DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu Ya Miƙawa Sanatoci Sunayen Ministoci, Sunan Badaru Ne Daga Jigawa

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya tabbatar da cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen mutane 28 da yake neman a tantance domin naɗawa a muƙaman minista.

Cikin sunayen akwai Badaru Abubakar daga Jigawa, Nasir El-Rufa’i daga Kaduna da Nyesom Wike daga Jihar Rivers.

Sai dai babu sunan ko mutum ɗaya da ya fito daga Jihar Kano.

Akwai ƙarin bayani . . .

Bola Ahmed TinubuMinistoci
Comments (0)
Add Comment