Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
Dukkan PDP A Delta Ta Koma APC A Wani Babban Taron Siyasa Tare Da Kashim Shettima Da Ganduje
Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, da tsohon gwamnan jihar, Ifeanyi Okowa, sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC tare da manyan magoya bayansu a wani babban taro da aka gudanar a filin Cenotaph, Asaba, babban birnin jihar.
A wurin!-->!-->!-->…
Najeriya Za Ta Samar Da Kaso 70% Na Magunguna A Cikin Gida Kafin 2030
Ministan Lafiya da Walwalar Jama'a, Farfesa Ali Pate, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin ƙara yawan samar da magunguna da na'urorin lafiya a cikin gida zuwa kashi 70% kafin shekarar 2030, a ƙarƙashin shirin farfado da darajar!-->…
Ba Za Mu Ƙyale A Lalata Muhimman Kadarorin Ƙasa A Jihar Rivers Ba – Sojoji
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa ba za ta zuba ido ta bar wasu mutane su lalata muhimman kadarorin ƙasa ba, musamman a Jihar Ribas, inda aka samu fashewar bututun mai a kwanan nan.
Daraktan Hulɗa da Jama’a na Rundunar Tsaro,!-->!-->!-->…
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Dokar Ta-Ɓaci A Ribas, Da Tsige Gwamna Fubara
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ayyana a Jihar Ribas, tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, mataimakinsa da mambobin majalisar dokokin jihar na tsawon watanni shida.
A yayin zaman!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Ta Amince Da Cire Gwamna Fubara Da Dokar Ta-Ɓaci A Ribas
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da matakin Shugaba Bola Tinubu na dakatar da Gwamnan Jihar Ribas, Simi Fubara, tare da kafa dokar ta-ɓaci a jihar, duk da cewa masana doka da dama sun bayyana cewa hakan ya saɓa wa kundin tsarin!-->…
Gwamnonin Kudu Maso Kudu Sun Buƙaci Tinubu Ya Soke Dokar Ta-Ɓaci A Ribas
Ƙungiyar Gwamnonin Kudu maso Kudu ta buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya soke dokar ta-ɓaci da ya ayyana a Jihar Ribas, tana mai cewa babu wata barazana ta tsaro da za ta tabbatar da irin wannan mataki.
Shugaban ƙungiyar, Gwamna!-->!-->!-->…
Ƴan Majalisa Sun Karɓi Cin Hancin Maƙudan Kuɗaɗe Don Tabbatar Da Dokar Ta-Ɓaci A Ribas
Wasu ƴan majalisar dokokin Najeriya sun karɓi cin hanci har na $25,000 domin tabbatar da amincewa da dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ayyana a Jihar Ribas, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Binciken PEOPLES GAZETTE ya!-->!-->!-->…
Ƴansanda Sun Ceto Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su, Sun Kuma Kashe Ƴanbindiga
Jami’an ƴan sanda a jihohin Abia da Nasarawa sun ceto mutane huɗu da aka sace, tare da kashe ƴanbindiga bakwai a farmakin da suka kai.
Kakakin rundunar ƴansanda na ƙasa ya bayyana cewa, a Abia, an kai farmaki a maboyar ƴanbindiga!-->!-->!-->…
Ƴan Kasuwar Man Fetur Na Tafka Mummunar Asara
Yayin da ake ci gaba da yaƙin farashi a kasuwar man fetur a Najeriya, dillalan mai sun rage yawan sayen mai domin gujewa asara sakamakon ci gaba da saukar farashin man.
Yaƙin farashin ya fara ne tun a watan Nuwambar 2024, lokacin!-->!-->!-->…
El-Rufai Bai Isa Ya Sa Mu Bar PDP Ba – Sule Lamido
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, kuma jigo a jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya yi watsi da gayyatar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi wa ‘yan adawa domin su koma jam’iyyar SDP.
