Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Mafi Shahara
Ƴan Gudun Hijirar Cikin Gida A Najeriya Sun Haura Miliyan 8 – Rahoto
Rahoton Hukumar Kare Ƴan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNHCR) na watan Yunin 2025 ya bayyana cewa Najeriya ce ke da yawan ƴan gudun hijira mafi yawa a Yammacin Afirka – da adadi mai ban mamaki na mutane miliyan 8.18 da suka rasa!-->…
Manyan Ƴan Siyasa Bakwai Ne Ke Zawarcin Kujerar Shugaban Ƙasa Daga Ɓangaren Haɗakar ADC
Tsohon shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Ralph Nwosu, ya bayyana cewa aƙalla mutane bakwai da suka fito daga babbar haɗakar ƴan adawa ne ake ƙwadaitar da su tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2027 domin ƙalubalantar!-->…
Ribadu Ya Ce Mutane 47,000 Ne Suka Mutu A Arewa Saboda Matsalar Tsaro
Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa fiye da mutane 47,000 ne suka mutu sakamakon rashin tsaro a Arewacin Najeriya kafin Bola Tinubu ya hau mulki a watan Mayun 2023.
A cewarsa, Najeriya ta kusa!-->!-->!-->…
An Kama Manajan Gidan Mai Da Wasu Mutane Bisa Zargin Aikata Fashi
Rundunar ƴan sanda a Legas ta kama wasu mutum huɗu da ake zargi da shiga cikin wani gungun ƴan fashi da makami da ke addabar wasu sassan birnin, ciki har da wani manajan gidan mai.
Rahotanni sun ce, an cafke su ne a yankin Ejigbo bayan!-->!-->!-->…
NNPP Ta Ce Kwankwaso Ba Shi Da Damar Ƙara Yin Takara A Ƙarƙashinta
Jam’iyyar NNPP ta ce tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ba shi da hurumin sake amfani da jam’iyyar wajen tsayawa takarar shugabancin ƙasa a 2027.
Shugaban jam’iyyar na ƙasa, Dr Agbo Major ne ya!-->!-->!-->…
CIKAKKEN LABARI: Batun Karɓa-Karɓa Zai Iya Zamewa ADC Alaƙaƙai, Yayin Da Atiku, Obi Da Amaechi Ke…
Sabon ƙawancen ƴan adawar Najeriya da ke burin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a 2027 na ci gaba da ɗaukar hankulan ƴan siyasa da jama'a a faɗin ƙasar, inda jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zama dandalin fafutukar.
!-->!-->!-->…
CIKAKKEN LABARI: Sauye-Sauyen Tsarin Mulki Da Majalisar Dattawa Ke Shirin Samarwa A Najeriya
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Gyaran Kundin Tsarin Mulki ya karɓi buƙatu 31 na ƙirƙiro sabbin jihohi da wasu 18 na samar da ƙarin ƙananan hukumomi daga sassa daban-daban na Najeriya, kamar yadda Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar,!-->…
CIKAKKEN LABARI: Kotu Ta Ba Wa Sanata Natasha Nasara Kan Akpabio, Ta Kuma Ci Tararta
A wani hukunci da kotun tarayya dake Abuja ta yanke, mai shari’a Binta Nyako ta soke dakatarwar da aka yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, inda ta bayyana dakatarwar tsawon watanni shida da Majalisar Dattawa ta yi mata a ranar 6 ga Maris!-->…
Saudiyya Ta Hana Fiye Da Mutane 269,000 Shiga Birnin Makka Don Aikin Hajjin Bana
Hukumomin Saudiyya sun hana mutum 269,678 shiga birnin Makka ba tare da lasisin aikin Hajji ba a wani ƙoƙari na hana cunkoso da tabbatar da tsaro yayin babban aikin Hajjin bana, kamar yadda rahotanni daga AlArabiya da Associated Press suka!-->…
Wike Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Kore Shi Daga PDP, Yayin Da Kiraye-Kirayen Korarsa Ke Tayar Da Kura
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya yi watsi da kiraye-kirayen da wasu ke yi na a kore shi daga jam’iyyar PDP, yana mai cewa ba wanda ya isa ya fitar da shi daga jam’iyyar da ya dade yana yi wa aiki da sadaukarwa.
