Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Rikici
Zamu Gayyaci IPOB Ta Zo Ta Kare Mu A Lagos – Shugabannin Igbo Na Kudu Maso Yamma
Eze Igbo na Ajao Estate da ke Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu, ya yi alkawarin gayyatar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, zuwa Jihar Lagos domin su kubutar da dukiyoyin al’ummar Igbo a jihar.
Nwajagu ya bayyana hakan ne a wani!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi’a 19 Masu Zanga-Zanga A Abuja
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da kama mambobin kungiyar ƴan shi'a 19 kan gudanar da zanga-zanga ba tare da izini ba.
A cikin wata sanarwa da ta samu a hannun mai magana da yawun ƴan sandan, SP Josephine!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Jawo Mutuwar Mutane Da Dama A Kwande, Jihar Benue
Mutane da dama sun rasa rayukansu a kauyukan Karamar Hukumar Kwande da ke Jihar Benue bayan wadanda ake zargin makiyaya ne sun kai hari a yankunan.
Wani shaida ya ce, har kawo yanzu akwai mutane da dama da suka bace, wasu da raunukan!-->!-->!-->…