Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Ilimi
Labarai da nazari kan ilimi: makarantun firamare, sakandare, jami’o’i da horo. Muna duba ingancin koyarwa, manhaja da damar karatu a gida da ƙasashen waje. Bayani ga iyaye, malamai da ɗalibai.
DA DUMI-DUMI: Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Baiwa Dalibai Bashi
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sanya hannu a kan kudirin dokar baiwa dalibai bashi wanda hakan ya tabbatar da tsarin a matsayin doka.
Mai temakawa shugaban kasa, Dele Alake ne ya bayyana haka ga ‘yan jaridun Fadar Shugaban Kasa a yau!-->!-->!-->…
Damar Yin Karatu Kyauta A University of Dundee Da Ke Ingila
Gidauniyar Steve Weston and Trust Scholarship ta dalibai ‘yan Nahiyar Afirka, ‘yan Amurka da ‘yan Asiya ce, wadanda suke son dora a karatunsu a matakin gaba da digiri na farko a University of Dundee.
Damar zata baiwa dalibi ko daliba!-->!-->!-->…
Gwamnati Ta Dakatar Shugaban Hukumar Kula Ilimin Sakandire Saboda Zargin Cinhanci
An dakatar Shugaban Hukumar Kula da Ilimin Sakandire ta Kasa, NSSEC, Farfesa Benjamin Abakpa saboda zargin badakalar kudade.
Dakatarwa ta bayyana ne a takardar da Babban Sakatare na Ma’aikatar Ilimi ta Kasa, Andrew David Adejo ya!-->!-->!-->…
Ko Akwai Bukatar A Riƙa Tantance Malamai Kafin Su Fara Wa’azi A Najeriya?
Sananniyar kafar yada labarai ta BBC ta yi bincike tare da jin ra’ayoyin malamai daban-daban kan ko akwai bukatar a dinga tantance malamai kafin a ba su dama su yi wa’azi ga al’umma.
Wannan ya samo asali ne saboda zargin sakin kalaman!-->!-->!-->…
Za A Yi Muhawara Da Sheikh Idris Dutsen Tanshi Da Malamai Kan Zargin Munana Kalamai Ga Manzon Allah…
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Bauchi ta yi ƙarin haske a kan dalilanta na ɗage zaman tattaunawa da ta shirya da Sheikh Idris Abdul’aziz, wanda ake zargi da munana kalamai a kan Annabi Muhammadu.
Tun farko a yau Asabar ne, hukumar!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Shiga Dakin Kwanan Dalibai, Sun Yi Garkuwa Da Dalibai Mata
Ƴan bindiga sun kutsa cikin dakin kwanan ɗalibai na Federal University, Gusau a Jihar Zamfara a yau Lahadi.
Batagarin sun kai samame ƙauyen Sabon Gida ne da ke Bunguɗu inda suka kutsa gidan da daliban suke kwana, suka kulle masu gadinsu!-->!-->!-->…
‘Yar Gombe Marar Hannaye, Mai Rubutu Da Yatsun Kafa Ta Samu Admission A Jami’a
Budurwa ‘yar shekara 22 da haihuwa mai suna Maryam Umar, wadda aka haifa babu hannaye ta roki ‘yan Najeriya masu jin kan al’umma, gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu da su temaka mata wajen ganin ta kammala biyan kudin Jami’ar Jihar!-->…