Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Kasuwanci
Labaran kasuwanci da tattalin arziki: farashi, sana’o’i, banki, jari da kasuwa. Muna mayar da hankali kan damammaki ga ’yan kasuwa da masu zuba jari a Arewa da sauran yankuna. Karanta shawarwari da kididdiga masu amfani.
Sankara Ya Raba Naira Miliyan 50 Ga Matasa Da Mata 250 A Ƙaramar Hukumarsa
Daga: Mika'il Tsoho, Dutse
A ƙalla matasa da mata 250 a Jihar Jigawa sun amfana da tallafin kuɗi har Naira miliyan 50 daga Kwamishinan Harkokin Jin Ƙai da Ayyuka na Musamman, Hon. Auwal Sankara, a wani shirin ƙarfafa tattalin arziki da!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Zata Kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya Bisa Saɓa Dokokin Kula Da Kuɗaɗe
Kwamitocin haɗaka na Majalisar Wakilai kan Lissafin Kuɗi da Kadarorin Jama’a sun yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Michael Cardoso, saboda ƙin bayyana a gabansu duk da gayyatar da aka yi masa sau!-->…
Dangote Ya Sake Rage Farashin Fetur Da Ake Sarowa Daga Matatarsa
Kamfanin Dangote Petroleum Refinery ya sanar da wani sabon sauƙe farashin sarar da fetur daga ₦840 zuwa ₦820 kan kowace lita, wanda hakan ke zama ragin ₦20 daga farashin da aka sanya mako guda da ya gabata.
Mai magana da yawun kamfanin,!-->!-->!-->…
JISEPA Ta Kama Lalatattun Kayayyakin Da Darajarsu Ta Haura Naira Miliyan 14 A Jigawa
Daga: Mika’il Tsoho, Dutse
Hukumar Kula da Lafiyar Muhalli ta Jihar Jigawa (JISEPA) ta bayyana cewa ta kama tare da lalata kayan abinci da sauran kayayyakin da ake sayarwa da suka lalace, ko wa’adin lafiyarsu ya ƙare, ko kuma suka!-->!-->!-->…
Gwamnati Ta Caccaki Sarkin Mota Bayan Ya Soki Ma’aikatan Gwamnati A Tallen Motarsa
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa, wato National Orientation Agency (NOA), ta nuna damuwa kan wani faifan bidiyon barkwanci da mai sayar da motoci da ake kira da Sarkin Mota ya wallafa a yanar gizo, wanda a ciki ya nuna sabuwar mota!-->…
Shekaru 2 Bayan Ɗaukar Alƙawarin Tallafawa Ƴan Kasuwa, Tinubu Ya Ƙi Cika Alƙawari
Shekaru biyu da hawan shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki, tallafin naira biliyan 200 da ya yi alƙawarin bai wa masana’antu da ƙananan ƴan kasuwa domin rage raɗaɗin cire tallafin fetur da dunƙule kuɗin musaya, har yanzu bai tabbata!-->…
Bill Gates Ya Ce Zai Rabawa Al’umma Dukkan Dukiyarsa Kafin Ya Rufe Gidauniyarsa
Fitaccen attajirin nan duniya kuma mai bayar da agaji, Bill Gates, ya bayyana shirin raba kusan dukkan dukiyarsa da ta kai dala biliyan 200 zuwa al’umma, inda zai bar kashi daya kacal (1%) domin kansa da iyalinsa, tare da sanar da cewa!-->…
Har Yanzu Maƙiya Ci Gaban Ƙasa Na Yaƙi Da Matatar Dangote
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa har yanzu yana cikin gagarumin faɗa da ƙoƙari domin kare matatar mansa mai darajar dala biliyan 20 da ke Lekki, Lagos, yana mai cewa "faɗan bai ƙare ba tukuna."
A!-->!-->!-->…
Kamfanin Meta Zai Dakatar Da Facebook Da Instagram A Najeriya
Kamfanin Meta, mai mallakar Facebook da Instagram, ya yi barazanar dakatar da ayyukansa a Najeriya sakamakon abin da ya bayyana a matsayin “buƙatu marasa cimmuwa” daga hukumomin Najeriya da kuma tarar kusan dala miliyan 290 da ake bin shi!-->…
An Gano Fiye Da Naira Biliyan 80 A Asusun Wani Shugaban NNPC
Hukumar EFCC ta kama tsoffin shugabannin kamfanonin gyaran matatun mai na Port Harcourt, Warri da Kaduna tare da wasu manyan jami’an kamfanonin saboda zargin almundahana ta fiye da dala biliyan 2.9 da aka ware don gyaran matatun, yayin da!-->…
Darajar Naira Ta Ƙara Faɗuwa A Kasuwar Gwamnati
Naira ta sake fuskantar zubewar daraja a kasuwar musayar kudade ta hukuma a ranar Jumma’a, inda ta faɗo zuwa N1,602.18 a kan kowace dala, wanda hakan ke nuni da faɗuwar N5.49 daga yadda take a baya.
