Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Babban Labari
JIGAWA: An Haɗa Kai Da UNICEF Don Haɓaka Kasafin Kuɗin Bangaren Ilimi
Gwamnatin Jihar Jigawa tare da UNICEF sun ƙaddamar da atisayen horaswa ga fiye da jami’ai 90 kan Result-Based Budgeting wato kasafin kuɗi mai amfani a Katsina, da mayar da hankali kan inganta kuɗaɗen ɓangaren ilimi.
A cewar Muntaka!-->!-->!-->…
JIGAWA: An Fara Tantance Almajirai Don Ba Su Horo Da Rubuta Jarrabawar NBAIS
An kammala sa-ido kan yadda aka gudanar da zaɓen almajiran tsangaya da malamai masu horaswa a Cibiyar Hadejia (Jigawa Arewa maso Gabas), wani muhimmin mataki da Hukumar Ilimin Tsangaya ta Jihar Jigawa ta shirya a cibiyoyi uku a faɗin!-->…
Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta Saudiyya Karo na 45: Ƙasashe 128, Mahalarta 179, Yau Ake Bikin Rufewa a…
Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta Duniya ta Saudiyya karo na 45, wadda aka fara a ranar 8 Agusta 2025 kuma aka kammala karatu a 15 Agusta, za a rufe ta a yau Laraba 20 Agusta 2025 “bayan sallar Isha’i a Masallacin Harami da misalin ƙarfe 6:00 na!-->…
Giɓin Naira Tiriliyan 14.76 a Ayyukan Raya Ƙasa: Jihohi 31 Sun Yi Ƙasa a Gwiwa, Arewa na Ɗanɗana…
A rabin na farko na 2025 rahoton PUNCH ya bankaɗo yadda jinkirin siyan kaya, taɓarɓarewar tsaro da tsadar rayuwa suka hana jihohi cimma burin manyan ayyuka, inda talakawa a jihohin Arewa da dama ke fama da ayyukan hanyoyi, asibitoci da!-->…
INEC Ta Bayyana Adadin Waɗanda Su Kai Rijistar Farko A Awanni 7 Bayan Fara Sabuwar Rijistar Katin…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa mutane 69,376 sun yi pre-registration a cikin awanni bakwai bayan buɗe shafin ci gaba da rajistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR), inda Sam Olumekun ya ce “shafin ya fara aiki da 8:30 na safe ya!-->…
Tinubu Ya Rage Farashin Wankin Ƙoda A Asibitocin Gwamnatin Tarayya
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da rage farashin jinyar dialysis wato wankin ƙoda a asibitocin gwamnatin tarayya daga ₦50,000 zuwa ₦12,000 a kowanne yi ɗaya, matakin da gwamnati ta ce zai kawo sauƙi ga dubban marasa lafiya.
Ɗan!-->!-->!-->…
“Kwankwaso Ba Zai Taimaki Tinubu a 2027 Ba” — Buba Galadima
Buba Galadima, ɗaya daga cikin manyan shugabannin NNPP, ya ƙaryata gaba ɗaya zargin cewa Rabiu Kwankwaso zai shiga sahun Tinubu domin tallafa masa a zaɓen 2027, yana mai cewa irin mu'amalar gwamnatin tarayya da aka nuna wa Kano ba za ta!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Tai Ruwan Tallafin Kuɗaɗe Ga Gidaje Miliyan 2.2 Kafin Ƙarshen Agustan Nan
Ƙaramin Ministan Harkokin Jin Ƙai da Rage Talauci, Tanko Sununu, wanda ya tattauna a cikin shirin Sunrise Daily na Channels Television a yau Litinin 18 ga Agusta, 2025, cewa gwamnatin tarayya ta shirya rabon tallafin kuɗi ga iyalai!-->…
JAMB TA Sanar Da Wa’adin Ƙarshe Ga Jami’o’i Da Sauran Makarantu Kan Ɗaukar Ɗaliban 2025
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) ta umarci jami’o’in gwamnati a Najeriya da su kammala dukkan shirye-shiryen karɓar ɗalibai na shekarar 2025 kafin ranar 31 ga Oktoba, 2025, yayin da jami’o’in masu zaman kansu suka!-->…
PDP Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaɓen Babura/Garki, Ta Ce “An Yi Amfani Da Ƙarfin Gwamnati”
Jam’iyyar PDP ta ƙi sakamakon zaɓen cike-gurin Babura/Garki a Jigawa, tana zargin an samu maguɗi, tsoratar da masu zaɓe da kuma sayen ƙuri’u a lokacin gudanar da zaɓen.
