Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Cigaba
Majalisar Matasa ta Najeriya ta Kai Ziyara Ga Dr. Saifullahi Umar
Domin ƙarfafa gwiwar matasa a harkar noma, reshen Jihar Jigawa na Majalisar Matasa ta Najeriya (YAN) ya kai ziyara ta girmamawa ga Dr. Saifullahi Umar, Mashawarci na Musamman kan Noma ga Gwamnatin Jihar Jigawa.
Ziyarar, wadda aka!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Da Kyar Dai, Tinubu Ya Cika Wani Alƙawarin Da Yai Wa Ƴan Najeriya
Bayan shekaru da dama na jinkiri da kasa cika wa’adin farawa, Matatar Mai ta Fatakwal a Najeriya ta sake fara tace ɗanyen mai, inda take aiki da kashi 60% na ƙarfinta, kamar yadda Kamfanin Mai na Ƙasa, NNPCL, ya tabbatar.
Mai!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tinubu Za Ta Sayar Da Matatun Mai Huɗu Na Gwamnati Duk Da Cece-Kuce
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin siyar da matatun mai guda huɗu da ke Port Harcourt, Warri, da Kaduna, a matsayin wani ɓangare na sauye-sauyen masana’antar mai.
Sunday Dare, mai ba da shawara kan harkokin yaɗa labarai ga!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Nuna Jin Daɗinsa Kan Cigaban Tattalin Arziƙin Najeriya, Ya Buƙaci A Cigaba Da Haƙuri
Shugaba Bola Tinubu ya nuna farin cikinsa kan ƙaruwar tattalin arziƙin Najeriya da ya kai kashi 3.46% a ƙarshen kwata ta uku ta 2024, yana mai danganta hakan da gyare-gyaren tattalin arziƙi da gwamnatinsa ta yi, amma ya ce akwai bukatar!-->…
Najeriya Da Brazil Sun Ƙulla Yarjejeniya Don Inganta Noma A Ƙananan Hukumomi 774
A cikin wani babban mataki na sauya fannin aikin gona a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta rattaba hannu kan yarjejeniya da Fundação Getulio Vargas (FGV) na Brazil don bunƙasa aikin gona ta hanyar haɗin gwiwar kamfanoni masu zaman kansu. !-->…
AREWA A CIKIN DUHU: Mahimman Bayanai 10 Kan Matsalar Rashin Wutar Lantarki Da Ke Ƙara Ta’azzara
Tsananin Rashin Wutar Lantarki: Jihohi sha bakwai na Arewacin Najeriya na fuskantar rashin wutar lantarki na fiye da makonni biyu, inda jihohin Kaduna, Kano, Jigawa, da Gombe suka fi shan wahala. Iya jihohin Neja da Kwara ne kawai suke da!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Fito Da Tsarin Rage Haraji Da Kashi 50% Don Taimaka Wa Kamfanoni Ƙara Albashi
A ƙoƙarin rage matsin lambar rashin isar kuɗi na ma'aikata masu ƙaramin albashi da inganta ci gaban tattalin arziki, Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ƙudirin doka da zai ba da damar rage haraji na kashi 50% ga kamfanonin da ke ƙara albashi!-->…
RASHIN WUTA: An Gano Matsalar Layin Wuta A Ugwuaji-Apir, Za A Fara Gyara A Yau
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya gano matsalar da ta jawo katsewar wuta a layin wutar lantarki na Ugwuaji-Apir 330kV Double Circuit.
An gano matsalar a Igumale na Jihar Benue, ta hannun tawagar ma’aikatan TCN da!-->!-->!-->…
Fiye Da Mata 2,000 Sun Amfana da Tallafin Naira Miliyan 135 Daga Uwargidan Gwamnan Jigawa
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
Fiye da mata 2,000 da marasa galihu a Jihar Jigawa sun amfana da tallafin Naira miliyan 135 daga uwargidan gwamnan jihar, Hajiya Hadiza Umar Namadi.
Shirin na nufin rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Allah Bai Nufin Ƴan Najeriya Da Shan Wahala – Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa wahalar tattalin arziki da Najeriya ke ciki ba daga Allah take ba, yana mai nuni da arzikin kasa da Allah Ya albarkaci Najeriya da shi.
Obasanjo ya yi wannan bayani ne yayin bikin!-->!-->!-->…
Najeriya Ce Kasa Ta Biyu A Duniya Mai Yawan Yara Masu Fama Da Matsalar Karancin Abinci
Yayin wani taron hadin gwiwa, gwamnatin tarayyar Najeriya da kungiyar abinci mai gina jiki ta duniya sun tabbatar cewa yanzu haka akwai a kalla yara miliyan 17 da suke fama da tamowa a Najeriya, lamarin da ya sa Najeriya ta kasance kasa!-->…