Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Babban Labari
NiMET Ta Fitar Da Hasashen Samun Ruwan Sama Da Guguwa Daga Litinin Zuwa Laraba A Sassan Najeriya
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, wato NiMet, ta fitar da rahoton hasashen yanayi na kwanaki uku daga Litinin zuwa Laraba, inda ta ce ana sa ran samun guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na ƙasar.
A cikin bayanin da aka!-->!-->!-->…
TSARO A NAJERIYA: Shekaru Biyun Farko Na Bola Tinubu, Matsalar Tsaro Na Ci Gaba Da Fin Ƙarfin…
Bayan cika shekara biyu da Bola Ahmed Tinubu ya hau kujerar shugabancin Najeriya tare da alƙawarin daidaita harkar tsaro a cikin shirin sa na Renewed Hope Agenda, matsalolin tsaro sun ci gaba da ta’azzara a faɗin ƙasar, lamarin da ke!-->…
TASHIN BAMA-BAMAI: Ƴan Boko Haram Sun Hallaka Fasinjoji 9 A Borno
Aƙalla mutane tara ne suka mutu sakamakon fashewar bama-bamai da aka dasa a wata tashar mota da ke kauyen Mairari a ƙaramar hukumar Guzamala ta jihar Borno, kamar yadda rahoton Daily Trust ya tabbatar, tare da bayani daga Kakakin Majalisar!-->…
Hukumar NiMet Ta Bayyana Yanda Yanayi Zai Kasance Daga Lahadi Zuwa Talata A Najeriya
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da rahoton hasashen yanayi daga ranar Lahadi har zuwa Talata, inda ta bayyana cewa za a fuskanci rana, gajimare da kuma yiwuwar ruwan sama da hadari a sassa daban-daban na Najeriya, musamman!-->…
Cikin Mako 3, Kusan Kullum Sai Boko Haram Ta Kai Hari A Borno, Yayin Da Ƴan Jihar Ke Ƙara Tsunduma…
Yayin da hare-haren Boko Haram da ISWAP suka sake rikiɗewa zuwa masu yawan gaske a wasu sassan jihar Borno, al’ummomi da dama na ci gaba da ficewa daga garuruwansu sakamakon tsoron halin rashin tsaro da ya sake dawowa fiye da yadda ake!-->…
Shekaru 2 Bayan Ɗaukar Alƙawarin Tallafawa Ƴan Kasuwa, Tinubu Ya Ƙi Cika Alƙawari
Shekaru biyu da hawan shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki, tallafin naira biliyan 200 da ya yi alƙawarin bai wa masana’antu da ƙananan ƴan kasuwa domin rage raɗaɗin cire tallafin fetur da dunƙule kuɗin musaya, har yanzu bai tabbata!-->…
Ma’aikatan Internship a Asibitin Koyarwa na Tarayya, Gombe, Za Su Tsunduma Yajin Aiki Saboda…
Wasu daga cikin masu aikin neman ƙarin ƙwarewa (interns) a Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Gombe sun sanar da fara yajin aiki daga ranar 19 ga Mayu, 2025, bisa zargin rashin biyan albashi, jinkirin biyan kuɗaɗe, da kuma cire musu kuɗi ba!-->…
Bankin Duniya Ya Kara Arawa Najeriya Dala Miliyan 215 Don Bayar Da Tallafi Ga Talakawa
Bankin Duniya ya sake fitar da ƙarin dala miliyan 215 ga Najeriya a ƙarƙashin shirin National Social Safety Net Programme–Scale Up wanda aka amince da shi tun daga Disamba 2021, lamarin da ya kai adadin kuɗin da aka fitar zuwa dala miliyan!-->…
Robert Prevost, Ɗan Amurka Na Farko Ya Zama Sabon Fafaroma
Cardinal Robert Prevost daga ƙasar Amurka shi ne sabon Fafaroma da shugaban cocin Katolika na duniya bayan da aka zaɓe shi a birnin Vatican a ranar Alhamis.
Babban Cardinal na cocin ya sanar da wannan babban lamari ga dubban jama’a a!-->!-->!-->…
Ministan Tsaro Ya Ƙalubalanci Yin Taron Ƙasa Don Inganta Tsaro, Ya Yi Kiran Sauyin Dabaru
Gwamnatin Tarayya ta ce Najeriya na buƙatar sauyin dabarun yaƙi da rashin tsaro, maimakon ƙara yin taro ko tarukan ƙasa kan matsalar.
