Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Jam’iyyu
Jam’iyyu a bangaren Siyasa — labarai da rahotanni na yau da kullum da ke taimaka wa masu karatu su fahimci abin da ke faruwa cikin sauri. Muna bayyana muhimmancin batutuwan da suka shafi al’ummar Hausa a Najeriya, Nijar, Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya da ko’ina duniya. Ku samu bayanai masu inganci, takaitattun bayanai da ƙarin haske kan abubuwan da suka shafi Jam’iyyu.
Zaɓen Cike-Gurbi: Rikici Ya Ɓarke Tsakanin APC Da Jam’iyyun Adawa
Zaɓen cike gurbi da aka gudanar a ranakun Asabar a yankuna 16 cikin jihohi 12 ya haifar da saɓani tsakanin manyan jam'iyyun Najeriya, inda APC ta lashe mafi yawan kujeru (12), PDP ta samu nasara a Ibadan da Adamawa, NNPP a Kano, APGA a!-->…
ADC Ta Caccaki Zaɓen Cike Gurbi, Ta Ce “Rigingimu, Sayen Ƙuri’u Da Tsangwama Ne Suka Mamaye Komai”
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta nuna damuwa matuƙa kan yadda aka gudanar da zaɓukan cike-gurbi na Asabar, 16 ga Agusta, a jihohi 12 da mazaɓu 16, tana mai cewa tsarin zaɓe ya ƙara lalacewa a ƙarƙashin gwamnatin Shugaba!-->…
Wata Kotu Ta Bayyana APC Da PDP A Matsayin Ƙaungiyoyin Ƴan Ta’adda Sai Dai PDP Ta Musanta
PDP ta ƙaryata rahotannin cewa wata Kotun Tarayya a Kanada ta ayyana PDP da APC a matsayin ƙungiyoyin ta’addanci, inda gwamnatin tarayya ke shirin fitar da martani a yau, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Mamba a Kwamitin Zartarwa,!-->!-->!-->…
Tashin Hankali A PDP: Shugabancin Jam’iyyar Ya Barranta Kansa Da Batun Neman Komawar Jonathan Da…
Tashin hankali ya sake kunno kai a jam’iyyar PDP yayin da ake tunkarar zaɓen shugaban ƙasa na 2027, bayan labarin cewa wasu manyan ƴan jam’iyyar na ƙoƙarin mayar da tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa!-->…