Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
Ƙungiyar Jigawa Youth Agenda Ta Kare Minista Badaru Kan Zarge-Zarge Marasa Tushe
Ƙungiyar Jigawa Youth Agenda ta yi watsi da abin da ta kira zarge-zarge marasa tushe da wani rukunin matasa da ake zargin suna wakiltar APC a Jigawa suka yi wa Ministan Tsaro, Muhammad Badaru Abubakar.
Sanarwar da Shugaban!-->!-->!-->…
IMF Ta Ce Sauye-sauyen Tattalin Arzikin Gwamnatin Tinubu Ba Sa Amfani
Wani sabon rahoton Asusun Bayar da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa manufofin tattalin arzikin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar cikin watanni 18 da suka gabata ba su haifar da sakamako mai ma’ana ba.
Rahoton, wanda!-->!-->!-->…
EFCC Ta Fara Bincike Kan Bidiyon Ɗan Kasar China da Ke Lalata Takardun Naira
Hukumar Yaki da Rashawa da Hana Almundahana (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta, wanda ake zargin wani ɗan kasar China da lalata takardun naira a Lagos.
Kakakin EFCC, Dele Oyewale ne!-->!-->!-->…
Matasan APC a Jigawa Sun Nemi Shugaba Tinubu Ya Sauke Ministan Tsaro Badaru
Ƙungiyar Matasa ta Jam’iyyar APC a Jihar Jigawa ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sake duba nadin da yai wa Ministan Tsaro, Badaru Abubakar, bisa rashin gamsuwa da aikinsa da kuma zargin rashin biyayya ga jam’iyyar.
!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Raba Kuɗin Tallafi ₦25,000 Ga Ƴan Najeriya Miliyan 25
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa sama da ƴan Najeriya miliyan 25 ne suka ci gajiyar shirin raba kuɗin tallafi na ₦25,000 zuwa yanzu, abin da ke temakawa matuƙa yayin da ake aiwatar da sauye-sauyen tattalin arziki.
Ministan Kuɗi, Mista!-->!-->!-->…
Gwamnoni Sun Nemi A Janye Sabuwar Dokar Harajin Tinubu Saboda Damuwa Kan Yankin Arewa
Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun haɗu don kiran a gaggauta janye sabuwar dokar haraji ta ƙasa, suna neman a nemi cikakkiyar shawarar juna kafin aiwatar da shirin shugaban ƙasa Tinubu na gyaran haraji.
Buƙatar gwamnonin, wadda aka!-->!-->!-->…
Gwamnoni Sun Amince Da Cewa Ana Fama Da Yunwa A Najeriya, Sun Kuma Yabi Tinubu
Gwamnonin Najeriya a karkashin inuwar Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) sun tabbatar da cewa ana fama da yunwa a ƙasar, sannan sun jinjina wa sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu ya samar.
Sun bayyana hakan ne bayan wata doguwar ganawa!-->!-->!-->…
Majalisar Dattijai Zata Fara Tantance Sabbin Ministocin Tinubu A Yau
Masu neman muƙaman ministoci sun fara gabatar da takardunsu a shirye-shiryen tantance su da tabbatar da su a gaban Majalisar Dattijai, wanda za a fara a yau (Talata).
Mai Ba Shugaban Ƙasa Bola Tinubu Shawara Na Musamman Kan Harkokin!-->!-->!-->…
AREWA A CIKIN DUHU: Mahimman Bayanai 10 Kan Matsalar Rashin Wutar Lantarki Da Ke Ƙara Ta’azzara
Tsananin Rashin Wutar Lantarki: Jihohi sha bakwai na Arewacin Najeriya na fuskantar rashin wutar lantarki na fiye da makonni biyu, inda jihohin Kaduna, Kano, Jigawa, da Gombe suka fi shan wahala. Iya jihohin Neja da Kwara ne kawai suke da!-->!-->…
PCRC Ta Miƙa Ta’aziyyar Rasa Rayukan Da Aka Samu A Majiya, Jigawa
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
A wani yanayi na alhini kan wannan mummunan al’amari da ya faru a Jihar Jigawa, Kwamitin Hulɗa Tsakanin Ƴansanda da Jama’a (PCRC), reshen Jihar Jigawa, ya miƙa da ta’aziyyarsa ga al’ummar garin Majiya da ke!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Fito Da Tsarin Rage Haraji Da Kashi 50% Don Taimaka Wa Kamfanoni Ƙara Albashi
A ƙoƙarin rage matsin lambar rashin isar kuɗi na ma'aikata masu ƙaramin albashi da inganta ci gaban tattalin arziki, Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ƙudirin doka da zai ba da damar rage haraji na kashi 50% ga kamfanonin da ke ƙara albashi!-->…
IBTILA’IN GOBARAR MAJIYA: Ayoyin Tambaya A Kan Nijeriya Kasa Dayace?