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru, ya bayyana hakan ne a wata ganawa da manema labarai a Abuja, yayin da!-->!-->!-->…
Ɗaliban Polytechnics Sun Bai Wa NELFUND Kwana Biyar Don Fitar Da Bayanai Ko Ta Fuskanci Zanga-Zanga
Ƙungiyar Ɗaliban Polytechnics Najeriya (NAPS) ta bai wa hukumar bayar da bashin ɗalibai ta ƙasa (NELFUND) wa’adin kwana biyar domin fitar da cikakken bayani kan yadda aka rarraba bashin ɗaliban kwalejoji, bisa zargin rashin gaskiya a!-->…
Yau Majalissar Dattawa Za Ta Yanke Hukuncin Ƙarshe Kan Ƙudirin Gyaran Haraji Da Ke Ci Gaba Da Jawo…
Shugabannin majalisar dattawa sun ɗage amincewa da ƙudurorin gyaran tsarin haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura zuwa yau Laraba domin samun cikakkiyar tantancewa da muhawara, in ji rahoton PUNCH.
Waɗannan ƙudurori guda huɗu da!-->!-->!-->…
Za A Gyara Tsarin NYSC A Najeriya, Yayin Da Gwamnati Ta Kafa Kwamiti Don Yin Hakan
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani kwamiti na musamman domin yin cikakken nazari kan tsarin hidimar ƙasa ta matasa (NYSC), tare da gabatar da sabbin shirye-shiryen gyara da za su dace da buƙatun zamani da na ƙasa baki ɗaya.
Ministan!-->!-->!-->…
Ƴan Birnin Na Ƙwace Gonakin Ƴan Ƙauye Yayin Da Tsanani Ke Sa Talakawa Ɗiban Guntun Injin Niƙa Don…
Talakawan karkara a faɗin Najeriya na ci gaba da fuskantar matsin rayuwa, inda rahoton Bankin Duniya na watan Afrilu 2025 ya bayyana cewa kashi 75.5 cikin 100 na mazauna karkara na rayuwa ƙasa da layin talauci, lamarin da ke haifar da!-->…
Matashi Ya Kashe Mahaifinsa Da Adda A Jigawa
Rundunar Ƴansandan Jihar Jigawa ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Muhammad Salisu ɗan shekara 20 daga unguwar Bakin Kasuwa, ƙaramar hukumar Gwaram, bisa zargin kashe mahaifinsa Salisu Abubakar, mai shekaru 57, ta hanyar kai masa!-->…
Rikici Ya Ɓarke A Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Yamma Kan Tallafin Karatu
A wani rikici da ke ci gaba da girmama, hukumar North West Development Commission (NWDC) ta shiga cece-kuce a cikin gida dangane da wani sabon shirin bayar da tallafin karatu zuwa ƙasashen waje ga matasa daga yankin Arewa maso Yamma, inda!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Tai Ayyukan Hanyoyi Na Sama Da Naira Tiriliyan 1.8 A Jihohi 12
Gwamnatin Tarayya ta amince da sauya tsarin wasu tsofaffin kwangilolin hanyoyi tare da ƙarin sabbin ayyuka da darajarsu ta kai Naira tiriliyan 1.81, ciki har da naira biliyan 760.4 da kuma wata kwangila ta dala miliyan 651.7 don hanyar 7th!-->…
Ƙananan Hukumomin Kano Za Su Haɗa Naira Miliyan 670 Don Sayen Sabbi da Gyaran Motocin Sarkin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkanin ƙananan hukumomi 44 da ke jihar da su bayar da gudunmawar N15,227,272.72 kowanne, wanda gaba ɗaya ya kama N670 miliyan, domin gyaran wasu tsofaffin motoci da kuma sayen sababbi ga Fadar!-->…
Yanda Za A Duba Sakamakon JAMB Ta 2025
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i a Najeriya, JAMB, ta saki sakamakon jarabawar UTME ta shekarar 2025, inda bayanan hukumar suka nuna cewa sama da kashi 75 cikin 100 na daliban da suka rubuta jarabawar ba su kai maki 200 cikin 400!-->…
Ba Za A Ƙara Siyen Kayan Waje A Najeriya Ba Sai In Babu Irinsa A Cikin Ƙasa – Gwamnatin Tarayya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sabuwar manufar gwamnati mai suna Renewed Hope Nigeria First, wacce ke tilasta wa dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati fifita amfani da kayayyakin da ayyukan cikin gida, in ji Ministan Yaɗa!-->…