Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Gwamnati
JANYE TALLAFI: Ya Kamata Gwamna Namadi Ya Motsa!
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Ba mu so a zo ga nan ba, mun so a ce gwamnati ba ta jefa mu cikin yanayin neman tallafi ba, a nawa ganin kamata yai a ce mu muke tallafa mata da lokacinmu wajen yin aiki da biyan haraji, to amma an!-->!-->!-->…
Buƙatarmu A Magance Matsin Tattalin Arziƙin Da Ya Addabi Al’umma – Musbahu Basirka
Shugaban Haɗakar Ƙungiyoyin Fararen Hula ta Jihar Jigawa, Comrade Musbahu Basirka ya bayyana buƙatar ƴan ƙungiyoyin da cewa, ita ce a magance matsin rayuwar da ya addabi al’umma, cefanar da ilimi, ƙaruwar kuɗin wutar lantarki da kuma!-->…
Ƴansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Nuna Ƙin Jinin Janye Tallafin Man Fetur A Kano
Jami’an ƴansanda a Jihar Kano, a yau Talata, sun tarwatsa masu zanga-zangar nuna ƙin jinin janye tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi.
Wani da ya shaidawa idanunsa abun da ya faru, ya shaidawa jaridar DAILY TRUST cewa masu!-->!-->!-->…
Yau Tinubu Zai Tura Sunayen Sauran Ministocinsa Ga Majalissar Dattawa
Jaridar PUNCH ta gano cewar a yau Laraba ne, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tura sunayen sauran mutanen da yake son ya naɗa ministoci zuwa ga Majalissar Dattawa.
Wata ƙwaƙƙwarar majiya daga Majalissar Dattawa ta tabbatar da cewa,!-->!-->!-->…
Tanaden-Tanaden Tinubu Na Sauƙaƙawa Ƴan Najeriya Ba Zasu Magance Komai Ba – Ƙungiyar Ƴan Kasuwa
Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Ƴan Kasuwa, TUC, ta bayyana cewa tanade-tanaden da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana a jawabinsa cewar ya yi domin rage raɗaɗin janye tallafin man fetur ba zasu magance komai ba.
Da yake jawabi ga manema!-->!-->!-->…
JANYE TALLAFI: Yau Zanga-Zangar Ƴan Ƙwadago Ta Fara, Ma’aikatan Ma’aikatun Mai Sun Shiga Yajin Aikin…
Zaman tattaunawa na kwanaki biyu tsakanin Gwamnatin Tarayya da ƙungiyoyin ƙwadago bai kai ga cimma komai ba har zuwa yammacin jiya Talata, yayinda Ƙungiyar Ƙwadago, NLC, da Ƙungiyar Ƴan Kasuwa, TUC, suka gama shiri domin fara zanga-zangar!-->…
TANTANCE MINISTOCI: El-Rufa’i Ya Fuskanci Ƙalubale Daga Sanatan Kogi
Ɗan Majalissar Dattawa da ke wakiltar Mazaɓar Sanata ta Kogi ta Yamma, Sanata Sunday Karimi ya ƙalubalanci tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i a lokacin da sanatoci ke tantance a shi a yau Talata.
Bayan El-Rufa’i ya!-->!-->!-->…
Ba Zata Canja Zani Ba, Gwmantin Tinubu Irin Ta Buhari Ce, Ƴan Najeriya Su Shirya Karɓar Ƙaddara
Daga: Ahmed Ilallah
Da dukkan alamu fa, wahala bata ƙare ba, kuma babu ranar wucewarta a nan kusa, Ƴan Nijeriya mu shirya karɓar ƙaddara. Ita dama ƙaddara a kwai wadda Allah ya kan kawo ta domin jarrabar bayinsa, ko kuma sakayyar yin!-->!-->!-->…
TANTANCE MINISTOCI: Ministoci 14 Da Sanatoci Ke Tantancewa A Yau
Waɗanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke son naɗawa ministoci su 14 ne cikin 28 suka je Majalissar Dattawa a yau domin a tantance su.
A makon da ya gabata ne ranar Alhamis, Shugaban Majalissar Dattawa Godswill Akpabio ya bayyana!-->!-->!-->…
Jigawa Ce Ta Ɗaya Wajen Yin Kasafin Kuɗi A Bayyane A 2022
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙara samun nasarar zama ta ɗaya a bincike kan yin kasafin kuɗi a bayyane a shekarar 2022.
