Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya tabbatar da cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mutane 28 da yake neman a tantance domin naɗawa a muƙaman minista.
Cikin sunayen akwai Badaru Abubakar daga Jigawa, Nasir El-Rufa’i daga Kaduna da Nyesom Wike daga Jihar Rivers.
Sai dai babu sunan ko mutum ɗaya da ya fito daga Jihar Kano.
Akwai ƙarin bayani . . .