Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Guraben Aiki
A wannan shafi za ku samu bayanai kan guraben karatu na manya da kananan makarantun Najeriya da kasashen waje da kuma guraben aiyukan yi a bangaren gwamnati da kuma kamfanoni.
An Saka Ranaku, Gurare Da Lokutan Tantance Ƴan J-Teach Masu Digiri A Jigawa
Ma’aikatar Ilimi mai Zurfi, Kimiya da Fasaha ta Jihar Jigawa ta sanar da ranakun tantance waɗanda suka zana jarabawar neman aikin koyarwa na J-Teach a jihar.
Ma’aikatar ilimin ta rarraba ranakun gudanar da tantancewar zuwa yankunan!-->!-->!-->…
BUK Ta Samarwa Ɗalibanta Aikin Da Zasu Na Samun Naira 15,000 Duk Wata
Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK, Farfesa Sagir Adamu Abbas ya bayyana cewa, jami’ar ta ɓullo da tsarin samar da aikin yi ga ɗalibai.
Farfesa Sagir ya ce, jami’ar ta ɗauki ɗalibai wani aiki da zasu na yi mata ana biyansu naira!-->!-->!-->…
ƊAUKAR MA’AIKATA: Access Bank Na Ɗaukar Sabbin Ma’aikata
Sanannen bankin nan da ke da rassa a dukkan faɗin Najeriya, Access Bank na ɗaukar sabbin ma’aikata.
A wanna karon, bankin na buƙatar waɗanda suka kammala karatun digiri da a ƙalla matsayin 2:1 ga masu neman aikin Entry Level Trainee!-->!-->!-->…
ƊAUKAR MA’AIKATA: Kamfanin CCECC Na Ɗaukar Ma’aikata
Kamfanin ƴan asalin ƙasar China wanda ke aiyukan gine-gine a Najeriya, China Civil Engineering Construction Corporation (CCECC) na ɗaukar sabbin injiniyoyi.
Kamfanin CCECC dai ya fi yin fice wajen gina titin jirgin ƙasa da gadoji da!-->!-->!-->…
ƊAUKAR MA’AIKATA: New Incentives Na Neman Ma’aikata Daga Jihohin Jigawa, Katsina Da Zamfara
Ƙungiyar nan ta ƙasa-ƙasa da ke aiyukan ƙarfafar ci gaban harkokin lafiya, na neman ma’aikatan da zata tura domin tattara bayanai da lura da al’amuran aiyukanta, Field Officers, a jihohin Jigawa, Katsina da kuma Zamfara.
Field Officers!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnati Ta Kammala Ɗaukar Sabbin Immigration Da Civil Defence, Ta Saki Sunayen…
Hukumar Kula da Jami’an Civil Defence, Masu Kula da Gidan Gyaran Hali, Masu Kashe Gobara da kuma Masu Kula da Shige da Fice, CDCFIB, ta saki sunayen waɗanda suka samu nasarar samun aikin Immigration, da Civil Defence.
An bayyana wannan!-->!-->!-->…
Wani Babban Ma’aikaci Ya Tona Asirin Karɓar Cin Hanci Don A Bayar Da Aikin Gwamnati
Wani tsohon ma’aikacin ofishin kula da manhajar biyan albashi ta IPPIS a Hukumar Raba Dai-dai ta Gwamnatin Tarayya, FCC, Haruna Kolo, wanda aka zarga da karɓar cin hanci kafin ya bayar da aiki, ya amsa laifinsa.
Ya amsa cewar, ya karɓi!-->!-->!-->…
Wani Gwamna Ya Amince Da A Ɗebi Sabbin Malaman Makaranta A Jiharsa
Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya amince da a ɗebi malaman firamare, ƙananan ma’aikatan ofis da masu gadi a ƙananan hukumomi 22 na jihar.
Shugaban Ƙungiyar Ƙananan Hukumomi ta Najeriya, ALGON reshen Jihar Delta, Victor Ebonka!-->!-->!-->…
Ɗan Majalissar Jigawa Mai Wakiltar Birnin Kudu Zai Nemawa Matasa Guraben Karatu
Ɗan Majalissar Jihar Jigawa mai wakilatar Mazaɓar Birnin Kudu, Muhammad Kabir Ibrahim ya yi alƙawarin nemawa matasan mazaɓarsa guraben karatu a Kwalejin Horar da Malamai ta Jihar Jigawa da ke Gumel.
Ɗan Majalissar ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Next Jigawa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Jihar Da Ta Ɗebi Ƙarin Ma’aikata
Ƙungiyar ci gaban al’umma ta Next Jigawa ta yi kira ga gwamnatin jihar da cire takunkumi kan ɗiban ma’aikata tare ɗiban ma’aikatan da zasu cike guraben aikin da ake da su a jihar.
Shugaban Ƙungiyar, Farfesa Haruna Usman ne ya yi kiran,!-->!-->!-->…
Nigerian Air Force Ba Sa Ɗaukar Sabbin Ma’aikata A Yanzu
Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya, NAF sun musanta tallallukan da ke zagayawa a kafafen sa da zumunta cewa suna ɗaukar sabbin ma’aikata.
Rundunar ta bayyana cewa masu yaɗa tallallukan na ƙoƙarin yaɗa ƙarerayi ne da kuma yunƙunrin!-->!-->!-->…
Gwamnatin Kano Zata Bayar Da Tallafin Karatu Ga Masu 1ST Class A Jihar
Gwamnatin Jihar Kano ta dawo karbar takardun ‘yan asalin jihar wadanda suka cancanci samun tallafin zuwa karin karatu.
Gwamnatin jihar ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar, Malam Sunusi!-->!-->!-->…
Damar Yin Karatu Kyauta A University of Dundee Da Ke Ingila
Gidauniyar Steve Weston and Trust Scholarship ta dalibai ‘yan Nahiyar Afirka, ‘yan Amurka da ‘yan Asiya ce, wadanda suke son dora a karatunsu a matakin gaba da digiri na farko a University of Dundee.
Damar zata baiwa dalibi ko daliba!-->!-->!-->…
NDLEA Ta Kara Wa’adin Daukar Sabbin Ma’aikatan Da Take Yi
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fatucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA, Buba Marwa, ya amince da kara wa’adin sati guda kafin a rufe shafin daukar sabbin ma’aikata na hukumar.
Buba Marwa ya bayyana hakan ne a sanarwar da Daraktan Yada Labarai da!-->!-->!-->…
‘Yar Gombe Marar Hannaye, Mai Rubutu Da Yatsun Kafa Ta Samu Admission A Jami’a
Budurwa ‘yar shekara 22 da haihuwa mai suna Maryam Umar, wadda aka haifa babu hannaye ta roki ‘yan Najeriya masu jin kan al’umma, gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu da su temaka mata wajen ganin ta kammala biyan kudin Jami’ar Jihar!-->…