Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Babban Labari
JAMB Ta Ƙara Kuɗin Rijistar Jarabawa
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB ta ƙara kuɗin rijistar yin jarabawar UTME zuwa naira 7,700 da kuma naira 6,200.
Sanarwar ƙarin kuɗin ta fito ne daga hukumar shirya jarabawar a shafinta na X, inda ta sanar da fara!-->!-->!-->…
Kotun Ƙoli Ta Sanya Ranar Sauraron Ɗaukaka Ƙara Kan Zaɓen Kano
Kotun Ƙolin Najeriya ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disambar nan domin fara sauraron ɗaukaka ƙarar da aka yi kan zaɓen gwamnan Jihar Kano wadda Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar.
Wannan rana na ɗauke ne a sanarwar da kotun ta aike!-->!-->!-->…
Yanda Aka Raba Kuɗaɗen Da Aka Samu A Watan Nuwamba Tsakanin Gwamnatin Tarayya, Jihohi Da Ƙananan…
Kwamitin Rarraba Kudaden Tarayya, FAAC, ya raba kuɗaɗen da aka samu a watan Nuwamba kimanin naira tiriliyan 1.088.783 ga Gwamnatin Tarayya, gwamnatocin jihohi da kuma ƙananan hukumomi.
Wannan ya bayyana ne a rahoton da kwamitin FAAC ya!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa Ta Dakatar Da Biyan Ƴan J-Teach, Ta Kuma Gano Malaman Bogi 240 Da Masu Takardun…
Gwamnatin Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta sanar da dakatar da biyan dukkan malaman da suke koyarwa a makarantun jihar ƙarƙashin shirin J-Teach.
Kwamishinan Yaɗa Labarai, Matasa, Wasanni da Al’adu, Sagir Musa ne!-->!-->!-->…
Gwamonin Arewa 19 Sun Ziyarci Kaduna, Sun Bayar Da Gudunmawar Kuɗi Ga Mutanen Tudun Biri
Gwamonin Arewa 19 sun haɗu jiya Juma’a a Kaduna domin tattaunawa kan yanda za a magance matsalar tsaro, bunƙasa noma, haƙo mai a yankin Arewa da kuma jajantawa Gwamnan Kaduna Uba Sani kan iftila’in da ya jawo asarar rayuka da dama a Tudun!-->…
Kar Ku Bari ‘Rashin Gasgiyar’ INEC Ya Sare Muku Gwuiwa, Atiku Ga Masu Zaɓe
Ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP a zaɓen da ya gabata, Atiku Abubakar ya yi kira ga masu zaɓe a jihohin Bayelsa, Kogi da Imo da kar guiwarsu ta sare bisa abun da INEC ta yi a zaɓen da ya gabata,!-->…
Tinubu Ya Sanya Sharaɗi Kafin A Ƙara Kuɗin Shan Lantarki A Najeriya
Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu ya bayyana cewar, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya matsa lamba kan cewar dole ne ƙasa ta cimma ƙaruwar wadatar hasken lantarki kafin ta ƙara kuɗin shan lantarkin a kan ƴan ƙasa.
Ya ce, Tinubu ya!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Yi Aiki Da Atiku Da Peter Obi, Inji Wani Minista
Gwamnatin Tarayya ta ce, duk da kasancewar hukuncin ranar Alhamis da ya tabbatar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, shugaban a shirye yake ya yi aiki da abokan takararsa a zaɓen 25 ga watan Fabarairu, wato Atiku Abubakar na Jam’iyyar PDP!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Ciyo Bashin Naira Tiriliyan 26 Cikin Shekaru Uku Masu Zuwa
Bincike ya nuna cewar, cikin shekaru uku masu zuwa, bashin da ake bin Najeriya zai kai naira tiriliyan 118.37.
Wannan adadi dai an same shi ne daga lissafin yanayin bashin da ake da shi a yanzu da kuma hasashen kuɗeɗen da za a kashe a!-->!-->!-->…
Sanatoci Na Shirin Yin Dokar Da Za Ta Tilasta Tura Sakamakon Zaɓe Ta Na’ura
Majalissar Sanatocin Najeriya ta shirya yin gyaran dokar zaɓe domin bai wa ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar yin zaɓen shugaban ƙasa da kuma tilasta wa Hukumar Zaɓe tura sakamakon zaɓe ta na’ura.
