Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Gwamnati
Yara 400,000 Zasu Mutu Nan Da Ƙasa Da Kwana 40 Saboda Yunwa A Najeriya
Hukumar Kula da Yara ta Majalissar Ɗinkin Duniya, wato UNICEF, ta bayyana cewa yara miliyan 3.5 a Najeriya na fama da tsananin matsalar rashin abinci mai gina jiki, inda wasu 400,000 daga cikinsu ke fuskantar barazanar mutuwa cikin wata!-->…
Gwamna Namadi Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kafa Wata Muhimmiyar Hukuma A Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu kan dokar kafa Hukumar Hisbah a matsayin hukuma mai cikakken iko, wadda za ta taimaka wajen daidaita zamantakewa da karfafa ɗabi’a mai kyau a fadin jihar.
Wannan mataki ya zo ne!-->!-->!-->…
Kamfanonin Wutar Lantarki Zasu Katse Wutar Ƙasa Gaba Ɗaya, Sun Bayyana Dalili
Kamfanonin samar da wutar lantarki a Najeriya sun bayyana cewa za su iya dakatar da ayyukansu saboda bashin da ya kai naira tiriliyan 5.2 da suke bin gwamnatin tarayya.
A cewar shugabar ƙungiyar kamfanonin, Dr. Joy Ogaji, kamfanonin sun!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Sanata Natasha Ta Kutsa Cikin Zauren Majalisa Duk Da Yunƙurin Hanata Shiga
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta samu damar shiga harabar Majalisar Dattawa a Abuja bayan da tun farko aka hana ta shiga, duk da hukuncin kotu da ya buƙaci a dawo da ita.
Sanatar, wadda ke cikin dakatarwa na tsawon watanni shida daga!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Shigar Da Ƴan Siyasa Cikin Tsarin Inshorar Lafiya Na Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da shigar da dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a jihar cikin tsarin inshorar lafiya na JICHMA domin inganta samun kulawar lafiya ga ma'aikatan gwamnati.
An ƙaddamar da shirin ne a!-->!-->!-->…
Sauya Sunan Jami’ar Maiduguri Zuwa Muhammadu Buhari University Na Shan Suka
Sauya sunan Jami’ar Maiduguri zuwa Muhammadu Buhari University da Shugaba Bola Tinubu ya sanar a makon jiya, na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a fadin Najeriya, musamman a jihar Borno da jami’ar take.
Wasu masana da ƴan ƙasar sun!-->!-->!-->…
Shekara Ɗaya Bayan Hukuncin Kotun Ƙoli, Gwamnatin Tarayya Ta Gaza Tabbatar Da Ƴancin Ƙananan…
Duk da hukuncin Kotun Koli a ranar 11 ga Yulin 2024 da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin gudanar da kuɗaɗensu kai tsaye daga Asusun Tarayya, gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Bola Tinubu ba ta tabbatar da wannan tsarin ba har kawo yanzu.
!-->!-->!-->…
JISEPA Ta Kama Lalatattun Kayayyakin Da Darajarsu Ta Haura Naira Miliyan 14 A Jigawa
Daga: Mika’il Tsoho, Dutse
Hukumar Kula da Lafiyar Muhalli ta Jihar Jigawa (JISEPA) ta bayyana cewa ta kama tare da lalata kayan abinci da sauran kayayyakin da ake sayarwa da suka lalace, ko wa’adin lafiyarsu ya ƙare, ko kuma suka!-->!-->!-->…
CIKAKKEN LABARI: Sauye-Sauyen Tsarin Mulki Da Majalisar Dattawa Ke Shirin Samarwa A Najeriya
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Gyaran Kundin Tsarin Mulki ya karɓi buƙatu 31 na ƙirƙiro sabbin jihohi da wasu 18 na samar da ƙarin ƙananan hukumomi daga sassa daban-daban na Najeriya, kamar yadda Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar,!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Bukukuwan Babbar Sallah
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa, ranakun Juma’a 6 da Litinin 9 ga watan Yuni na shekarar 2025 sune ranakun hutun Babbar Sallah, wato Eid-ul-Adha, kamar yadda Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana a cikin wata!-->…
NiMET Ta Fitar Da Hasashen Samun Ruwan Sama Da Guguwa Daga Litinin Zuwa Laraba A Sassan Najeriya
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, wato NiMet, ta fitar da rahoton hasashen yanayi na kwanaki uku daga Litinin zuwa Laraba, inda ta ce ana sa ran samun guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na ƙasar.