A wata!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Bukukuwan Babbar Sallah
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa, ranakun Juma’a 6 da Litinin 9 ga watan Yuni na shekarar 2025 sune ranakun hutun Babbar Sallah, wato Eid-ul-Adha, kamar yadda Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana a cikin wata!-->…
NiMET Ta Fitar Da Hasashen Samun Ruwan Sama Da Guguwa Daga Litinin Zuwa Laraba A Sassan Najeriya
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, wato NiMet, ta fitar da rahoton hasashen yanayi na kwanaki uku daga Litinin zuwa Laraba, inda ta ce ana sa ran samun guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na ƙasar.
A cikin bayanin da aka!-->!-->!-->…
Fusatattun Ma’aikatan Shari’a Sun Garƙame Babbar Kotun Tarayya Ta Abuja Yayin Fara Yajin Aiki
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta kasance a rufe da safiyar Litinin ɗin nan, lamarin da ya bar lauyoyi, ma’aikata da waɗanda ke da shari’a cikin halin shakku da rashin samun shiga ginin kotun.
Wannan na zuwa ne duk da wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Taron Masu Ruwa Da Tsaki Kan Inganta Gwamnati Da Ci Gaban Tattalin Arziƙi A Jigawa Ya Fito Da…
A wani yunƙuri na inganta walwalar al’umma da kyautata harkokin mulki, an gudanar da taron kwanaki biyu a Kano tsakanin wakilan Jiha da na ƙungiyoyin farar hula domin gano matsalolin dake hana samun ingantaccen ci gaba a Jigawa, musamman a!-->…
NOA Ta Yabawa Davido Bisa Tallata Najeriya a Duniya, Ta Ce Ya Zama Wakilin Ƙasa Na Gari
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (National Orientation Agency), ta yabawa fitaccen mawaƙi David Adedeji Adeleke wanda aka fi sani da Davido, bisa yanda ya wakilci Najeriya cikin nuna ƙwazo a wata tattaunawa da aka yi da shi a tashar!-->…
Gwamnati Ta Caccaki Sarkin Mota Bayan Ya Soki Ma’aikatan Gwamnati A Tallen Motarsa
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa, wato National Orientation Agency (NOA), ta nuna damuwa kan wani faifan bidiyon barkwanci da mai sayar da motoci da ake kira da Sarkin Mota ya wallafa a yanar gizo, wanda a ciki ya nuna sabuwar mota!-->…
TSARO A NAJERIYA: Shekaru Biyun Farko Na Bola Tinubu, Matsalar Tsaro Na Ci Gaba Da Fin Ƙarfin…
Bayan cika shekara biyu da Bola Ahmed Tinubu ya hau kujerar shugabancin Najeriya tare da alƙawarin daidaita harkar tsaro a cikin shirin sa na Renewed Hope Agenda, matsalolin tsaro sun ci gaba da ta’azzara a faɗin ƙasar, lamarin da ke!-->…
Gidauniyar Baba Azumi ta Duba Nasarorin Aiyukanta Ƙarƙashin Shirin LRP
Gidauniyar Baba Azimi Foundation (BAF) tare da hadin gwiwar shirin Local Rights Programme (LRP) a ƙarkashin tsarin Inclusive Forum for Accountable Society (IFAS), ta shirya taron bayan watanni uku-uku na yini daya domin duba nasarorin da!-->…
TASHIN BAMA-BAMAI: Ƴan Boko Haram Sun Hallaka Fasinjoji 9 A Borno
Aƙalla mutane tara ne suka mutu sakamakon fashewar bama-bamai da aka dasa a wata tashar mota da ke kauyen Mairari a ƙaramar hukumar Guzamala ta jihar Borno, kamar yadda rahoton Daily Trust ya tabbatar, tare da bayani daga Kakakin Majalisar!-->…
Jigawa Ta Rage Bashin Da Ke Kanta Da Kaso 96% Yayin Da Gwamnatin Tarayya Da Jihohi 33 Ke Rage…
A wani sauyi da yake zama abin yabawa a fagen kuɗi da mulki, gwamnatin tarayya tare da jihohi 33 da babban birnin tarayya sun fara wani gagarumin shirin rage bashin cikin gida da ake binsu, inda suka biya jimillar Naira Tiriliyan 1.85 daga!-->…