JIGAWA: Garko Ta Haɗejia Na Cikin Damuwa, Ɗaruruwan Almajirai Da Iyalai Sun Rasa Matsugunnai…
Mazauna unguwar Garko, kusa da ramin ruwa na Garko a ƙaramar hukumar Hadejia, Jihar Jigawa, sun fitar da kiran gaggawa ga dukkan matakan gwamnati da su je su ceto al’ummarsu.
Alhaji Isyaku, wakilin mazauna yankin, ya bayyanawa TIMES!-->!-->!-->…