Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
INEC Ta Ƙare Gabatar Da Kariya A Kotun Zaɓen Edo Ba Tare Da Gabatar Da Shaida Ba
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ƙare gabatar da kariya a gaban kotun sauraron ƙararraƙin zaɓen gwamnan Edo ba tare da gabatar da wata shaida ba.
A ranar Talata, lauyan INEC ya sanar da kotu cewa hukumar ba za ta gabatar da shaidu ba,!-->!-->!-->…
APC Ba Ta Cika Alkawuranta Ba – In Ji Wani Babba A APC
Tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya nemi afuwar ‘yan Najeriya kan gazawar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) wajen cika alkawurran da ta dauka tun bayan karbar mulki.
Fayemi ya bayyana hakan ne yayin wata hira da aka yi!-->!-->!-->…
Rikici Ya Kashe Uwa Da Ɗanta Da Wasu Mutanen
Wani rikicin sarauta a yankin Maraba Udege, karamar hukumar Nasarawa, ya haddasa mutuwar wata uwa da ɗanta, tare da raba mutane da gidajensu.
Bayanai sun nuna cewa rikicin ya barke ne tsakanin ƙabilun Afo daga unguwannin Angwan Dutse da!-->!-->!-->…
Gobara Ta Hallaka Almajirai 17 A Zamfara
Akalla Almajirai 17 sun rasa rayukansu a wata gobara da ta tashi a wata makarantar allo a karamar hukumar Kaura-Namoda, Jihar Zamfara.
Shugaban karamar hukumar, Mannir Haidara, ya tabbatar da afkuwar lamarin ga tashar Channels!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Karawa Likitoci Da Ma’aikatan Lafiya Shekarun Aiki
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da karin shekarun ritaya ga likitoci da ma’aikatan lafiya daga shekaru 60 zuwa 65.
Sakataren yada labarai na kungiyar likitoci ta Najeriya (NMA), Mannir Bature, ne ya bayyana hakan a cikin wata!-->!-->!-->…
Zulum Ya Jagoranci Maidowa Da ’Yan Gudun Hijira Daga Chadi
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya jagoranci dawowar ’yan gudun hijira da suka tsere daga rikicin Boko Haram zuwa Baga Sola a Jamhuriyar Chadi.
Wadanda suka dawo sun hada da iyalai 1,768 da suka kunshi mutum 7,790 da aka!-->!-->!-->…
Ana Sama Da Fadi Da Ganga 500,000 Na Danyen Mai Zuwa Kasashen Waje
Kungiyar masu gidajen mai a Najeriya (PETROAN) ta bayyana damuwa kan yadda masu hakar danyen mai ke karkatar da ganga 500,000 na danyen mai da aka ware domin tacewa a Najeriya zuwa kasashen waje.
Sakataren yada labarai na!-->!-->!-->…
Dangote Ya Fara Fitar Da Man Jirgi Zuwa Kamfanin Saudi Aramco
Kamfanin Dangote Petroleum Refinery ya cimma gagarumar nasara ta hanyar fitar da manyan tankokin man jirgin sama guda biyu zuwa Saudi Aramco, babbar kamfanin mai a duniya.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ne ya!-->!-->!-->…
Mutum 1 Ya Mutu, Ango Na Kwance Magashiyan Bayan Amarya Ta Zuba Guba A Abincin Biki A Jigawa
Wani bikin aure a Jihar Jigawa ya rikiɗe zuwa masifa bayan da aka zargi amaryar da zubawa abincin da aka yi wa baƙi guba, wanda ya bar angon cikin mawuyacin hali da kuma mutuwar wani baƙo ɗaya.
Lamarin ya faru ne a Ƙaramar Hukumar!-->!-->!-->…
Bello Turji Ya Ƙara Tabbatar Da Barazanar Ta’addancinsa Biyo Bayan Harin Ƴanbindiga a Zamfara
Ƴanbindiga da ake zargin suna biyayya ga jagoran ta’addanci Bello Turji sun sace fasinjoji 10 tare da ƙona motarsu a kan hanyar Ƙaura-Namoda zuwa Shinkafi a Jihar Zamfara.
