Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lafiya
Bincike da rahotanni kan kiwon lafiya: cututtuka, rigakafi, asibitoci da shawarwari. Muna kawo bayanai kan kiwon lafiyar mata, yara da magunguna cikin Hausa. Bayananmu na taimaka wa al’umma wajen kare kai da neman kulawa cikin lokaci.
Dabarun Kare Kai Daga Kamuwa Da Ciwon Suga ta Hanyar Abinci (1)
Masana lafiya sun jaddada cewa sauya tsarin cin abinci zuwa mai ƙunshe da kayan gina jiki, rage nauyi da sukarin jiki, da ƙara yawan cin ganyayyaki da hatsi marar illa na iya rage haɗarin kamuwa da nau’in ciwon suga na 2 a cikin jama’a.
!-->!-->!-->…
Bayan Ciyo Bashin Sama Da Naira Tiriliyan 5 Don Inganta Lafiya A Najeriya, Har Yanzu Harkar Na…
Rahotanni sun nuna cewa Bankin Duniya ya amince tare da bayar da lamuni da tallafi na kiwon lafiya ga Najeriya da darajarsu ta kai dala biliyan 3.64 (N5.4 tiriliyan) cikin shekaru tara da suka gabata, amma ƙungiyoyin likitoci, ma’aikatan!-->…
Uwargidan Gwamnan Jigawa Ta Roƙi Maza Su Tallafa Wa Mata Masu Shayarwa
Daga: Mika'il Tsoho, Dutse
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gudanar da bikin makon shayar da jarirai da nonon uwa na duniya, inda Uwargidan Gwamnan Jihar, Hajiya Khadija Umar Namadi, ta roƙi maza su mara wa matan da ke shayarwa baya domin!-->!-->!-->…
Yara 400,000 Zasu Mutu Nan Da Ƙasa Da Kwana 40 Saboda Yunwa A Najeriya
Hukumar Kula da Yara ta Majalissar Ɗinkin Duniya, wato UNICEF, ta bayyana cewa yara miliyan 3.5 a Najeriya na fama da tsananin matsalar rashin abinci mai gina jiki, inda wasu 400,000 daga cikinsu ke fuskantar barazanar mutuwa cikin wata!-->…
Gwamna Namadi Ya Shigar Da Ƴan Siyasa Cikin Tsarin Inshorar Lafiya Na Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da shigar da dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a jihar cikin tsarin inshorar lafiya na JICHMA domin inganta samun kulawar lafiya ga ma'aikatan gwamnati.
An ƙaddamar da shirin ne a!-->!-->!-->…
Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya Ta Yi Allah-Wadai Da Sabon Tsarin Albashin Gwamnati
Ƙungiyar Ma'aikatan Jinya da Mata Masu Aiki a Cibiyoyin Lafiya na Tarayya (NANNM-FHI) ta bayyana rashin jin daɗinta game da sabon tsarin albashi da Hukumar Albashi da Kuɗaɗen Shiga ta Kasa ta fitar, inda ta ce an cire su daga muhimman!-->…
Ma’aikatan Internship a Asibitin Koyarwa na Tarayya, Gombe, Za Su Tsunduma Yajin Aiki Saboda…
Wasu daga cikin masu aikin neman ƙarin ƙwarewa (interns) a Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Gombe sun sanar da fara yajin aiki daga ranar 19 ga Mayu, 2025, bisa zargin rashin biyan albashi, jinkirin biyan kuɗaɗe, da kuma cire musu kuɗi ba!-->…
Akwai Babbar Illa Tattare Da Barin Waya Kusa Kai Yayin Yin Bacci, In Ji Wani Masani
Akin Ibitoye, wani mai ba da shawara kan fasaha a kamfanin TMB Tech, ya yi gargaɗi mai ƙarfi ga ƴan Najeriya da su guji barci da wayar hannu a ƙarƙashin matasansu ko a gefen gadonsu, yana mai cewa hakan na da illa ga lafiyar jiki da!-->…
Jigawa Ta Fara Yi Wa Alhazai Rigakafi Kafin Tafiya Aikin Hajjin Bana
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara allurar rigakafi ga alhazai da ke shirin tafiya aikin hajjin bana a wani mataki na tabbatar da lafiyar su kafin su tashi zuwa ƙasa mai tsarki.
