Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Babban Labari
Kusan Dukkan Ɗaliban Da Suka Rubuta JAMB Ta Bana Sun Gaza Samun Rabin Makin Jarabawar
Fiye da ɗalibai miliyan ɗaya da rabi daga cikin ɗalibai 1,955,069 da suka zauna jarrabawar Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME) ta shekarar 2025 sun kasa samun maki 200, in ji hukumar JAMB a wani rahoto na ƙididdiga da ta!-->…
Shugabannin CPC Sun Ce Suna Yin APC Ne Kawai Saboda Buhari, Duk Da Cewa An Mayar Da Su Saniyar Ware
A daidai lokacin da siyasa ke fara ɗaukar zafi gabanin zaɓen 2027, tsoffin shugabannin jihohi na jam’iyyar CPC da ta haɗu da wasu don kafa APC sun bayyana cewa sun ci gaba da kasancewa a jam’iyyar ne saboda biyayya ga tsohon shugaban ƙasa,!-->…
Har Yanzu Maƙiya Ci Gaban Ƙasa Na Yaƙi Da Matatar Dangote
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa har yanzu yana cikin gagarumin faɗa da ƙoƙari domin kare matatar mansa mai darajar dala biliyan 20 da ke Lekki, Lagos, yana mai cewa "faɗan bai ƙare ba tukuna."
A!-->!-->!-->…
INEC Ta Ƙaryata Jita-Jitar Da Ke Yawo Kan Ci Gaba Da Rijistar Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta musanta rahotannin da ke yawo cewa ta sanya ranar 27 ga Mayu, 2025 a matsayin ranar da za a ci gaba da yin Rijistar Zaɓe da sauran ayyukan da suka shafi canja wurin rijista da sake katin zaɓe!-->…
APC Ta Amince Da Gwamna Namadi A Matsayin Ɗan Takararta Tilo A Zaɓen Gwamnan Jigawa Na 2027
Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Gwamna Umar Namadi tare da amincewa cewa ba za ta yarda wani ya tsaya takara da shi ba a zaɓen shekarar 2027, lamarin da ya sa ya zama ɗan takararta tilo a matakin!-->…
Shugaban NSCDC Ya Yaba Da Aikin Tsaro A Jigawa Yayin Ziyartar Gwamna Namadi
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya karɓi baƙuncin Babban Kwamandan Hukumar Tsaro ta Ƙasa (NSCDC), Dr. Ahmed Abubakar Audi, a safiyar Lahadi a fadar gwamnati da ke Dutse, a wani ɓangare na zagayen aikin da shugaban hukumar ke yi a!-->…
Kusan Duk Mazauna Karkara A Najeriya Na Rayuwa Ne Cikin Talauci – Bankin Duniya
Bankin Duniya ya bayyana cewa fiye da kashi 75.5 cikin ɗari na mazauna karkara a Najeriya na rayuwa ne ƙasa da layin talauci, inda rahotonsa na watan Afrilun 2025 ya zayyana yadda hauhawar farashi da rashin tsaro ke ci gaba da jefa!-->…
Shettima Da Shugabannin Afrika Sun Halarci Rantsar Da Sabon Shugaban Gabon, Brice Nguema
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima tare da sauran shugabannin ƙasashen Afirka sun halarci bikin rantsar da sabon shugaban Gabon, Brice Nguema, wanda ya gudana ranar Asabar a filin wasa na Stade de l’Amitié sino-gabonaise da ke!-->…
Jigawa Golden Stars Ta Koka Kan Zalunci Da Wulaƙancin Da Ta Fuskanta Yayin Karawa Da Barau FC A…
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jigawa Golden Stars FC ta kai koken hukuncin rashin adalci da cin zarafi da barazana ga ƴan wasan da jami’anta suka fuskanta yayin da suka kara da Barau FC ta Kano, a wasan da aka buga a ranar Asabar, 3 ga watan!-->…
Boko Haram Sun Hallaka Sojoji A Harin Da Suka Kai Wa Rundunarsu A Yobe
Aƙalla sojoji huɗu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka kai hari wa sansanin sojoji na 27 Task Force Brigade da ke Buni Yadi, ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe.