El-Rufai, wanda kwanan nan ya sauya sheka daga APC!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Za Ta Duba Dakatarwar Da Aka Yi Wa Sanata Natasha
Shugabar Kungiyar Majalisun Duniya (IPU), Tulia Ackson, ta tabbatar da cewa za a bi ka'ida wajen duba korafin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yankin Kogi Central dangane da dakatar da ita daga majalisar dattawan Najeriya.
Ackson ta!-->!-->!-->…
Gwamnan Jigawa Ya Kashe Naira Miliyan 342 A Cibiyar Bayar Da Kariya Ga Makarantu
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya ƙaddamar da Cibiyar Samar da Kariya ga Makarantu (Safe Schools Rapid Response Coordination Centre) a Dutse, domin ƙarfafa tsaro a makarantu.
Wannan cibiya, da aka buɗe yayin taron masu ruwa da!-->!-->!-->…
Sanata Natasha Ta Ce Ba Za Ta Ƙyale Hukuncin Da Majalissar Dattawa Tai Ma Ta Ba, Za Ta Ɗau Mataki
Sanata mai wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta ce za ta ƙalubalanci hukuncin dakatar da ita na tsawon wata shida a gaban kotu, bayan saɓanin da ta samu da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, kan wurin!-->…
Jigawa Za Ta Gina Ƙananan Dam Guda 10 Don Bunƙasa Noman Rani
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana shirin gina ƙananan dam guda 10 a faɗin jihar domin inganta noman rani da kuma rage haɗarin ambaliya a yankunan karkara.
Mai bai wa gwamna shawara kan harkokin rigakafin ambaliya da sauyin yanayi,!-->!-->!-->…
Ɗaliban Jami’o’i Da Manyan Makarantu Sun Koka Kan Rashin Samun Bashin Karatu Na NELFUND
Ɗalibai daga jami’o’i da manyan makarantu (polytechnics) sama da 23 sun nuna damuwa kan jinkirin da ake samu wajen rabon bashin karatu daga Asusun Bashin Ilimi na Ƙasa (NELFUND).
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya rattaba hannu kan!-->!-->!-->…
JAMB Ta Bayyana Adadin Ƴan Ƙasa Da Shekara 16 Da Suka Yi Rijista A Bana
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Ƙasa (JAMB) ta bayyana cewa fiye da ɗalibai 11,553 da ke ƙasa da shekara 16 sun yi rijistar jarabawar Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME) ta shekarar 2025.
Shugaban JAMB,!-->!-->!-->…
Likitocin Sokoto Sun Shirya Tarurrukan Wayar Da Kai Kan Cutar Sankara
Kwamitin wayar da kan jama'a game da cutar Sankara na Kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Sakkwato hadin Gwuiwa da Cibiyar binciken cutar Kansa da Magance ta sun shirya wasu tarukan wayarda kan al'umma daga 3 ga watan Fabrairu zuwa 6 ga!-->…
Jigawa Ta Nemi Haɗin Gwiwar EFCC Wajen Yaƙar Cin Hanci Da Rashawa
Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Jigawa (PCACC) ta nemi haɗin gwiwa da Hukumar EFCC domin inganta bincike da daƙile cin hanci a jihar.
Shugaban PCACC, Salisu Abdu, ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar da suka!-->!-->!-->…
Katsina Ta Amince Da Siyan Motoci Masu Amfani Da Lantarki, Za Ta Gina Dogon Bene A Lagos
Gwamnatin Jihar Katsina ta amince da siyan motoci masu amfani da lantarki da kekunan adaidaita sahu masu amfani da hasken rana a ƙarƙashin shirin bunƙasa sufuri na jihar.
Mataimakiyar Shugabar Hukumar Bunƙasa Kasuwanci ta Katsina!-->!-->!-->…
PDP Ta Kira Ortom Da Anyanwu Gaban Kwamitin Ladabtarwa
Jam’iyyar PDP ta kira tsohon gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom, da sakatarenta na kasa mai matsala, Samuel Anyanwu, gaban kwamitin ladabi.
Shugaban kwamitin, Tom Ikimi, ya bayyana a wata sanarwa cewa, sun kira su ne sakamakon koke da!-->!-->!-->…