Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Babban Labari
CIKAKKEN SHARHI KAN TATTALIN ARZIƘI: Alƙaluma Masu Kyau Amma Ƴan Najeriya Na Cikin Ƙunci
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kaso 3.13 cikin ɗari a wannan mako, yayin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ci gaba da riƙe kuɗin ruwa a kaso 27.5 cikin ɗari karo na uku a jere.
Duk!-->!-->!-->…
PDP Na Tuntunɓar Peter Obi Don Ya Dawo Cikinta Domin Yai Mata Takara A 2027
Jam’iyyar PDP ta fara ƙoƙarin sake gyara tsarinta domin fuskantar babban zaɓen 2027, inda jiga-jigan jam’iyyar suka tabbatar da ci gaba da tattaunawa da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party da sauran tsoffin ƴan jam’iyyar da suka fice.
A!-->!-->!-->…
Batun Sai Ɗalibai Sun Kai Shekaru 12 Zasu Shiga Ƙaramar Sikandire Ba Shi Da Tushe – Ma’aikatar Ilimi
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya ta ƙaryata rahotannin da ke cewa gwamnati ta sanya shekara 12 a matsayin mafi ƙarancin shekarun da ɗalibai za su iya fara ajin JSS1 a makarantu a faɗin ƙasar.
Cikin wata sanarwa da aka fitar ranar!-->!-->!-->…
ASUU Ta Yi Allah-wadai Da Sake Sunan Jami’ar Maiduguri, Ta Ce Za Ta Damfara Gwamnati A Kotu
Ƙungiyar malaman jami’a, ASUU reshen Jami’ar Maiduguri ta ce ta “ta matuƙar ƙin yarda kuma ta yi fatali” da matakin gwamnatin tarayya na sauya sunan jami’ar zuwa Muhammadu Buhari University, Maiduguri.
A wata sanarwa da shugaban!-->!-->!-->…
Za A Fara Bayar Da Tallafin Naira Miliyan 50 Ga Ɗaliban Kimiyya Da Fasaha A Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga daliban da ke karatu a fannoni na kimiyya, fasaha, injiniya, lissafi da likitanci (STEMM) a manyan makarantu domin bunƙasa ƙirƙire-ƙirƙire da kasuwanci a!-->…
Gwamnatin Tinubu Ta Mayarwa Da Kwankwaso Martani Kan Zargin Nuna Wariya Ga Arewa
Fadar shugaban ƙasa ta musanta zargin da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi na cewa, gwamnatin Tinubu na nuna wariya ga yankin Arewa.
Kwankwaso ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Dole Ne Sai Ɗalibi Ya Kai Shekaru 12 Kafin Ya Shiga Ƙaramar Sikandire A Najeriya
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da sabon tsarin da ya ƙayyade shekarun shiga makarantar Sikandire (JSS1) a makarantu masu zaman kansu zuwa 12 bayan kammala Firamare.
Wannan na cikin sabon tsarin makarantu masu zaman!-->!-->!-->…
Kwankwaso Ya Zargi Gwamnatin Tinubu Da Nuna Wariya Ga Yankin Arewa
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita yankin Kudu wajen rabon albarkatun ƙasa tare da barin Arewa cikin talauci da koma baya.
A wajen!-->!-->!-->…
Yadda Gwamna Namadi Ke Kiyaye Daidaito Tsakanin Masarautun Jigawa
Tun bayan ƙirƙirar jihar Jigawa daga tsohuwar jihar Kano a 1991, zaɓen Dutse a matsayin babban birni maimakon Hadejia ya janyo taƙaddama mai tsawo tsakanin masarautu.
Rikicin ya fito fili a zaɓen 2023 lokacin da APC ta zaɓi Umar Namadi!-->!-->!-->…
APC Ta Naɗa Farfesa Nentawe Yilwatda A Matsayin Sabon Shugabanta Na Ƙasa
Jam’iyyar APC ta zaɓi Farfesa Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa bayan murabus ɗin Abdullahi Ganduje saboda dalilan lafiya.