Wannan hari ya zo ne ƙasa da!-->!-->!-->…
Gwamnonin PDP Sun Haɗa Kai Da Wike Don Samar Da Makomar Jam’iyyar Kafin 2027
Gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, sun fara ƙoƙarin warware saɓanin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar tun bayan zaɓen 2023, domin haɗa kai da farfaɗo da jam’iyyar!-->…
Taɓarɓarewar Tsarin Gidajen Yari A Najeriya, Wani Ya Shafe Shekaru 11 A Gidan Yari Yana Jiran…
Koda yake gwamnati na kokarin kawo sauyi ga tsarin gyaran hali a Najeriya, alkaluman Hukumar Kula da Fursunoni sun nuna cewa daga cikin mutane 79,474 da ke cikin gidan yari a kasar nan, mutum 52,893, kimanin kaso 67 cikin 100, ba a yanke!-->…
Zamu Tsare Dazukanmu, Mu Ƙarfafa Harkokin Leƙen Asiri – Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana ƙudirin gwamnatinsa na ƙarfafa tsaro da sake ƙwace dazukan da ƴan bindiga da ƴan ta’adda suka mamaye musamman a yankin Arewa maso Yamma, inda ya ce “zamu zuba jari a fannin fasaha mu ƙwace!-->…
An Gano Fiye Da Naira Biliyan 80 A Asusun Wani Shugaban NNPC
Hukumar EFCC ta kama tsoffin shugabannin kamfanonin gyaran matatun mai na Port Harcourt, Warri da Kaduna tare da wasu manyan jami’an kamfanonin saboda zargin almundahana ta fiye da dala biliyan 2.9 da aka ware don gyaran matatun, yayin da!-->…
Birnin Kudu Za Ta Raba Kayan Koyon Sana’a Ga Matasa Don Rage Zaman Kashe Wando
Gwamnatin Ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta bayyana damuwa kan yadda wasu ɓata-gari ke sace kayan gwamnati kamar su bututun ruwa da wayoyin lantarki, lamarin da ke haifar da matsaloli ga ci gaban al’umma.
Shugaban ƙaramar hukumar, Hon. Dr.!-->!-->!-->…
Da Iya Lambobin Jikin ATM Ɗinka Ƴandamfara Zasu Sace Maka Kuɗi – Ƴansanda
Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta gargaɗi ƴan Najeriya da su kiyaye wajen mu’amala da katin ATM domin guje wa faɗawa tarkon masu zamba ta yanar gizo da ke amfani da bayanan katin domin kwashe kuɗi daga asusun mutane.
Jami’in hulɗa da!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Sojoji Na Artabu Da Ƴan ISWAP A Yobe
Dakarun rundunar Operation HADIN KAI sun shiga artabu mai tsanani da mayaƙan ƙungiyar ISWAP a garin Buni Gari da ke jihar Yobe, lamarin da ya haifar da fargaba a tsakanin mazauna yankin.
A wata gajeriyar sanarwa da rundunar ta wallafa a!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Sa Ranar Da Za A Kammala Aikin Layin Dogo Na Kano-Jigawa-Katsina-Maradi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na shirin kammala aikin layin dogo mai tsawon kilomita 284 daga Kano zuwa Maradi wanda zai bi ta Jigawa da Katsina nan da shekarar 2026 domin rage cunkoson hanyoyi da!-->…
Jigawa Ta Fara Yi Wa Alhazai Rigakafi Kafin Tafiya Aikin Hajjin Bana
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara allurar rigakafi ga alhazai da ke shirin tafiya aikin hajjin bana a wani mataki na tabbatar da lafiyar su kafin su tashi zuwa ƙasa mai tsarki.
An ƙaddamar da shirin rigakafin ne a Hadejia, hedkwatar yankin!-->!-->!-->…
An Kafa Kwamitin Da Zai Jagoranci Tallafawa Matan Jigawa A Fannin Tattalin Arziƙi
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙaddamar da wani kwamiti mai mahimmanci da ake kira Multi-Sectoral Coordination Steering Committee domin jagorantar aiwatar da shirin Nigeria for Women Programme (NFWP), wani haɗin gwiwa ne tsakanin Bankin Duniya!-->…