Bayanai daga shafin yanar gizo na!-->!-->!-->…
Ƴan Kasuwar Man Fetur Na Tafka Mummunar Asara
Yayin da ake ci gaba da yaƙin farashi a kasuwar man fetur a Najeriya, dillalan mai sun rage yawan sayen mai domin gujewa asara sakamakon ci gaba da saukar farashin man.
Yaƙin farashin ya fara ne tun a watan Nuwambar 2024, lokacin!-->!-->!-->…
Ana Sama Da Fadi Da Ganga 500,000 Na Danyen Mai Zuwa Kasashen Waje
Kungiyar masu gidajen mai a Najeriya (PETROAN) ta bayyana damuwa kan yadda masu hakar danyen mai ke karkatar da ganga 500,000 na danyen mai da aka ware domin tacewa a Najeriya zuwa kasashen waje.
Sakataren yada labarai na!-->!-->!-->…
Dangote Ya Fara Fitar Da Man Jirgi Zuwa Kamfanin Saudi Aramco
Kamfanin Dangote Petroleum Refinery ya cimma gagarumar nasara ta hanyar fitar da manyan tankokin man jirgin sama guda biyu zuwa Saudi Aramco, babbar kamfanin mai a duniya.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ne ya!-->!-->!-->…
Majalisar Dattawa Ta Sanya Hukunci Kan Masu Fitar da Masara daga Najeriya
A ranar Laraba, Majalisar Dattawa ta amince da gyaran dokar da ta haramta fitar da masara da ba a sarrafa ba, inda ta tanadi hukuncin ɗaurin shekara guda ga waɗanda suka karya wannan doka.
Dokar, wadda ta samo asali daga Majalisar!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Da Kyar Dai, Tinubu Ya Cika Wani Alƙawarin Da Yai Wa Ƴan Najeriya
Bayan shekaru da dama na jinkiri da kasa cika wa’adin farawa, Matatar Mai ta Fatakwal a Najeriya ta sake fara tace ɗanyen mai, inda take aiki da kashi 60% na ƙarfinta, kamar yadda Kamfanin Mai na Ƙasa, NNPCL, ya tabbatar.
Mai!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tinubu Za Ta Sayar Da Matatun Mai Huɗu Na Gwamnati Duk Da Cece-Kuce
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin siyar da matatun mai guda huɗu da ke Port Harcourt, Warri, da Kaduna, a matsayin wani ɓangare na sauye-sauyen masana’antar mai.
Sunday Dare, mai ba da shawara kan harkokin yaɗa labarai ga!-->!-->!-->…
Manyan Ƴan Kasuwa Sun Yi Tir Da Rahoton NBS Kan Cigaban Tattalin Arziƙin Najeriya
Rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Kasa (NBS) wanda ya nuna ƙaruwar tattalin arziƙi da kashi 3.46% da kuma raguwar rashin aikin yi zuwa kashi 4.6% ya gamu da suka daga kungiyar ƴan kasuwa ta NACCIMA.
Shugaban NACCIMA, Dele Kelvin Oye,!-->!-->!-->…
Kamfanin Dangote Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 970 a Lita
Kamfanin Dangote Petroleum Refinery ya sanar da rage farashin man fetur (PMS) a tashar adana man sa zuwa Naira 970 a kan kowacce lita.
Wannan mataki, wanda aka sanar a ranar Lahadi, ya kasance ne domin nuna godiya ga ƴan Najeriya kan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Fito Da Tsarin Rage Haraji Da Kashi 50% Don Taimaka Wa Kamfanoni Ƙara Albashi
A ƙoƙarin rage matsin lambar rashin isar kuɗi na ma'aikata masu ƙaramin albashi da inganta ci gaban tattalin arziki, Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ƙudirin doka da zai ba da damar rage haraji na kashi 50% ga kamfanonin da ke ƙara albashi!-->…