A cikin bayanin da aka!-->!-->!-->…
Taron Masu Ruwa Da Tsaki Kan Inganta Gwamnati Da Ci Gaban Tattalin Arziƙi A Jigawa Ya Fito Da…
A wani yunƙuri na inganta walwalar al’umma da kyautata harkokin mulki, an gudanar da taron kwanaki biyu a Kano tsakanin wakilan Jiha da na ƙungiyoyin farar hula domin gano matsalolin dake hana samun ingantaccen ci gaba a Jigawa, musamman a!-->…
NOA Ta Yabawa Davido Bisa Tallata Najeriya a Duniya, Ta Ce Ya Zama Wakilin Ƙasa Na Gari
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (National Orientation Agency), ta yabawa fitaccen mawaƙi David Adedeji Adeleke wanda aka fi sani da Davido, bisa yanda ya wakilci Najeriya cikin nuna ƙwazo a wata tattaunawa da aka yi da shi a tashar!-->…
Gwamnati Ta Caccaki Sarkin Mota Bayan Ya Soki Ma’aikatan Gwamnati A Tallen Motarsa
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa, wato National Orientation Agency (NOA), ta nuna damuwa kan wani faifan bidiyon barkwanci da mai sayar da motoci da ake kira da Sarkin Mota ya wallafa a yanar gizo, wanda a ciki ya nuna sabuwar mota!-->…
TSARO A NAJERIYA: Shekaru Biyun Farko Na Bola Tinubu, Matsalar Tsaro Na Ci Gaba Da Fin Ƙarfin…
Bayan cika shekara biyu da Bola Ahmed Tinubu ya hau kujerar shugabancin Najeriya tare da alƙawarin daidaita harkar tsaro a cikin shirin sa na Renewed Hope Agenda, matsalolin tsaro sun ci gaba da ta’azzara a faɗin ƙasar, lamarin da ke!-->…
Jigawa Ta Rage Bashin Da Ke Kanta Da Kaso 96% Yayin Da Gwamnatin Tarayya Da Jihohi 33 Ke Rage…
A wani sauyi da yake zama abin yabawa a fagen kuɗi da mulki, gwamnatin tarayya tare da jihohi 33 da babban birnin tarayya sun fara wani gagarumin shirin rage bashin cikin gida da ake binsu, inda suka biya jimillar Naira Tiriliyan 1.85 daga!-->…
Bankin Duniya Ya Kara Arawa Najeriya Dala Miliyan 215 Don Bayar Da Tallafi Ga Talakawa
Bankin Duniya ya sake fitar da ƙarin dala miliyan 215 ga Najeriya a ƙarƙashin shirin National Social Safety Net Programme–Scale Up wanda aka amince da shi tun daga Disamba 2021, lamarin da ya kai adadin kuɗin da aka fitar zuwa dala miliyan!-->…
Minista Ya Koka Kan Yunƙurin Samar Da Wutar Lantarki Da Makamashin Nukiliya A Najeriya
Ministan Wutar Lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabu, ya shawarci Hukumar Makamashin Nukiliya ta ƙasa da kada ta ci gaba da shirin gina sabbin tashoshin nukiliya huɗu da za su samar da megawatt 1,200 kowanne, yana mai cewa akwai buƙatar!-->…
Sanatoci Sun Amince Da Wasu Daga Dokokin Gyaran Harajin Da Tinubu Ya Gabatar
Majalisar Dattijai ta Najeriya a ranar Laraba ta amince da dokoki biyu daga cikin dokokin gyaran haraji huɗu da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gabatar, a wani mataki da ke zama muhimmin cigaba wajen sauya tsarin tattara haraji na ƙasa.
!-->!-->!-->…
Utomi Ya Ƙaddamar Da Gwamnatin Bayan Fage Don Ƙalubalantar Gwamnatin Tinubu
Shahararren masanin tattalin arziƙi kuma dan gwagwarmaya, Farfesa Pat Utomi, ya ƙaddamar da gwamnatin bayan fage ‘Big Tent Coalition Shadow Government’ don ƙalubalantar gwamnati mai ci da kuma bayar da shawarwari a matsayin kishin ƙasa,!-->…