Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
UNICEF Da Majalisar Jihar Jigawa Sun Haɗa Hannu Don Magance Matsalar Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta
Daga Mika’il Tsoho, Dutse
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, tare da tallafin Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ta tsara wani gagarumin shiri domin rage adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a jihar da kashi 90 zuwa!-->!-->!-->…
Shugaba Tinubu Ya Komo Najeriya Bayan Hutun Aiki Na Makonni
Shugaban kasa Bola Tinubu ya komo Najeriya bayan shafe wasu makonni a cikin hutunsa na shekara a Ƙasar Birtaniya da Faransa.
Jirgin da ya ɗauko Tinubu ya sauƙa a Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, da!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Kafa Kwamitin Bincike Kan Tuhumar Da Ake Yi Wa Kwamishinasa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kafa kwamitin bincike don duba tuhume-tuhumen da ake yi wa Kwamishinan Ma’aikatar Ayyuka na Musamman na Jihar, Auwal Danladi Sankara.
Wannan matakin ya biyo bayan rahotannin kafafen watsa labarai da ke danganta!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Dakatar Da Kwamishinan Harkoki Na Musamman Saboda Zargin Aikata Biɗala
Gwamna Malam Umar Namadi ya amince da dakatar da Auwalu Danladi Sankara, Kwamishinan Harkoki na Musamman nan take yayin da ake jiran binciken da ake gudanarwa kan zarge-zargen da Hukumar Hisbah ta Jihar Kano take masa.
Sanarwar!-->!-->!-->…
Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 96, Sun Kama Wani Babban Kwamanda A Arewa
Hedikwatar Tsaro ta sanar da cewa dakarun sojin Najeriya sun kashe aƙalla ƴan ta’adda 96 kuma sun kama mutum 227 da ake zargi da ta’addanci, ciki har da wani kwamandan ƴan ta’adda da ake nema ruwa a jallo, yayin da ake ci gaba da gudanar!-->…
GOBARAR TANKA: Tawagar Gwamnatin Tarayya, Ƙungiyar Gwamnoni, Da Ministan Tsaro Sun Ziyarci Jigawa
Daga Yaseer Ahmad, Dutse
Tawagar Gwamnatin Tarayya ƙarkashin jagorancin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Sanata George Akume, sun ziyarci Jihar Jigawa domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu dangane da mummunar!-->!-->!-->…
Muhimman Abubuwa 10 Game Da Mummunan Hatsarin Da Ya Faru A Jigawa
Wata tankar man fetur ta yi hatsari a garin Majia, Jihar Jigawa, inda ta yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 153, inda aka tabbatar da mutuwar 94 nan take a wajen da abin ya faru.
An garzaya da yawancin waɗanda suka jikkata zuwa Babban!-->!-->!-->!-->…
Ɗanyen Man Da Najeriya Ke Fitarwa Ya Sake Raguwa, Fargabar Ƙaruwar Matsalar Tattalin Arziƙi Ta Ƙara…
Fitar da ɗanyen mai a Najeriya ya fuskanci gagarumar koma baya a watan Satumba, inda aka samu raguwa da ganguna 33,000 a kowace rana, wanda hakan ya saukar da matsakaicin yawan fitar da ɗanyen man zuwa ganguna miliyan 1.405 a kowace rana,!-->…
Tinubu Ya Fusata Kan Cin Zarafin Da Akai Wa Super Eagles A Libya, Ya Bayar Da Umarnin Daukar Mataki
Shugaba Bola Tinubu ya yi tir da yadda aka ci zarafin tawagar Super Eagles ta Najeriya a filin jirgin sama na kasar Libya, yana mai kira ga Hukumar Kwallon Kafa ta Afrika (CAF) da ta gudanar da cikakken bincike a kai.
Rahotanni sun nuna!-->!-->!-->…
Allah Bai Nufin Ƴan Najeriya Da Shan Wahala – Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa wahalar tattalin arziki da Najeriya ke ciki ba daga Allah take ba, yana mai nuni da arzikin kasa da Allah Ya albarkaci Najeriya da shi.
