Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Noma
Ƙungiyar Manoma ta AFAN, Jihar Jigawa, Ta Yi Allah-Wadai da Zargin Damfara da Aka Yi wa Manoma
Ƙungiyar Manoman Najeriya (AFAN) reshen Jihar Jigawa ta bayyana ɓacin ranta kan rahotannin da ke nuna wasu ƴan damfara da ke karɓar kudi daga hannun manoma suna fakewa da shirye-shiryen tallafin noma na bogi.
A cikin wata sanarwa,!-->!-->!-->…
Jihar Jigawa Zata Kashe Biliyoyi Wajen Gyaran Makarantu Da Siyan Injinan Noma
Majalissar Zartarwa ta Jihar Jigawa, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi, ta amince da aiwatar da wasu ayyuka a taron da ta yi ranar Alhamis, 19 ga watan Satumba, 2024.
Majalissar ta amince da bayar da kwangilar fiye da naira!-->!-->!-->…
Gwamnan Jigawa Ya Jagoranci Tawaga Zuwa Taron Ƙoli Kan Tsarin Abinci Na Afirka A Kigali
Gwamnan Jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, ya jagoranci tawagar jihar zuwa taron shekara-shekara na Tsarin Abinci na Afirka na shekarar 2024, wanda aka fara a ranar Litinin a Kigali, Rwanda.
Halartar Gwamnan taron na nuna ƙudirin Jihar!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Sa Jami’an Tsaro Su Ƙwato Bashin Da Aka Bai Wa Manoma Kafin Nan Da 18 Ga Satumba
Tsarin bayar da bashin noma na Anchor Borrowers da Babban Bankin Najeriya ya samar domin bunƙasa samar da amfanin gona a Najeriya ya shiga cikin garari saboda gazawar waɗanda suka mori shirin wajen biyan bashin da suka karɓa.
Rashin!-->!-->!-->…
An Damƙe Mai Yin Takin Zamanin Bogi, Yana Sawa A Buhun Takin Zamanin Gaske
Hukumar Kula da Ingancin Kayayyaki ta Najeriya, SON, a Jihar Bauchi ta ce, jami’anta sun damƙe wani mai sarrafa takin zamanin bogi a garin Chinade da ke Ƙaramar Hukumar Katagum ta jihar.
Hukumar ta kuma ce, ta samu nasarar ƙwace aƙalla!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Yi Alƙawarin Inganta Noma A Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya yi alƙawarin kawo sabbin tsare-tsaren noma a jihar don inganta harkokin noman da zai kai ga cimma tsarin samar da abinci na ƙasa a jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar a!-->!-->!-->…
Yiyuwar Ambaliyar Ruwa A Hadejia: Shin Mene Ne Shirin Karamar Hukuma?
Daga: Ahmed Ilallah
A bana ma Jihar Jigawa na daga cikin jihojin da za su fuskanci ambaliyar ruwa. Gashi kuma har yanzu mutanen da suka fuskanci ibtila'in ambaliyar bara, basu fita daga yanayin da suka samu kan su ba.
Karamar Hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
Kalubalen Noman Bana Bayan Ambaliyar Ruwa A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Ko shakka babu,shekrar da ta gabata na ta cikin shekarun da ambaliyar tayi muni a sassa da yawa na wannan kasa, manoman Jihar Jigawa na daga cikin wayanda suka fuskanci mummunan tasku a sanadiyar ambaliyar.
Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Jawo Mutuwar Mutane Da Dama A Kwande, Jihar Benue
Mutane da dama sun rasa rayukansu a kauyukan Karamar Hukumar Kwande da ke Jihar Benue bayan wadanda ake zargin makiyaya ne sun kai hari a yankunan.
Wani shaida ya ce, har kawo yanzu akwai mutane da dama da suka bace, wasu da raunukan!-->!-->!-->…