Wannan hari ya biyo bayan gargaɗin da Turji ya yi na cewa dole!-->!-->!-->…
Gwamnan Kano Ya Soki Ƙudirin Gyaran Haraji na Tinubu, Ya Ce Zai Jawo Rabuwar Kai
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya ƙi amincewa da gyaran haraji da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, yana mai cewa zai tauye haɗin kan ƙasa kuma yanzu ba lokacin da ya dace ai hakan ba ne.
Da yake magana ta bakin mataimakinsa, Aminu!-->!-->!-->…
Ƙungiyar Manoma ta AFAN, Jihar Jigawa, Ta Yi Allah-Wadai da Zargin Damfara da Aka Yi wa Manoma
Ƙungiyar Manoman Najeriya (AFAN) reshen Jihar Jigawa ta bayyana ɓacin ranta kan rahotannin da ke nuna wasu ƴan damfara da ke karɓar kudi daga hannun manoma suna fakewa da shirye-shiryen tallafin noma na bogi.
A cikin wata sanarwa,!-->!-->!-->…
Mutane Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Fashewar Bam a Gidajen Dalwa na Jihar Borno
Wata fashewar bam na gida (IED) ta yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu a ranar Laraba a wani rukunin gidaje mai ɗauke da gidaje 200 da ake ginawa a Dalwa, Jihar Borno.
Abin ya faru ne da misalin ƙarfe 1 na rana, a yayin da Gwamnan!-->!-->!-->…
ChatGPT Ta Fuskanci Matsala Mai Tsanani, Ta Bar Masu Amfani Da Ita Cike Da Damuwa
ChatGPT, wata fasahar kwaikwayon hankali da OpenAI ta ƙirƙira, ta fuskanci matsala mai tsanani a safiyar Alhamis, wanda ya hana miliyoyin masu amfani da ita samun damar shiga dandalin.
Masu amfani da dandalin, da suka yi ƙoƙarin shiga!-->!-->!-->…
NG-CARES: Masu Cin Gajiyar Shirin Sun Sa Hannu Kan Yarjejeniyar Amfani da Tallafi a Jigawa
Daga Ibrahim Ibrahim
Masu cin gajiyar shirin Nigeria COVID-19 Action Recovery and Economic Stimulus (NG-CARES) Results Area II a Jihar Jigawa sun sa hannu kan wata yarjejeniyar amfani da tallafin don tabbatar da ingantaccen amfani da!-->!-->!-->…
Majalisar Matasa ta Najeriya ta Kai Ziyara Ga Dr. Saifullahi Umar
Domin ƙarfafa gwiwar matasa a harkar noma, reshen Jihar Jigawa na Majalisar Matasa ta Najeriya (YAN) ya kai ziyara ta girmamawa ga Dr. Saifullahi Umar, Mashawarci na Musamman kan Noma ga Gwamnatin Jihar Jigawa.
Ziyarar, wadda aka!-->!-->!-->…
Cibiyoyin Sauya Motoci Zuwa CNG Sun Ƙaru Zuwa 158 A Najeriya
Najeriya ta samu gagarumin ci gaba wajen haɓaka cibiyoyin sauya motoci zuwa na amfani da gas ɗin CNG, daga bakwai a 2023 zuwa 158 a 2024 – ƙaruwar da ta kai kaso 2,000%.
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Gas ɗin CNG, Injiniya Michael!-->!-->!-->…
UNICEF Da Majalisar Dokokin Jigawa Sun Ƙaddamar Da Yaƙi Da Matsalar Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Daga Bala Ibrahim
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa tare da haɗin gwiwar Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) sun ƙaddamar da wani yunƙuri na magance yawan yaran da ba sa zuwa makaranta a jihar.
Jihar Jigawa!-->!-->!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Da Kyar Dai, Tinubu Ya Cika Wani Alƙawarin Da Yai Wa Ƴan Najeriya
Bayan shekaru da dama na jinkiri da kasa cika wa’adin farawa, Matatar Mai ta Fatakwal a Najeriya ta sake fara tace ɗanyen mai, inda take aiki da kashi 60% na ƙarfinta, kamar yadda Kamfanin Mai na Ƙasa, NNPCL, ya tabbatar.
Mai!-->!-->!-->…