyukan gine-gine a Najeriya, China Civil Engineering Construction Corporation (CCECC) na ɗaukar sabbin injiniyoyi.
Kamfanin CCECC dai ya fi yin fice wajen gina titin jirgin ƙasa da gadoji da sauran aiyukan raya ƙasa.
Injiniyoyin da kamfanin ke buƙata sun haɗa da Transportation Engineer, Civil Engineer, Bridge Engineer, Architect, Structural Engineer da sauransu.
Ga mai buƙatar aiki a kamfanin na CCECC sai yai nazarin hotunan da suke ƙasa domin ƙarin bayani da kuma tura buƙatar samun aikin.