Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
Gwamnatin Tinubu Za Ta Sayar Da Matatun Mai Huɗu Na Gwamnati Duk Da Cece-Kuce
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin siyar da matatun mai guda huɗu da ke Port Harcourt, Warri, da Kaduna, a matsayin wani ɓangare na sauye-sauyen masana’antar mai.
Sunday Dare, mai ba da shawara kan harkokin yaɗa labarai ga!-->!-->!-->…
Jam’iyyun Adawa Sun Fara Shirye-Shiryen Samar Da Haɗaka Don Ƙalubalantar Tinubu A 2027
Wasu ƙungiyoyin siyasa na adawa sun fara ƙoƙarin kafa abin da suka kira "Haɗakar Ƴan Adawa Mafi Girma" don kifar da Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC a zaɓen 2027.
Hon. Ikenga Imo Ugochinyere, wanda ke wakiltar mazaɓar Ideato a!-->!-->!-->…
Masana Sun Ce, Ƙaruwar GDP Ba Ta Wakilci Halin Ƙuncin Da Jama’a Ke Ciki Ba
Duk da ƙaruwar tattalin arziƙin Najeriya da kashi 3.46% a kwata ta uku ta 2024, masana tattalin arziƙi sun ce alƙaluman ba sa nuna matsalolin da al’umma ke fuskanta.
Farfesa Segun Ajibola, tsohon Shugaban Cibiyar Bankunan!-->!-->!-->…
Manyan Ƴan Kasuwa Sun Yi Tir Da Rahoton NBS Kan Cigaban Tattalin Arziƙin Najeriya
Rahoton Hukumar Ƙididdiga ta Kasa (NBS) wanda ya nuna ƙaruwar tattalin arziƙi da kashi 3.46% da kuma raguwar rashin aikin yi zuwa kashi 4.6% ya gamu da suka daga kungiyar ƴan kasuwa ta NACCIMA.
Shugaban NACCIMA, Dele Kelvin Oye,!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Nuna Jin Daɗinsa Kan Cigaban Tattalin Arziƙin Najeriya, Ya Buƙaci A Cigaba Da Haƙuri
Shugaba Bola Tinubu ya nuna farin cikinsa kan ƙaruwar tattalin arziƙin Najeriya da ya kai kashi 3.46% a ƙarshen kwata ta uku ta 2024, yana mai danganta hakan da gyare-gyaren tattalin arziƙi da gwamnatinsa ta yi, amma ya ce akwai bukatar!-->…
Za A Cigaba Da Cin Bashi Wa Najeriya Duk da Yawan Kuɗaɗen Shigar Da Ake Samu — Ministan Kudi
Gwamnatin Najeriya za ta ci gaba da ciwo bashi don cike kasafin kuɗi, duk da cewa an zarce hasashen kuɗaɗen shigar da akai tsammani a wasu bangarori, in ji Ministan Kudi, Wale Edun.
Da yake magana a gaban kwamitin haɗin gwiwa na!-->!-->!-->…
Ƴan Kaɗan Ne Suka Tsallake: Ƴan Takarar PS A FG Sun Zama 11 Bayan Tantacewa
Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya ya gabatar da sunayen mutane 11 da suka kai matakin karshe na zaɓen manyan sakatarori, PS, kamar yadda wata takarda ta nuna.
Takardar, wadda Dr. Emmanuel Meribole ya sanya wa hannu, ta!-->!-->!-->…
Najeriya Da Brazil Sun Ƙulla Yarjejeniya Don Inganta Noma A Ƙananan Hukumomi 774
A cikin wani babban mataki na sauya fannin aikin gona a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta rattaba hannu kan yarjejeniya da Fundação Getulio Vargas (FGV) na Brazil don bunƙasa aikin gona ta hanyar haɗin gwiwar kamfanoni masu zaman kansu. !-->…
Kamfanin Dangote Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 970 a Lita
Kamfanin Dangote Petroleum Refinery ya sanar da rage farashin man fetur (PMS) a tashar adana man sa zuwa Naira 970 a kan kowacce lita.
Wannan mataki, wanda aka sanar a ranar Lahadi, ya kasance ne domin nuna godiya ga ƴan Najeriya kan!-->!-->!-->…
Shugaba Tinubu Zai Gabatar da Kasafin Kuɗin 2025 a Wannan Makon, In Ji Majalisar Dattawa
Shugaba Bola Tinubu na shirin gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 ga Majalisar Dokoki ta Ƙasa a wannan mako, kamar yadda Majalisar Dattawa ta bayyana.