Babban Daraktan Cibiyar Bincike kan Tattalin Arziƙin Al’umma da Samar da Ci Gaba, Tijjani Abdulkareem ne ya bayyana!-->!-->!-->…
JIGAWA: Gwamna Namadi Ya Cire Shugabannin Asibitin Gumel
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya amince da hukuncin ladabtarwa ga jagororin Babban Asibitin Gumel da ke Jihar Jigawa.
Wannan na zuwa ne bayan ziyarar bazata da gwamnan ya kai Babban Asibitin a ranar Juma’ar da ta gabata, inda!-->!-->!-->…
Ka Gaggauta Ceton Miliyoyin Mutane Daga Matsananciyar Yunwa – Dattawan Arewa Ga Tinubu
Ƙungiyar Dattawan Arewa, NEF, ta buƙaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta yin hoɓɓasa wajen ceton miliyoyin ƴan Najeriya daga cikin matsananciyar yunwa da wahalar da suke ciki.
Dattawan Arewan dai sun bayar da wannan!-->!-->!-->…
A Ƙarshe Dai, Tinubu Ya Tare Villa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Lahadin da ta gabata ya tare a ɗaya daga cikin gidajen da ke Gidan Shugaban Ƙasa, Villa, Abuja, wanda aka fi sani da Gidan Gilas (Glass House).
A baya dai, Shugaban yana zuwa ofis ne domin yin!-->!-->!-->…
Ƴan Ƙwadago Sun Kushe Jawabin Tinubu, Sun Ce Fita Zanga-Zanga Tana Nan Daram A Gobe Laraba
Ƙungiyoyin ƙwadago sun nuna rashin gamsuwarsu da gaskiyar tsare-tsaren tallafin da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya faɗa a jawabin da yai wa ƴan Najeriya kan magance matsalolin da tsare-tsaren gwamnatinsa suka jawowa ƴan ƙasa.
!-->!-->!-->…
TANTANCE MINISTOCI: Dalilin Da Ya Sa Sanatoci Ba Su Takurawa Wike Ba – Akpabio
Shugaban Majalissar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa sanatocin ba su takurawa tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ba a lokacin da suka tantance shi domin a naɗa shi minista.
Akpabio ya bayyana ƙwarewar Wike a!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Jihar Lagos Ta Rage Kuɗin Hawa Mota Da Kaso 50%
A ƙoƙarinta na rage raɗaɗin janye tallafin man fetur, Gwamnatin Jihar Lagos ta rage kuɗin hawa mota a dukkan motocin haya mallakar jihar da kaso 50 cikin 100, yayinda kuma tai alƙawarin raba kayan abinci ga marassa ƙarfi a jihar.
Da!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu Ya Ce Manyan Makarantu Su Dakatar Da Ƙarin Kuɗin Makarantar Da Suka Yi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugabannin makarantun gaba da sikandire na Gwamnatin Tarayya da su guji ƙarin kuɗaɗen makaranta da ake biya da kuma duba yiwuwar gujewa ƙarin a nan gaba don kar iyaye su fuskanci ƙarin shiga cikin!-->…
Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya Zasu Rubuta Jarabawar Ƙarin Girma A Agusta
Za a fara rubuta jarabawar neman ƙarin girma ta ma’aikatan Gwamnatin Tarayya ta bana a ranar 14 ga watan Agusta, kamar yanda sanarwa da Hukumar Kula da Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya ta fitar.
Sanarwar mai ɗauke da kwanan watan 28 ga!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu Zai Yi Wa Ƴan Ƙasa Jawabi Yau
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai yi wa ƴan ƙasa jawabi yau Litinin 31 ga watan Yuli, 2023 da misalin ƙarfe 7 na dare.
Mai Magana da Yawun Shugaban Ƙasa, Dele Alake ne ya sanar da hakan a safiyar yau.
Alake ya yi kira ga gidajen!-->!-->!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Alƙalin Kotun Ƙolin Najeriya Ya Rasu
An rawaito cewa, Justice Chima Centus Nweze na Kotun Ƙolin Najeriya ya rasu a jiya Lahadi yana da shekaru 64 a duniya.
Har kawo yanzu dai Kotun Ƙolin ba ta sanar da mutuwar alƙalinba a hukumance.
In za a iya tunawa, Justice Nweze ne!-->!-->!-->!-->!-->…