Farashin Bitcoin Ya Yi Mugun Hawa, Ya Wuce $124,000 Saboda Sabbin Dokokin Amurka
Farashin Bitcoin ya cimma sabon matsayi a safiyar yau Alhamis, inda ya zarce dala $124,000 a kasuwar Asiya, abin da ya jawo cece-kuce a tsakanin masu zuba jari.
Wannan hauhawa ta zo ne bayan ya kai dala $124,500 kafin ya ɗan sauka, ya!-->!-->!-->…