Majalissar ta bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Kashe Wa Ɓangaren Ilimi Kaso 25% Na Kasafin Kuɗi
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewar, Gwamnatin Tarayya ta shirya kashewa ɓangaren ilimi kaso 25 cikin ɗari na kasafin kuɗin kowacce shekara matuƙar akwai tsare-tsaren da su tabbatar da buƙatar kuɗaɗen.
Ministan ya!-->!-->!-->…
Tarayyar Turai Ta Ware Maƙudan Kuɗaɗe Don Malaman Makaranta Na Arewa Maso Yamma
A ƙoƙarinta na magance yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya ta hanyar bunƙasa hanyoyin samun ingantaccen ilimi da rayuwar matasan yankin, Ƙungiyar Tarayyar Turai, EU, ta sanar da ƙarin tallafi na!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴan Ta’adda Sun Yi Garkuwa Da Ɗalibai Mata Na Jami’ar Dutsin-Ma
Wasu da ake zargin ƴan ta’adda ne sun kai mamaya tare da yin garkuwa da ɗalibai mata biyar na Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma a Jihar Katsina.
Wata ƴar’uawar ɗaya daga cikin ƴanmatan da lamarin ya rutsa da su mai suna Fatima!-->!-->!-->…
TAKARDUN TINUBU: Shaidar Kammala Karatun Da Tinubu Ya Miƙa Wa INEC Ta Bogi Ce, Inji Rijistaran…
Rijistaran Jami’ar Jihar Chicago, Caleb Wesberg ya bayar da shaida ƙarƙashin rantsuwa inda ya ce, takardar shaidar kammala karatu wadda Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya miƙawa Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC ba takarda ce da jami’ar!-->…
YAJIN AIKI: Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Dakatar Da Shiga Yajin Aiki Sai Nan Da Kwanaki 30
Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƙwadago ta sanar da dakatar da shiga yajin aikin sai-baba-ta-gani da ta shirya shiga saboda tsanani.
A baya dai ƙungiyoyin ƙwadago da rassansu na jihohi sun umarci ƴaƴansu a duk faɗin Najeriya da su dakatar da duk!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƙungiyar Ƙwadago Na Zama Da Gwamnati A Villa
Gwamnatin Tarayya da Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƙwadago yanzu haka na zaman tattaunawa a Ɗakin Taron na Ofishin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa da ke Villa a Abuja.
Zaman na yau Litinin an tsara shi ne, domin wakilan ƙungiyoyin ƙwadago!-->!-->!-->…
MAI MUHIMMANCI: Abubuwan Da Gwamnati Ta Gabatarwa Ƴan Ƙwadago Domin Su Janye Yajin Aiki
A yau Litinin ake tsammanin haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƴan ƙwadago da ta haɗa da NLC da TUC zasu sanar da matsayarsu ta ƙarshe kafin tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani da suka shirya a farawa a gobe Talata.
Wannan ya biyo bayan zaman!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Cimma Matsaya Da Gwamnati
Gwamnatin Tarayya da haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago sun cimma matsaya kan cewa, ƙarin mafi ƙarancin albashi na naira 25,000 da Tinubu ya sanar a jawabinsa na yau ya haɗa da dukkan wani ma'aikaci a Najeriya.
Ƙungiyar ta kuma bayyana cewar!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu Ya Sha Ƙasa A Kotun Amurka, Yayin Da Kotun Ta Umarci Jami’ar Chicago Ta Bayyana…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sha ƙasa a ɗaukaka ƙarar da yai a Kotun Yankin Arewacin Illinois ta Jihar Chicago a Amurka yana buƙatar da a dakatar da Jami’ar Chicago sakin bayanan karatunsa ga Atiku Abubakar.
A hukuncinta kan!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Sanar Da Ƙarawa Ƙananan Ma’aikata Naira Dubu 25 A Tsawon Watanni 6
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce, a watanni shida masu zuwa, ƙananan ma’aikata za su sami ƙarin naira dubu ashirin da biyar a duk wata.
Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a jawabinsa na murnar cikar Najeriya shekarun 63 da samun!-->!-->!-->…