Yilwatda, wanda ke riƙe da muƙamin Ministan Harkokin Jin Ƙai, ya fito ne daga jihar!-->!-->!-->…
Ƴan Jigawa Na Adawa Da Yunƙurin Gwamnati Na Gina Shaguna Kan Naira Biliyan 3.5 A Kano
Wasu ƴan jihar Jigawa sun bayyana damuwarsu dangane da amincewar majalisar zartarwar jihar na kashe naira biliyan 3.5 don gina shaguna a Kano da kuma ware naira miliyan 500 don masu ƙaro ilimi a jami’o’in ƙasashen waje.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kafa Wata Muhimmiyar Hukuma A Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu kan dokar kafa Hukumar Hisbah a matsayin hukuma mai cikakken iko, wadda za ta taimaka wajen daidaita zamantakewa da karfafa ɗabi’a mai kyau a fadin jihar.
Wannan mataki ya zo ne!-->!-->!-->…
Tattalin Arziƙin Najeriya Ya Ƙaru Da 3.13% A Farkon 2025
Rahoton da Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta fitar ya bayyana cewa tattalin arziƙin Najeriya ya ƙaru da kaso 3.13 cikin 100 a watanni uku na farkon shekarar 2025.
Wannan adadi ya fi kaso 2.27 cikin 100 da aka samu a lokaci iri ɗaya a!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Sanata Natasha Ta Kutsa Cikin Zauren Majalisa Duk Da Yunƙurin Hanata Shiga
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta samu damar shiga harabar Majalisar Dattawa a Abuja bayan da tun farko aka hana ta shiga, duk da hukuncin kotu da ya buƙaci a dawo da ita.
Sanatar, wadda ke cikin dakatarwa na tsawon watanni shida daga!-->!-->!-->…
Jihohi 16 Da Suka Ƙi Aiwatar Da Dokar Ƙarin Shekarun Ritaya Ga Malaman Makaranta
Shekaru huɗu bayan rattaba hannu kan dokar ƙarin shekarar ritayar malaman makaranta zuwa 65 a duniya ko bayan shekaru 40 na aiki, rahoto ya bayyana cewa jihohi 16 a Najeriya sun ƙi aiwatar da wannan doka har kawo yanzu.
Dokar da!-->!-->!-->…
Sauya Sunan Jami’ar Maiduguri Zuwa Muhammadu Buhari University Na Shan Suka
Sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa Muhammadu Buhari University da Shugaba Bola Tinubu ya sanar a makon jiya, na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a fadin Najeriya, musamman a jihar Borno da jami’ar take.
Wasu masana da ƴan ƙasar sun!-->!-->!-->…
An Buƙaci Samar da Takardar Shaidar Kammala Karatun Almajirai Domin Ba Su Damar Ci Gaba da Karatu
An yi kira ga Hukumar Kula da Ilimin Almajirai da Yara Marasa Zuwa Makaranta (National Commission for Almajiri and Out-of-School Children Education) da ta samar da wata doka da za ta ba wa ɗaliban da suka haddace Alƙur’ani mai girma!-->…
Shekara Ɗaya Bayan Hukuncin Kotun Ƙoli, Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Tabbatar Da Ƴancin Ƙananan…
Duk da hukuncin Kotun Koli a ranar 11 ga Yulin 2024 da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin gudanar da kuɗaɗensu kai tsaye daga Asusun Tarayya, gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Bola Tinubu ba ta tabbatar da wannan tsarin ba har kawo yanzu.
!-->!-->!-->…
Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya Ta Yi Allah-Wadai Da Sabon Tsarin Albashin Gwamnati
Ƙungiyar Ma'aikatan Jinya da Mata Masu Aiki a Cibiyoyin Lafiya na Tarayya (NANNM-FHI) ta bayyana rashin jin daɗinta game da sabon tsarin albashi da Hukumar Albashi da Kuɗaɗen Shiga ta Kasa ta fitar, inda ta ce an cire su daga muhimman!-->…
Ɗan Takara Daga Arewa Ne Kadai Zai Iya Kayar Da Tinubu A 2027, In Ji Wani Lauya Ɗan Kudu
Mai goyon bayan haɗaka kuma lauya Kenneth Okonkwo ya bayyana cewa tilas ne jam'iyyun adawa su tsayar da ɗan takara daga yankin Arewa idan har suna da niyyar kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
A hirar da ya yi a!-->!-->!-->…