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas bala’in da ya faru a sanadiyar gobarar Tankar Fetur a garin Majiya da ke Karamar Hukumar Taura a Jahar Jigawa, ya tadawa mutane da yawa hankali, ba kawai al’umar Jihar Jigawa ba, har ma kasa baki daya dama!-->!-->!-->…
MATSALAR WUTAR LANTARKI: Shin Shugaba Tinubu Ba Zai Sake Dabara Ba?
Daga: Ahmed Ilallah
Kusan za a iya cewa an kafa tarihi a game da matsalar wutar lantarkin Nigeria.
A cikin mako guda an samu katsewar wuta a Nigeria kusan sau hudu, kai harma zuwa ga wannan lokaci, wutar lantarkin Nijeriya a cikin!-->!-->!-->!-->!-->…
Muhimman Abubuwa 10 Da Ya Kamata A Sani Game Da Sauye-Sauyen Majalisar Ministocin Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya yi sauye-sauyen majalisar ministocinsa, inda ya sake nada ministoci 10, ya sallami guda biyar, sannan ya zabi sabbin ministoci guda bakwai don a tantance su a Majalisar Dattawa.
Ma’aikatar Cigaban Yankin Neja!-->!-->!-->!-->…
RASHIN WUTA: An Gano Matsalar Layin Wuta A Ugwuaji-Apir, Za A Fara Gyara A Yau
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya gano matsalar da ta jawo katsewar wuta a layin wutar lantarki na Ugwuaji-Apir 330kV Double Circuit.
An gano matsalar a Igumale na Jihar Benue, ta hannun tawagar ma’aikatan TCN da!-->!-->!-->…
Zargin Aikata Biɗala: Jami’in Hisbah Na Kano Ya Musanta Jita-Jitar Ƙarya A Kan Kwamishinan Jigawa Da…
Daga Mika'il Tsoho, Dutse
Wani jami’i na rundunar Hisbah ta Jihar Kano mai kula da yankin Yankaba a cikin birnin Kano, Malam Aliyu Usman, ya musanta wata murya da ke yawo a kafafen sada zumunta, wadda ake ikirarin cewa Hon. Auwal!-->!-->!-->…
Jigawa SUBEB Na Iya Karɓar Shirin Tsarin Karatun MuKaranta Don Koyon Karatu Da Rubutu A Jihar
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
Hukumar Ilimi a Matakin Farko ta Jihar Jigawa, SUBEB, na iya haɗa shirin MuKaranta na karatun Hausa domin bunƙasa manhajar makarantun firamare.
Wannan bayanin ya fito ne daga Shugaban Hukumar ta SUBEB,!-->!-->!-->!-->!-->…
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Jigawa Golden Star Ta Koma Atisaye Bayan Ragin Matsayin Da Ta Samu
Daga Mika'il Tsoho, Dutse
Bayan shakarar rage matsayi, ƙungiyar ƙwallon kafa ta Jigawa Golden Star ta sake tsara kanta kuma ta koma filin atisaye a ranar Litinin da ta gabata.
Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da!-->!-->!-->!-->!-->…
Ƙungiyar ‘Follow the Money’ Ta Miƙa Ta’aziyarta Kan Asarar Rayukan Da Gobarar Tanka Ta Haddasa A…
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
Ƙungiyar bada agaji mai zaman kanta ta Follow the Money, reshen Jihar Jigawa, ta miƙa sakon ta'aziyya ga gwamnati da al’ummar Jihar Jigawa bisa mummunar gobarar tanka da ta auku a garin Majia a makon jiya.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Fiye Da Mata 2,000 Sun Amfana da Tallafin Naira Miliyan 135 Daga Uwargidan Gwamnan Jigawa
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
Fiye da mata 2,000 da marasa galihu a Jihar Jigawa sun amfana da tallafin Naira miliyan 135 daga uwargidan gwamnan jihar, Hajiya Hadiza Umar Namadi.
Shirin na nufin rage raɗaɗin da cire tallafin man fetur ya!-->!-->!-->!-->!-->…