Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Duniya
Duniya a bangaren Labarai — labarai da rahotanni na yau da kullum da ke taimaka wa masu karatu su fahimci abin da ke faruwa cikin sauri. Muna bayyana muhimmancin batutuwan da suka shafi al’ummar Hausa a Najeriya, Nijar, Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya da ko’ina duniya. Ku samu bayanai masu inganci, takaitattun bayanai da ƙarin haske kan abubuwan da suka shafi Duniya.
Adadin Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Rikicin Sudan Ya Kai 528
Kazamin rikicin da ake tafkawa tsakanin rundunar sojin Sudan da rundunar RSF, ya yi sanadin rayuka akalla 528 da raunata wasu 4,599.
Rahoton da ma’aikatar lafiya ta kasar ta fitar jiya, ya ce tsawaita tsagaita bude wuta ya sa yanayi ya!-->!-->!-->…
Hukumar Lafiya Ta Gargadi Mutane Kan Shan Wani Maganin Tari Na Indiya
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce an gano wasu tarin jabun magungunan tari da Indiya ta yi a tsibirin Marshall da ke Micronesia.
WHO ta ce gwajin maganin tarin mai suna Guaifenesin TG wanda kamfanin haɗa magunguna na QP Pharmachem!-->!-->!-->…
Yanda Za A Dakile Tare Da Kandagarkin Zazzabin Cizon Sauro A Duniya (I)
Ranar 25 ga watan Afrilu ta ko wace shekara, rana ce ta dakile da kandagarkin ciwon zazzabin sauro ta duniya.
Ciwon zazzabin cizon sauro, mummunan ciwo ne da ke yaduwa tsakanin mutane sakamakon samun kwarin plasmodium a jikin dan Adam.!-->!-->!-->…
Isra’ila Ta Yi Luguden Wuta A Syria
Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun kai hari kan makaman atilari da makamai masu linzamin da sojin Syria suka harbo.
BBC ta rawaito cewa, tun da fari, kafar yaɗa labaran Syria ta ce an ji ƙarar fashewar wani abu a kusa da birnin!-->!-->!-->…
Mambobin OPEC Sun Sanar Da Kudirin Su Na Kara Rage Yawan Danyen Mai Da Suke Hakowa
Masarautar Saudiyya da sauran kasashe masu fitar da danyen mai zuwa kasuwannin duniya ko OPEC+, sun sanar da kudurinsu na kara rage danyen mai da suke fitarwa, da kusan ganga miliyan 1.16 a ko wace rana, matakin da masharhanta ke cewa zai!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Masu Juna-Biyu Na Fuskantar Karancin Abinci A Kasashe Matalauta – Majalissar Dinkin Duniya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke da juna-biyu waɗanda ke fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki ya ƙaru da kashi 25 cikin 100 a ƙasashe matalauta kamar Somaliya da!-->…