Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Kotu
Kotun Ƙararrakin Zaɓe Ta Soke Nasarar Wani Ɗan Majalissa
Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓen Ƴan Majalissun Tarayya da ke zamanta a Asaba ta Jihar Delta, ta soke nasarar da Ɗan Majalissar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Aniocha/Oshimili, Mr. Ngozi Okolie ya samu a zaɓen ranar 25 ga watan Fabarairu.
!-->!-->!-->…
Dan Adaidaita Zai Kwashe Watanni 18 A Gidan Gyaran Hali Saboda Batan Babur
Wata kotun majistare da ke Jos, a jiya Juma’a, ta daure wani matshi direban adaidaita sahu, dan shekara 28 mai suna Sagir Abubakar saboda bacewar babur din da aka ba shi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya rawaito cewa, alkalin!-->!-->!-->…
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 3 Hukuncin Rataya A Jigawa
Babbar Kotun Jiha da zamanta a Kaugama, Jihar Jigawa, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Suleiman Bello, Auwalu Muhammed da Yakubu Muhammed bisa samunsu da laifuka tara da suka hada da hada baki wajen yin fashi da makami.
!-->!-->!-->…
Matar Da Ta Dabawa Mijinta Wuka Har Lahira Ta Ce Ba Ta Da Hankali
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke Ado Ekiti, a ranar Alhamis da ta gabata, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare Janet Jegede a matsayin mai babban laifi saboda dabawa mijinta wuka da tai har ya mutu.
An dai gurfanar da Janet ne a gaban!-->!-->!-->…
Kotun Koli Ta Umarci INEC Ta Maye Gurbin Shekarau Da Rufa’i Hanga
Kotun Ƙolin Najeriya ta umarci hukumar zaɓen ƙasar ta maye gurbin sunan Mallam Ibrahim Shekarau da na Rufa’i Hanga na jamiyyar NNPP, a matsayin sanatan mazabar Kano ta tsakiya.
A hukuncin da mai shari’a Justice Uwani Abba-Aji ta yanke!-->!-->!-->…