Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Siyasa
Labaran siyasa daga Najeriya da ketare, tare da nazari, bayanai kan doka da tsarin mulki. Muna bin diddigin zabe, jam’iyyu da manufofi domin taimaka wa masu karatu su yanke shawara. Tattaunawa cikin natsuwa da gaskiya.
Mata 6 Da Aka Zaba A Matsayin Mataimaka Gwamnoni Masu Jiran Gado A 2023
Cikin mata 24 da suka yi takarar neman zama mataimaka gwamna, 15 daga cikinsu sun kai ga shiga zabe tare da mazan da sukai musu takarar gwamna, yayinda shida daga cikinsu suka kai ga samun nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar 18 ga!-->…
DA DUMI-DUMI: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Ya Ajjiye Mukaminsa
Shugaban Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Farfesa Rufai Alkali ya mika takardar ajjiye aiki a matsayin shugaban jam’iyya na kasa.
Alkali wanda ya bayyana hakan a jikin wasikar da ya turawa Sakataren Jam’iyya na Kasa, ya!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: An Kama Mutumin Da Yai Barazanar Gayyato IPOB Lagos
An kama Eze Ndigbo na yankin Ajao Estate a Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu.
Da yake magana a wani faifan bidiyo da ya yadu a Juma’ar nan, Nwajagu ya yi barzanar gayyato mambobin haramtacciyar kungiyar IPOB domin su kare dukiyoyin ‘yan!-->!-->!-->…
Zamu Gayyaci IPOB Ta Zo Ta Kare Mu A Lagos – Shugabannin Igbo Na Kudu Maso Yamma
Eze Igbo na Ajao Estate da ke Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu, ya yi alkawarin gayyatar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, zuwa Jihar Lagos domin su kubutar da dukiyoyin al’ummar Igbo a jihar.
Nwajagu ya bayyana hakan ne a wani!-->!-->!-->…
Ganduje, El-Rufai, Gbajabiamila Da Sauransu Na Fafutukar Neman Mukami A Gwamnatin Tinubu Yayin Da…
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yanzu na fafutukar samun matsayi a majalissar Shugaban Kasa mai Jiran Gado, Bola Ahmad Tinubu kamar yanda SaharaReporters ta gano.
Haka kuma cikin masu!-->!-->!-->…
Fadar Shugaban Kasa Ta Tabbatar Da Ajiye Aikin Karamin Ministan Mai
Cecekucen da ya dabaibaye jita-jitar ajiye aikin Karamin Ministan Mai na Najeriya, Timipre Sylva ta zo karshe a Juma’ar nan, bayan Fadar Shugaban Kasa ta tabbatar da cewa Sylva ya ajiye aikinsa.
Mai Taimakawa Shugaban Kasa na Musamman a!-->!-->!-->…
Kotun Koli Ta Umarci INEC Ta Maye Gurbin Shekarau Da Rufa’i Hanga
Kotun Ƙolin Najeriya ta umarci hukumar zaɓen ƙasar ta maye gurbin sunan Mallam Ibrahim Shekarau da na Rufa’i Hanga na jamiyyar NNPP, a matsayin sanatan mazabar Kano ta tsakiya.
A hukuncin da mai shari’a Justice Uwani Abba-Aji ta yanke!-->!-->!-->…
Jirgin Kasa Ya Yi Awon Gaba Da Motar Ma’aikata, Ya Kashe Mutum 6 A Lagos
Akalla ma’aikatan gwamnatin Jihar Lagos shida ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon awon gaba da wani jirgin kasa ya yi da wata motar bas a yankin Sogunle a jihar.
An gano cewa wata motar BRT da ke kai ma’aikatan!-->!-->!-->…
Santuraki Zai Samarwa Ma’aikatan Jigawa Rancen Noma Da Kiwo Marar Kudin Ruwa
Dan takarar gwamnan Jihar Jigawa karkashin tutar Jam’iyyar PDP, Alhaji Mustapha Sule Lamido, Santurakin Dutse, ya yi alkawarin karawa ma’aikatan gwamnati da ke jihar karfin guiwa wajen shiga harkar sana’ar noma da kiwo domin bunkasa!-->…
INEC Ta Bayar Da Shaidar Cin Zabe Ga Sanatocin Da Suka Ci Zabe
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a yau Talata, ta bayar da Shaidar Cin Zabe ga wadanda suka sami nasarar lashe zabe a ranar 25 ga Fabarairu, 2023 domin zuwa Majalissar Dattawa.
Shugaban Hukumar INEC, Mahmood Yakubu ne!-->!-->!-->…
Ganduje, Sanwo Olu, Bagudu, Akeredolu Sun Kauracewa Taron Gwamnonin APC Kan Canjin Kudi
Kimanin gwamnoni 10 ne suka halarci muhimmin taron da shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, da shugabannin zartarwa na jihohi suka yi a hedikwatar jam’iyyar ta kasa ranar Lahadi.
Wannan ci!-->!-->!-->…