Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
PDP Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shari’ar Atiku, Ta Yi Kira Ga Tinubu Da Ya Rage Yawan Ministoci
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyyar PDP tare da jagororin jam’iyyar da suka haɗa da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar sun haɗu a Abuja domin tattauna makomar jam’iyyar.
A wajen zaman tattaunawar da jagororin PDPn!-->!-->!-->…
Sanatoci Sun Yi Watsi Da Buƙatar Tinubu Ta Yaƙar Jamhuriyar Nijar
Sanatocin Najeriya sun yi watsi da buƙatar Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta tura sojojin Najeriya don su kai ɗauki wajen kawar da waɗanda su ka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.
Wanna dai ya kawo ƙarshen shirye-shiryen da sojojin!-->!-->!-->…
Maryam Shetty Ta Magantu Kan Sagegeduwar Da Akai Mata
Tsohowar wadda aka miƙa sunanta domin kasancewa minista a gwamnatin Tinubu, Maryam Shettima wadda aka fi sani da Maryam Shetty, ta bayyana janye sunanta daga jerin ministoci a matsayin ƙaddarawar Ubangiji.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed!-->!-->!-->…
Yanda Cukumurɗar Siyasa Ta Hana Maryam Shetty Samun Muƙamin Minista
A lokacin da ƴan Najeriya ke ci gaba da neman dalilan da ya sa Maryam Shetty ta samu muƙamin minista a matsayinta na matashiya wadda ba tai ƙaurin suna a siyasa ba daga Jihar Kano, labarin canja sunanta ƴan awanni kaɗan kafin shigarta!-->…
Abin Da Ƴan Najeriya Ke Cewa Kan Cire Maryam Shetty Daga Jerin Ministocin Tinubu
Ana tsaka da fara tantance minitoci rukuni na biyu da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika majalisa, aka samu labarin cewa ya sauya sunan Maryam Shetty da na Mariya Mahmoud a matsayin minista daga Kano.
Shugaban Majalisar Dattawa!-->!-->!-->…
Ƴansanda Sun Kama Ƙasurgumin Mai Garkuwa Da Mutane Da Wata Ƴar Leƙen Asirinsu A Zamfara
Rundunar ƴansandan Jihar Zamfara sun kama wani ƙasurgumin mai garkuwa da mutane mai suna Lawali Danhajiya, wanda ya ƙware a yin garkuwa da mutane a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara.
Haka kuma ƴansandan sun samu nasarar kama wata ƴar!-->!-->!-->…
Malamar Makaranta Ƴar Shekara 74 Na Fuskantar Ɗaurin Shekara 600 Saboda Lalata Da Saurayi
Wata tsohuwar malamar makaranta ƴar shekara 74 a duniya mai suna, Anne N. Nelson-Koch na fuskantar ɗaurin shekaru 600 a gidan yari bayan an kama ta da laifin yin lalata da saurayin yaro a wata makarantar kuɗi da ke Wisconsin.
Jaridar!-->!-->!-->…
Sabuwar Dokar Aiki Zata Jawo Rasa Aiki Ga Daraktoci 512 A Najeriya
Kusan daraktoci 512 da ke aikin gwamnati ne waɗanda suka ɗebe shekaru 8 a matsayin darakta zasu fuskanci barin aiki saboda fara amfani da sabbin Dokokin Aikin Gwamnati na shekarar 2021 daga ɓangaren Gwamnatin Tarayya.
Sabbin Dokokin!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu Ya Janye Sunan Minista Ɗaya, Ya Ƙara Miƙa Sunan Wasu Mutum Biyu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sunan tsohon Ƙaramin Ministan Ƙwadago, Festus Keyamo a matsayin wanda yake so ya naɗa minista.