Umar Kyari, kakakin PDP na jihar, ya bayyana wa manema labarai a!-->!-->!-->…
Wata Gwamnatin Jiha Ta Haramta Bukukuwan Kammala Karatun Ƙananan Yara, Ta Kafa Doka Kan Siyan…
Gwamnatin Jihar Imo ta sanar da dakatar da bukukuwan kammala karatu na yara masu zuwa kindergarten, nursery da ƴan JSS3 tare da umarni nan take daga Ma'aikatar Firamare da Sakandare, a wata sanarwa da kwamishinan ilimi Prof. Bernard!-->…
Dalilin Da Ya Sa Bai Kamata Goodluck Jonathan Ya Sake Takara A 2027 Ba
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Tsohon sanata Shehu Sani ya shawarci tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan da kada ya sake neman kujerar shugaban ƙasa a zaɓen 2027, a yayin wata tattaunawa a shirin Sunday Politics na Channels!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Yabi Nasarar Zaɓen Cike-Gurbi A Jihohi 12, Ya Godewa Ƴan Najeriya Bisa Nuna Yarda Da APC
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya murnar nasarar zaɓen cike-gurbi na Asabar, 16 ga Agusta, a mazaɓu 16 a jihohi 12, kamar yadda fadar shugaban ƙasa ta bayyana a sanarwar da ta fitar.
Ya yabawa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) kan!-->!-->!-->…
SERAP Ta Nemi A Binciki Zargin Auyo Na Biyan Har Naira Miliyan 3 Don Gabatar Da Ƙudiri A Majalisa
Ƙungiyar SERAP ta yi kira ga EFCC da ICPC su binciki Majalisar Tarayya kan zargin cewa ƴan majalisa na “biyan daga naira miliyan 1 zuwa naira miliyan 3” domin su gabatar da ƙudiri, ko miƙa koke-koke.
Kiran ya biyo bayan zargin da ɗan!-->!-->!-->…
SAKAMAKON ZAƁEN CIKE GURBI: Yanda Ta Kaya Tsakanin APC, PDP, APGA Da NNPP A Zaɓukan Da Aka Gudanar…
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Zaɓukan cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar sun haifar da manyan sauye-sauye a fagen siyasar Najeriya, inda jam’iyyun PDP, APC, APGA da NNPP suka yi takara a jihohin ƙasar, kuma sakamakon ya bayyana!-->!-->!-->…
Jerin Dabaru Biyar Na Kare Kai Daga Kamuwa Da Ciwon Suga ta Hanyar Abinci
Daga: Ummusalma Adam Iko
Nau’in mai da sinadaran furotin da mutum ke amfani da su ma na da muhimmanci: maye gurbin kitse mai saurin daskarewa (saturated/trans), misali kitse mai yawa daga jan nama mai kitse ko man gyaɗa da aka sarrafa!-->!-->!-->…
MAGANIN HANA HAIHUWA: Ceto ko Barazana ga Rayuwar Mata? – Abubuwan Da Ya Kamata Mata Su Sani
Magungunan hana haihuwa sun zama muhimman kayan amfani wajen hana ɗaukar ciki ba zato ba tsammani da kuma kula da lafiyar haihuwa, amma a Najeriya ana fuskantar babban giɓi inda mata da dama da ke son dakatar ko jinkirta ɗaukar ciki ba sa!-->…
ZAƁEN CIKE GURBI: Ana Zargin Ma’aikatan INEC Da Wani Shugaban PDP Da Siyen Ƙuri’u, Yayin Da Zamfara…
Rundunar ƴan sanda ta kamo manyan PDP biyu ciki har da shugaban jam’iyyar a Iperu, Alhaji Abayomi Tella, tare da ma’aikatan INEC biyu da ake zarginsu ta tanadar kuɗi domin sayen ƙuri'a a zaɓen Remo Federal Constituency.
Wani rahoto ya!-->!-->!-->…
Zaɓen Cike-Gurbi a Jihohi 13: Takunkumin Zirga-Zirga, Dambarwar Jam’iyyu Da Alƙawarin Bayyana…
A yau Asabar, 16 ga Agusta 2025, miliyoyin masu kaɗa kuri’a a jihohi 13 sun yi jerin gwanon a rumfunan zaɓe domin cike guraben kujeru na Majalisar Dattawa, Majalisar Wakilai da majalisun jihohi, a jimillar zaɓuka 16 da suka shafi Jigawa,!-->…
Tinubu Zai Cire Tallafin Lantarki Gaba Ɗaya, Abin Da Zai Ninninka Farashinta Ga Ƴan Ƙasa
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shiri na gaggawa domin biyan bashin wutar lantarki na naira tiriliyan 4 tare da kawo ƙarshen tallafin lantarki saboda yanayin takura ta kasafin kuɗi da ƙarancin kuɗaden shiga na gwamnati, a cewar rahoton!-->…