Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Cikin Gida
Cikin Gida a bangaren Labarai — labarai da rahotanni na yau da kullum da ke taimaka wa masu karatu su fahimci abin da ke faruwa cikin sauri. Muna bayyana muhimmancin batutuwan da suka shafi al’ummar Hausa a Najeriya, Nijar, Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya da ko’ina duniya. Ku samu bayanai masu inganci, takaitattun bayanai da ƙarin haske kan abubuwan da suka shafi Cikin Gida.
KATSINA: Dan Majalisa Ya Fashe Da Kuka a Zauren Majalissa Yayin Bayani Kan Matsalar tsaron Yankinsa
A Majalisar Katsina, Mai Tsawatarwa a Majalissar, Ibrahim Dikko ya sa kuka yayin da yake bayyana kisan manoma a Matazu.
Ya ce “daga cikin mazaɓu 10 na ƙaramar hukumar, takwas suna ƙarƙashin mamaya,” kuma “manoma ba sa iya zuwa gona.”
!-->!-->!-->!-->!-->…
KATSINA: Kwastam Ta Kama Miyagun Ƙwayoyi Na Miliyoyin Nairori, Ana Zarginsu Da Ta’addanci
Hukumar Kwastam ta kama miyagun ƙwayoyi da ƙimarsu ta kai naira miliyan 692 a Katsina, abin da aka bayyana a matsayin mafi girma a tarihin rundunar a jihar.
Jami’ai sun tare motoci biyu a yankin Kongolom da wasu unguwannin kan iyaka,!-->!-->!-->…
JIGAWA: An Fara Tantance Almajirai Don Ba Su Horo Da Rubuta Jarrabawar NBAIS
An kammala sa-ido kan yadda aka gudanar da zaɓen almajiran tsangaya da malamai masu horaswa a Cibiyar Hadejia (Jigawa Arewa maso Gabas), wani muhimmin mataki da Hukumar Ilimin Tsangaya ta Jihar Jigawa ta shirya a cibiyoyi uku a faɗin!-->…
Giɓin Naira Tiriliyan 14.76 a Ayyukan Raya Ƙasa: Jihohi 31 Sun Yi Ƙasa a Gwiwa, Arewa na Ɗanɗana…
A rabin na farko na 2025 rahoton PUNCH ya bankaɗo yadda jinkirin siyan kaya, taɓarɓarewar tsaro da tsadar rayuwa suka hana jihohi cimma burin manyan ayyuka, inda talakawa a jihohin Arewa da dama ke fama da ayyukan hanyoyi, asibitoci da!-->…
INEC Ta Bayyana Adadin Waɗanda Su Kai Rijistar Farko A Awanni 7 Bayan Fara Sabuwar Rijistar Katin…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta bayyana cewa mutane 69,376 sun yi pre-registration a cikin awanni bakwai bayan buɗe shafin ci gaba da rajistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR), inda Sam Olumekun ya ce “shafin ya fara aiki da 8:30 na safe ya!-->…
JIGAWA: Rantsar da Sabon Shugaban Gwaram LG, Gwamna Namadi Ya Yi Kiran Adalci da Mutumta Kowa
Daga: Badamasi Hamza Farin Dutse
A safiyar Litinin 18/08/2025 Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya jagoranci rantsar da Hon. Abdulkarim Musa Fagam a matsayin sabon shugaban ƙaramar hukumar Gwaram tare da Nasiru Zubairu Sara a!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Rage Farashin Wankin Ƙoda A Asibitocin Gwamnatin Tarayya
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da rage farashin jinyar dialysis wato wankin ƙoda a asibitocin gwamnatin tarayya daga ₦50,000 zuwa ₦12,000 a kowanne yi ɗaya, matakin da gwamnati ta ce zai kawo sauƙi ga dubban marasa lafiya.
Ɗan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Tai Ruwan Tallafin Kuɗaɗe Ga Gidaje Miliyan 2.2 Kafin Ƙarshen Agustan Nan
Ƙaramin Ministan Harkokin Jin Ƙai da Rage Talauci, Tanko Sununu, wanda ya tattauna a cikin shirin Sunrise Daily na Channels Television a yau Litinin 18 ga Agusta, 2025, cewa gwamnatin tarayya ta shirya rabon tallafin kuɗi ga iyalai!-->…
Jiragen Yaƙi Sun Tilasta Wa Ƴan Bindiga Tserewa, Yayinda Mutane 62 Da Aka Sace Suka Tsere Daga…
Sojojin sama da ƙasa sun yi wani gagarumin samame a yankin Danmusa na Jihar Katsina a ranar Asabar da misalin ƙarfe 5:10 na yamma, inda harbin jiragen sama ya tilastawa wasu ƴan bindiga dake da mafaka a wajen tserewa, kuma hakan ya baiwa!-->…
Gwajin Ƙwayoyin Dangantaka Na DNA Na Nuna Ɗa 1 Cikin 4 Ba Na Ubansa Ba Ne A Najeriya
Cibiyar Smart DNA Nigeria ta fitar da rahoton shekarar 2025 inda ta bayyana cewa gwaje-gwajen DNA sun ƙaru zuwa kashi 13.1% a lokacin da ake sha’awar gwaje-gwajen da suka shafi hijira da batutuwan iyali.