Haka kuma shugaban ƙasar ya janye sunan Maryam Shetty daga Jihar Kano tare da maye gurbinta da Dr.!-->!-->!-->…
APC Ta Tabbatar Da Cewar Ita Jam’iyyar Ɓarayi Ce – PDP Kan Shugabancin Ganduje
Jam’iyyar Adawa ta PDP ta kushe jam’iyya mai mulki, APC kan zaɓin tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin sabon Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa, inda ta ce dattijon mai shekaru 73 a duniya yana fama da halin cin hanci da rashawa!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Ɗau Matakin Ba Aiki Ba Albashi A Kan Likitoci Masu Yajin Aiki
Gwamnatin Tarayya ta umarci shugabannin manyan asibitocinta da su yi amfani da tsarin ba aiki ba albashi a kan mambobin Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya, NARD.
Gwamnatin ta kuma buƙaci dukkan asibitocin da su lura da!-->!-->!-->…
JANYE TALLAFI: Ta Ɓaɓe Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da NLC, Yajin Aiki Zai Fara Ranar 14 Ga Agusta
Kusan awanni 24 bayan ganawa da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu inda aka samu yarjejjeniyar dakatar da zanga-zanga, sulhun da aka samu tsakanin ƙungiyoyin ƙwadago da Gwamnatin Tarayya ya wargaje, yayinda aka jiyo ƙungiyoyin na sanar da!-->…
JANYE TALLAFI: Ya Kamata Gwamna Namadi Ya Motsa!
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Ba mu so a zo ga nan ba, mun so a ce gwamnati ba ta jefa mu cikin yanayin neman tallafi ba, a nawa ganin kamata yai a ce mu muke tallafa mata da lokacinmu wajen yin aiki da biyan haraji, to amma an!-->!-->!-->…
LAFIYA: Kamata Ya Yi Baligai Su Yi Baccin Awoyi 7 Zuwa 8 A Kowace Rana
Kwanan baya, wasu masu ilmin likitanci na kasar Sin sun ba da shawarar cewa, ya kamata baligai su rika yin barci na tsawon awoyi 7 zuwa 8 a kowace rana. Haka kuma ya dace su rika yin abubuwan da suka saba yi ta fuskar yin aiki da hutawa,!-->…
Muhimman Abubuwa Da Ya Kamata A Sani Game Da Ganduje
An haifi Abdullahi Umar a ƙauyen Ganduje da ke cikin ƙaramar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kano a 1949.
Ya fara karatun Ƙur'ani da Islamiyya a ƙauyensu, inda ya samu ilimin addini. Ya shiga firamare ta Dawakin Tofa daga 1956 zuwa 1963.
!-->!-->!-->!-->…
Jawabin Ganduje Na Kama Aiki
Sabon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai fara aiki ba tare da sanyin jiki ba don tabbatar da nasarar jam'iyyar mai mulki a zaɓukan gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a jihohin Imo da Kogi da kuma Bayelsa.!-->…
Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban APC
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa.
An zaɓi Ganduje ne a lokacin taron kwamitin gudanarwar!-->!-->!-->…
Buƙatarmu A Magance Matsin Tattalin Arziƙin Da Ya Addabi Al’umma – Musbahu Basirka
Shugaban Haɗakar Ƙungiyoyin Fararen Hula ta Jihar Jigawa, Comrade Musbahu Basirka ya bayyana buƙatar ƴan ƙungiyoyin da cewa, ita ce a magance matsin rayuwar da ya addabi al’umma, cefanar da ilimi, ƙaruwar kuɗin wutar lantarki da kuma!-->…
Ƴansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Nuna Ƙin Jinin Janye Tallafin Man Fetur A Kano
Jami’an ƴansanda a Jihar Kano, a yau Talata, sun tarwatsa masu zanga-zangar nuna ƙin jinin janye tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi.
Wani da ya shaidawa idanunsa abun da ya faru, ya shaidawa jaridar DAILY TRUST cewa masu!-->!-->!-->…
An Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kotu Kan Kashe Ƙaninsa Ɗan Shekara 6
An kai wani mutum mai suna Kingsley Bassey gidan gyaran hali na Kirikiri bisa zargin kashe ƙaninsa ɗan shekara shida lokacin da yake cikin maye.
Ƴansanda ne suka gurfanar da mutamin ɗan shekara 23 a duniya a gaban Kotun Majistare ta!-->!-->!-->…