Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Gwamnati
Yau Majalissar Dattawa Za Ta Yanke Hukuncin Ƙarshe Kan Ƙudirin Gyaran Haraji Da Ke Ci Gaba Da Jawo…
Shugabannin majalisar dattawa sun ɗage amincewa da ƙudurorin gyaran tsarin haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura zuwa yau Laraba domin samun cikakkiyar tantancewa da muhawara, in ji rahoton PUNCH.
Waɗannan ƙudurori guda huɗu da!-->!-->!-->…
Za A Gyara Tsarin NYSC A Najeriya, Yayin Da Gwamnati Ta Kafa Kwamiti Don Yin Hakan
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani kwamiti na musamman domin yin cikakken nazari kan tsarin hidimar ƙasa ta matasa (NYSC), tare da gabatar da sabbin shirye-shiryen gyara da za su dace da buƙatun zamani da na ƙasa baki ɗaya.
Ministan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Tai Ayyukan Hanyoyi Na Sama Da Naira Tiriliyan 1.8 A Jihohi 12
Gwamnatin Tarayya ta amince da sauya tsarin wasu tsofaffin kwangilolin hanyoyi tare da ƙarin sabbin ayyuka da darajarsu ta kai Naira tiriliyan 1.81, ciki har da naira biliyan 760.4 da kuma wata kwangila ta dala miliyan 651.7 don hanyar 7th!-->…
Ƙananan Hukumomin Kano Za Su Haɗa Naira Miliyan 670 Don Sayen Sabbi da Gyaran Motocin Sarkin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkanin ƙananan hukumomi 44 da ke jihar da su bayar da gudunmawar N15,227,272.72 kowanne, wanda gaba ɗaya ya kama N670 miliyan, domin gyaran wasu tsofaffin motoci da kuma sayen sababbi ga Fadar!-->…
Ba Za A Ƙara Siyen Kayan Waje A Najeriya Ba Sai In Babu Irinsa A Cikin Ƙasa – Gwamnatin Tarayya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sabuwar manufar gwamnati mai suna Renewed Hope Nigeria First, wacce ke tilasta wa dukkan ma’aikatu da hukumomin gwamnati fifita amfani da kayayyakin da ayyukan cikin gida, in ji Ministan Yaɗa!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Magance Rikicin Manoma da Makiyaya A Jigawa – Sanata Malam Madori
Daga: Yaseer Mika'il, Dutse
Gwamnatin tarayya ta kammala shirin kafa rundunar 'yan sanda masu tarwatsa tarzoma a karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa domin rage rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin manoma da makiyaya, kamar yadda sanata!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Ce APC Za Ta Ci Gaba Da Inganta Rayuwar Jama’ar Najeriya
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatin jam’iyyar APC daga matakin ƙasa har zuwa ƙaramar hukuma za ta ci gaba da gudanar da ayyukan raya ƙasa da inganta rayuwar al’umma kamar yadda aka saba tun farkon mulkin!-->…
Gwamnatin Jigawa Za Ta Tantance Masu Karɓar Fansho Don Tabbatar Da Gaskiya
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kammala dukkanin shirye-shirye domin gudanar da tantancewa da tabbatar da bayanan tsofaffin ma’aikata da suka yi ritaya daga aiki, domin sabunta tsarin biyan fansho yadda ya dace, a cewar Shugaban Ma’aikata na!-->…
Taɓarɓarewar Tsarin Gidajen Yari A Najeriya, Wani Ya Shafe Shekaru 11 A Gidan Yari Yana Jiran…
Koda yake gwamnati na kokarin kawo sauyi ga tsarin gyaran hali a Najeriya, alkaluman Hukumar Kula da Fursunoni sun nuna cewa daga cikin mutane 79,474 da ke cikin gidan yari a kasar nan, mutum 52,893, kimanin kaso 67 cikin 100, ba a yanke!-->…
Zamu Tsare Dazukanmu, Mu Ƙarfafa Harkokin Leƙen Asiri – Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana ƙudirin gwamnatinsa na ƙarfafa tsaro da sake ƙwace dazukan da ƴan bindiga da ƴan ta’adda suka mamaye musamman a yankin Arewa maso Yamma, inda ya ce “zamu zuba jari a fannin fasaha mu ƙwace!-->…
Gwamnatin Jigawa Na Kiran Manoman Shinkafa Ƴar Rani Don Su Karɓi Kayan Noma
Mai ba wa Gwamnan Jigawa, Malam Umar Namadi shawara kan harkokin noma, Alhaji Muhammad Idris Danzomo, ya buƙaci manoman shinkafa da suka samu saƙon karɓar kayayyakin shuka da su hanzarta zuwa domin karbar su a kan lokaci.