Rahoton, wanda ya tattara!-->!-->!-->…
Ambaliya Ta Cinye Gandun Sarki A Haɗejia, Gidaje Da Dama Sun Rushe Yayin Da “Kamfanin Aikin Titi Ya…
Daga: Lukman Dahiru
Ruwan sama mai yawa wanda ya ɗauki sama da sa’o’i 15 ya yi mummunar ɓarna a unguwar Gandun Sarki ta ƙaramar hukumar Malammadori da ke garin Haɗejia, inda sama da gidaje 40 suka rushe, yayin da sassan gidaje fiye da!-->!-->!-->…
Zaɓen Cike Gurbin Kaura-Namoda Ta Kudu A Zamfara Bai Kammala Ba (Inconclusive), INEC Ta Faɗi Dalilai
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana zaɓen cike-gurbin Kaura-Namoda ta Kudu a Zamfara a matsayin inconclusive bayan da tazarar ƙuri’u tsakanin manyan jam’iyyun ta gaza kai wa adadin PVCs da aka karɓa a rumfunan da aka soke.
Mai bayyana!-->!-->!-->…
Hasashen Yanda Za A Kasance Da Ruwan Sama A Kwanaki 3 Masu Zuwa Da Bayanin Samuwar Ambaliya Daga…
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a sassan ƙasar daga Lahadi zuwa Talata.
A cewar jadawalin da aka fitar a Abuja, za a sami ruwan sama matsakaici a wasu jihohin Arewa da safe a!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda Sun Cafke Wani Sufeta Ɗan’uwansu Da Wasu Fararen Hula Bisa Zargin Fashi Da Makami
Rundunar ƴan sanda ta Edo ta cafke wani jami’in ƴan sanda mai aiki tare da fararen hula uku bisa zargin azabtarwa, karɓar rashawa da kuma fashi da makami da ya addabi mazauna Benin.
Kakakin rundunar, Moses Yamu ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
ZAƁEN CIKE GURBI: Ana Zargin Ma’aikatan INEC Da Wani Shugaban PDP Da Siyen Ƙuri’u, Yayin Da Zamfara…
Rundunar ƴan sanda ta kamo manyan PDP biyu ciki har da shugaban jam’iyyar a Iperu, Alhaji Abayomi Tella, tare da ma’aikatan INEC biyu da ake zarginsu ta tanadar kuɗi domin sayen ƙuri'a a zaɓen Remo Federal Constituency.
Wani rahoto ya!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Cire Tallafin Lantarki Gaba Ɗaya, Abin Da Zai Ninninka Farashinta Ga Ƴan Ƙasa
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shiri na gaggawa domin biyan bashin wutar lantarki na naira tiriliyan 4 tare da kawo ƙarshen tallafin lantarki saboda yanayin takura ta kasafin kuɗi da ƙarancin kuɗaden shiga na gwamnati, a cewar rahoton!-->…
NELFUND Ya Fitar Da Sabon Bayani Kan Kuɗaɗen Da Yake Bai Wa Ɗalibai
Asusun Lamunin Dalibai na Ƙasa (NELFUND) ya ce ya riga ya raba naira biliyan 86 don tallafa wa ɗalibai 449,000 cikin buƙatu 735,000 da aka samu zuwa yau, kamar yadda Akintunde Sawyerr ya bayyana a shirin Sunrise Daily na Channels!-->…
DSS Sun Yi Babban Kamu, Sun Kama Wani Ƙasurgumin Shugaban Ƴan Ta’adda
Daily Trust ta tabbatar da cewa Abubakar Abba, jagoran sabuwar ƙungiyar ta’addanci mai suna Mahmuda, yana hannun Hukumar Tsaro ta DSS bayan an cafke shi a Jihar Neja.
An gano cewa wannan shugaban ta’addanci, wanda jami’an sirri suka!-->!-->!-->…