Obasanjo ya yi wannan bayani ne yayin bikin!-->!-->!-->…
CBN Ya Bayyana Dalilan Da Ya Sa Ya Ƙara Kuɗin Ruwa Zuwa Kaso 27.5%
Babban Bankin Najeriya ya danganta ƙaruwar kuɗin ruwa na MPR, da matsin lambar hauhawar farashin kayayaki, musamman karuwar hauhawar farashin kayayyakin amfani na asali saboda tsadar makamashi.
Kwamitin Manufofin Kudi na CBN ya!-->!-->!-->…
Taron Majalissar Ɗinkin Duniya; Najeriya Ta Miƙa Babbar Buƙata Ga Duniya
Najeriya ta miƙa buƙatar samun gurbi a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a taron majalissar karo na 79 da ake gabatarwa a birnin New York.
Najeriyar ta ce ta taka muhimmiyar rawa a ayyukan kiyaye zaman lafiya tare da tura fiye!-->!-->!-->…
Wata Ƙungiya Mai Sanya Ido Kan Zaɓe Ta Tona Asirin Badaƙalar Zaɓen Jihar Edo
Kungiyar ci gaban al’umma ta Yiaga Africa ta caccaki sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, tana mai cewa zaɓen ya gaza cika ƙa’idar gaskiya da amana.
Cikin wata sanarwa da ta fitar a yau Litinin, wadda!-->!-->!-->…
Za A Iya Sayar Da Man Dangote Ƙasa Da Naira 600 Matuƙar Gwamnati Ta Bi Shawarar Wata Ƙungiya
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya, IPMAN, ta bayyana cewa mambobinta za su gana da Matatar Dangote a wannan makon don tattaunawa kan fara ɗaukar man fetur kai tsaye daga kamfanin da kuma rage musu farashin man.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Fintiri Ya Yi Muhimmiyar Magana Kan Makomar Demokaraɗiyyar Najeriya
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya nuna baƙin cikinsa kan sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo, inda ya bayyana cewa yana tausaya wa ga dimokaradiyyar Najeriya.
A ranar Lahadi ne hukumar zaɓe ta INEC ta bayyana Monday Okpebholo na!-->!-->!-->…
Babbar Kotun Tarayya Ta Yanke Hukunci Kan Makomar Ganduje A Shugabancin APC
Babbar Kotun Tarayya da ke a Abuja, a yau Litinin, ta ƙi amincewa da cire Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga matsayin Shugaban Jam'iyyar APC na ƙasa.
A hukuncin da Mai Shari’a Inyang Ekwo ya yanke, kotun ta yi watsi da ƙarar da Ƙungiyar!-->!-->!-->…
Ministan Tinubu Na Shan Caccaka Kan Zargin Alaƙarsa Da Ƴanta’adda
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, yana fuskantar suka bayan da aka danganta shi da ƴan ta’adda.
Ana zargin Matawalle da sayawa shugabannin ƴan ta’addar motoci, ciki har da shahararren jagoran ƴan bindigar, Bello Turji da wasu ma,!-->!-->!-->…
Masu Zaɓe Sun Shiga Cikin Dukan Ruwan Sama Don Kaɗa Ƙuri’a A Zaɓen Gwamnan Edo
A yau Asabar, masu zaɓe da dama a yankin Tsakiyar Edo sun fito kwansu da kwarkwatarsu domin zaɓen gwamna duk da ruwan sama da aka tafka.
An fara kaɗa ƙuri’a da misalin ƙarfe 8:40 na safe a Makarantar Firamare ta Eguare, Ujiogba, Ƙaramar!-->!-->!-->…
Ba Neman Kuɗi Na Zo Ba, Aiki Ne Ya Kawo Ni, In Ji Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya tabbatarwa ƴan Najeriya cewa gwamnatinsa ta mayar da hankali wajen kawo canje-canje na gari, tare da samar da cigaban ƙasa ta fannin gine-gine, tsaro da abinci, ilimi da kuma dauwamammen tattalin arziki.
A!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: An Gano Daga Lokacin Da Za A Fara Biyan Ma’aikata Mafi Ƙarancin Albashi
Kwamitin Daidaita Albashin Ma’aikata ya amince da cewa, sabon mafi ƙarancin albashi zai fara ne daga ranar 29 ga watan Yuli, 2024.
An bayyana hakan ne a takardar yarjejjeniya wadda aka raba a ƙarshen zaman kwamitin yau a Abuja.
!-->!-->!-->!-->!-->…