NiMET Ta Fitar Da Hasashen Samun Ruwan Sama Da Guguwa Daga Litinin Zuwa Laraba A Sassan Najeriya
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, wato NiMet, ta fitar da rahoton hasashen yanayi na kwanaki uku daga Litinin zuwa Laraba, inda ta ce ana sa ran samun guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na ƙasar.
A cikin bayanin da aka!-->!-->!-->…