Wannan sanarwa ta zo ne yayin da kwamitin kuɗi na Majalisar ke zurfafa!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Taimaka Wa Ma’aikatan Kwalejin COE Gumel Da Al’amuran Ilimi A Jigawa
A wani muhimmin mataki na bunƙasa ilimi da jin daɗin ma’aikata, Kwalejin Ilimi ta (COE) Gumel ta yaba wa Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, kan matakin da ya ɗauka don magance matsalolin da suka daɗe suna addabar kwalejin.
!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Fi Lagos Tsauri: Tinubu Ya Zama Dole Ya Fifita Ƴan Ƙasa Fiye da Ƴan Kungiyarsa – Farfesa…
Daga Kabiru Zubairu
A wata zuzzurfar hira da jaridar Daily Trust, Farfesa Kamilu Sani Fagge, masanin kimiyyar siyasa daga Jami’ar Bayero ta Kano, ya bayyana yadda wasu gungun mutane ke da tasiri mai ƙarfi a mulkin shugabannin Najeriya,!-->!-->!-->…
ICC Ta Fitar Da Sammacin Kama Netanyahu, Gallant Da Deif Bisa Zargin Laifukan Yaƙi
Kotun Hukunta Laifukan Yaki ta Duniya (ICC) ta bayar da sammacin kama Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, tsohon Ministan Tsaro Yoav Gallant, da kwamandan soja na Hamas Mohammed Deif.
Kotun ta bayyana cewa akwai “dalilai!-->!-->!-->…
Yawan Waɗanda Gobarar Tankar Jigawa Ta Kashe Ya Kai 209, Kwamitin Bincike Ya Buƙaci Gyaran Matakan…
Wata mummunar gobarar tankar man fetur a garin Majiya, Jihar Jigawa, ta yi sanadin mutuwar mutum 209 tare da jikkatar wasu 99, bisa ga rahoton da kwamitin binciken gobarar tankar ya gabatar.
Wannan tashin hankali, wanda ya faru a!-->!-->!-->…
Yara a Jigawa Sun Karɓi Iko da Majalisar Jihar don Neman Haƙƙi da Cigaban Ilimi
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
A wani abin yabo don tunawa da Ranar Yara ta Duniya ta 2024, yara a Jihar Jigawa tare da tallafin UNICEF sun karɓi iko a Majalisar Jiha don neman haƙƙoƙinsu da makomarsu.
Zaman majalisar,!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalisa Ta Amince Da Ciyo Bashin Sama da Naira Tiriliyan 2 Da Tinubu Ya Nema Duk Da Matsalolin…
Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na neman bashin sama da naira tiriliyan 2 (dala biliyan 2.2), bayan kaɗa ƙuri’ar amincewa ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau!-->…
Sojojin Najeriya Sun Daƙile Hari, Sun Kashe Ƴan Ta’adda 30 Na ISWAP a Wani Zazzafan Faɗa
Hedikwatar Tsaro ta tabbatar da kashe ƴan ta’adda 30 na Boko Haram da ISWAP bayan wata ƙazamar fafatawa a Ƙaramar Hukumar Gubio ta Jihar Borno.
An rasa sojojin Najeriya guda biyar a faɗan, yayin da da dama daga cikin ƴan ta’addar!-->!-->!-->…
Majalisar Dattawa Ta Yi Gargaɗi Kan Kwararowar Ƴan Ta’adda Daga Ƙasashen Ƙetare Zuwa Arewacin…
Majalisar Dattawa ta bayyana damuwa kan kwararowar ƴan ta’adda na ƙasa da ƙasa daga Mali da Burkina Faso, da ke aiki a ƙarƙashin ƙungiyar Lakurawa, zuwa jihohin Kebbi, Sokoto, da Kaduna a yankin arewa maso yamma, da kuma Jihar Neja a arewa!-->…
NASWDEN Ta Yaba Wa Ministan Tsaro Badaru Kan Ƙoƙarinsa Wajen Ƙarfafa Tsaro a Najeriya
Ƙungiyar Dillalan Tattara Shara da Takin Gida ta Najeriya (NASWDEN) ta yabawa Ministan Tsaro, Badaru Abubakar, bisa gudummawarsa wajen inganta tsarin tsaro a Najeriya.
Ƙungiyar, wacce ke wakiltar dillalan sharar gida da tarkace a!-->!-->!-->…
Badaru Abubakar: Jagoran Amana da Haɗin Kai, Inji Matasan APC
Ƙungiyar Wayar da Kan Matasa da Dalibai ta Jam’iyyar APC a Jihar Jigawa ta nuna cikakken goyon bayanta ga tsohon Gwamnan jihar kuma Ministan Tsaro na yanzu, Badaru Abubakar, tana mai yabawa da kyakkyawan shugabancinsa a matsayin “mutum mai!-->…