An ƙaddamar da shirin rigakafin ne a Hadejia, hedkwatar yankin!-->!-->!-->…
Sama Da Mutum Dubu Sun Kamu Da Cutar Amai Da Gudawa A Najeriya, Wasu Sun Mutu, In Ji NCDC
Hukumar NCDC ta bayyana cewa an samu ƙaruwar yaɗuwar cutar amai da gudawa (cholera) a faɗin Najeriya, inda aka rawaito cewa, akwai mutum 1,307 da ake zargi da kamuwa da cutar da kuma mutuwar wasu 34 a jihohi 30 tun daga farkon shekarar!-->…
Najeriya Za Ta Samar Da Kaso 70% Na Magunguna A Cikin Gida Kafin 2030
Ministan Lafiya da Walwalar Jama'a, Farfesa Ali Pate, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin ƙara yawan samar da magunguna da na'urorin lafiya a cikin gida zuwa kashi 70% kafin shekarar 2030, a ƙarƙashin shirin farfado da darajar!-->…
Likitocin Sokoto Sun Shirya Tarurrukan Wayar Da Kai Kan Cutar Sankara
Kwamitin wayar da kan jama'a game da cutar Sankara na Kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Sakkwato hadin Gwuiwa da Cibiyar binciken cutar Kansa da Magance ta sun shirya wasu tarukan wayarda kan al'umma daga 3 ga watan Fabrairu zuwa 6 ga!-->…
Tinubu Ya Karawa Likitoci Da Ma’aikatan Lafiya Shekarun Aiki
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da karin shekarun ritaya ga likitoci da ma’aikatan lafiya daga shekaru 60 zuwa 65.
Sakataren yada labarai na kungiyar likitoci ta Najeriya (NMA), Mannir Bature, ne ya bayyana hakan a cikin wata!-->!-->!-->…
BINCIKE: Ko Junabiyu Zan Iya Ɗebe Shekara Uku Da Rabi Ba A Haife Shi Ba?
Wani Malamin addinin Musulunci, Alhaji Yahaya Nafiu, ya yi iƙirarin cewa matarsa ta ɗauki ciki na tsawon shekaru uku da rabi kafin ta haifi yara 11 a Jamhuriyar Benin.
Alhaji Nafiu ya ce matarsa, Chognika Latoyossi Alake, ta haifi yara!-->!-->!-->…
Adadin Karɓar Rigakafi Ya Ƙaru Zuwa Kashi 49% Cikin Shekara Biyar A Jigawa – Hukuma
Daraktan Kiwon Lafiya a Matakin Farko na Jihar Jigawa, Dr. Shehu Sambo, ya ce adadin rigakafi ya karu daga kashi bakwai cikin dari a shekarar 2016 zuwa kashi 49 cikin dari a shekarar 2021.
Sambo ya bayyana hakan ne yau Laraba a Dutse,!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa Za Ta Kafa Cibiyoyin Kula Da Ciwon Ƙoda Biyar A Jihar
Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya kafa cibiyoyin kula da ciwon ƙoda guda biyar a jihar, kamar yanda Kwamishinan Lafiya, Dr. Muhammed Kainuwa ya bayyana.
Kainuwa ya bayyana hakan ne a Dutse yayin buɗe taron karɓar takardun neman kwangilar!-->!-->!-->…
Kwalara Ta Yi Ajalin Mutane 7 A Jigawa
Daga: Lukman Dahiru
An samu ɓarkewar cutar amai da gudawa a Ƙaramar Hukumar Kirikasamma ta Jihar Jigawa, wadda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane bakwai, yayin da aka kwantar da wasu da dama a asibiti.
Shugaban kula da lafiyar al’umma!-->!-->!-->!-->!-->…
Jihar Kebbi Ta Raba Motocin Ɗaukar Majinyata Ga Asibitoci Don Sauƙaƙa Jigilar Marasa Lafiya
Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba motocin ɗaukar majinyata na zamani ga asibitocin jihar don sauƙaƙa jigilar marasa lafiya zuwa manyan cibiyoyin lafiya.
Kwamishinan Lafiya na jihar, Alhaji Yunusa Musa Ismail, ne ya miƙa makullin motocin ga!-->!-->!-->…
Likitoci Sun Janye Yajin Aikin Gargadi, Za Su Koma Aiki Yau
Kungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta umarci mambobinta su koma bakin aiki a ranar Litinin (yau), bayan yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da mambobinta suka fara saboda sace abokiyar aikinsu, Dr Ganiyat Popoola.
!-->!-->!-->…
Gwajin Gado: Kashi 27% Na Maza Ba Su Ne Iyayen Yaran Da Aka Ce Sun Haifa Ba – Rahoto
Wani sabon rahoto daga Smart DNA, wata cibiya da ke gudanar da gwaje-gwajen kwayoyin halitta a Lagos, ya nuna cewa kashi 27% na maza da suka yi gwajin ƙwayoyin halitta ba su ne iyayen yaran da aka ce sun haifa ba.
Rahoton, wanda ya!-->!-->!-->…