A wata ganawa!-->!-->!-->…
Birnin Kudu Za Ta Raba Kayan Koyon Sana’a Ga Matasa Don Rage Zaman Kashe Wando
Gwamnatin Ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta bayyana damuwa kan yadda wasu ɓata-gari ke sace kayan gwamnati kamar su bututun ruwa da wayoyin lantarki, lamarin da ke haifar da matsaloli ga ci gaban al’umma.
Shugaban ƙaramar hukumar, Hon. Dr.!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Sa Ranar Da Za A Kammala Aikin Layin Dogo Na Kano-Jigawa-Katsina-Maradi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na shirin kammala aikin layin dogo mai tsawon kilomita 284 daga Kano zuwa Maradi wanda zai bi ta Jigawa da Katsina nan da shekarar 2026 domin rage cunkoson hanyoyi da!-->…
An Kafa Kwamitin Da Zai Jagoranci Tallafawa Matan Jigawa A Fannin Tattalin Arziƙi
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ƙaddamar da wani kwamiti mai mahimmanci da ake kira Multi-Sectoral Coordination Steering Committee domin jagorantar aiwatar da shirin Nigeria for Women Programme (NFWP), wani haɗin gwiwa ne tsakanin Bankin Duniya!-->…
Gwamna Abba Kabir Zai Samu Goyon Bayan Ma’aikatan Jihar Domin Yin Tazarce
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya reshen Jihar Kano (NLC) ta bayyana goyon bayanta ga Gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya ci gaba da mulki a karo na biyu, tana mai yabawa da kishinsa ga jin daɗin ma’aikata da ƴan ritaya a jihar.
Shugaban NLC na!-->!-->!-->…
Shugabannin Jami’o’i Da Shugaban NELFUND Zasu Gurfana Kan Zargin Satar Kuɗin Ɗalibai
Gwamnatin Tarayya ta gayyaci wasu shugabannin jami’o’i da kuma Babban Daraktan Asusun Rancen Dalibai na Ƙasa (NELFund) domin tattauna zargin karkatar da kuɗaɗen da aka ware don tsarin bayar da rancen karatu ga ɗalibai.
Wannan matakin ya!-->!-->!-->…
Na Ceto Tsarin Fanshon Jigawa Daga Rugujewa – Gwamna Namadi
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fitar da sama da naira biliyan bakwai domin ceton tsarin fansho na hadin gwiwa tsakanin jihar da ƙananan hukumomi daga rushewa, yana mai cewa “ya kamata a fahimta cewa!-->…
Gwamnan Jigawa Ya Naɗa Amirul Hajji Da Ƴan Tawagarsa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da naɗin Mai Martaba Sarkin Kazaure, Alhaji (Dr) Najib Hussaini Adamu, a matsayin Amirul Hajj kuma shugaban tawagar gwamnatin jihar don gudanar da aikin Hajji na shekarar 2025, kamar yadda!-->…
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Dokar Ta-Ɓaci A Ribas, Da Tsige Gwamna Fubara
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ayyana a Jihar Ribas, tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, mataimakinsa da mambobin majalisar dokokin jihar na tsawon watanni shida.
A yayin zaman!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Ta Amince Da Cire Gwamna Fubara Da Dokar Ta-Ɓaci A Ribas
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da matakin Shugaba Bola Tinubu na dakatar da Gwamnan Jihar Ribas, Simi Fubara, tare da kafa dokar ta-ɓaci a jihar, duk da cewa masana doka da dama sun bayyana cewa hakan ya saɓa wa kundin tsarin!-->…