Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Tarihi da Al’adu
Ƙananan Hukumomin Kano Za Su Haɗa Naira Miliyan 670 Don Sayen Sabbi da Gyaran Motocin Sarkin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkanin ƙananan hukumomi 44 da ke jihar da su bayar da gudunmawar N15,227,272.72 kowanne, wanda gaba ɗaya ya kama N670 miliyan, domin gyaran wasu tsofaffin motoci da kuma sayen sababbi ga Fadar!-->…
RIKICIN SARAUTA: Sarki Sunusi Da Sarki Aminu Sun Naɗa Galidiman Kano Daban-Daban
Masarautar Kano ta shiga wani sabon yanayi na ban mamaki bayan da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, suka naɗa mutane biyu daban-daban a matsayin Galadiman Kano a rana ɗaya.
Aminu Ado Bayero!-->!-->!-->…
Rikici Ya Kashe Uwa Da Ɗanta Da Wasu Mutanen
Wani rikicin sarauta a yankin Maraba Udege, karamar hukumar Nasarawa, ya haddasa mutuwar wata uwa da ɗanta, tare da raba mutane da gidajensu.
Bayanai sun nuna cewa rikicin ya barke ne tsakanin ƙabilun Afo daga unguwannin Angwan Dutse da!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa Ta Miƙa Dajin Baturiya Ga Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Jihar Jigawa ta miƙa Dajin Baturiya wato Hadejia Wetland Game Reserve ga Hukumar Kula da Gandun Daji ta Ƙasa (National Park Service).
A watan Yuli ne, Gwamna Mallam Umar Namadi ya karɓi baƙuncin shugabannin hukumar domin fara!-->!-->!-->…
Wani Sarki A Yobe Ya Kai Ziyarar Haɗinkai Ga Sarkin Kano Sunusi
A ranar Lahadi, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karɓi baƙuncin Sarkin Potiskum na Jihar Yobe, Umar Bauya, wanda shine na farko daga sarakunan Arewacin Najeriya da ya kawo masa ziyarar haɗin kai tun bayan da Gwamna Abba Yusuf ya mayar da!-->…
Wata Ƙungiyar Sarakunan Gargajiya Ta Yi Kira Ga Sarki Sunusi Da Ya Girmama Kotu, Ya Fice Daga Fadar…
Ƙungiyar Sarakunan Gargajiya a Najeriya ta shawarci Sarki Sunusi Lamido Sunusi da ya girmama umarnin Babbar Kotun Tarayya, ya sauƙa daga karagar mulkin Kano nan take.
Sarakunan sun ce, hukuncin kotun da ta bayar ranar Talata, hukunci ne!-->!-->!-->…
Kotu Ta Hana Sarki Aminu Ado Kiran Kansa A Matsayin Sarki, Ta Kuma Umarci Ƴansanda Su Fitar Da Shi
Babbar Kotun Jihar Kano ta umarci tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero da ya dena kiran kansa a matsayin Sarkin Kano, sannan ta kuma umarci ƴansanda da su fitar da shi daga ƙaramar masarautar da ke kan titin State Road.
Kotun!-->!-->!-->…
Ƴansanda Da Sojoji Sun Bijirewa Gwamnan Kano, Sun Ce Zasu Tabbatar Da Umurnin Kotu Na Dakatar Da…
Jami'an tsaro a Kano sun ce sun karbi umarnin kotu kuma za su yi amfani da shi tare da samar da cikakken tsaro a faɗin jihar Kano.
Cikin wani jawabin hadin gwiwa da jami'an tsaron suka gabatar wa manema labarai a shalkwatar 'yan sanda!-->!-->!-->…
RIGIMAR SARAUTA: Malaman Musulunci Sun Roki Tinubu Da Ya Bari A Zauna Lafiya A Kano
Kungiyar Malaman Musulunci a Jihar Kano, Ulama, sun roƙi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da ya sanya baki tare da kare duk wani abu da zai kawo hatsaniya da karya doka a jihar.
A wata sanarwa da mambobin Ulama 18 suka sanya wa hannu, malaman!-->!-->!-->…
Gwamanti Da Majalisa Sun Ceto Tarihin Kano – Sarki Muhammadu Sanusi Il
Sabon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll ya ce, da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an ci gaba da rarraba masarautu a jihar kenan.
''Da an bar wannan lamari na rarraba masarautu to da wata rana sai an naɗa Sarkin Fagge, ko!-->!-->!-->…
Matasan Arewa Sun Buƙaci Da A Cire Minista Keyamo Da Gwamnan CBN
Kwamitin Aiyyukan Haɗinguiwa na Ƙungiyoyin Matasan Arewa ya yi kira da a cire Ministan Kula Harkokin Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo da gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Yemi Cadoso saboda shirinsu na mayar da ofisoshin ma’aikatunsu!-->…
RIKICIN SARAUTA: Fusatattun Dangin Sarkin Dutse Sun Farmaki Gidansa Saboda Kalamai Kan Galadiman…
Wasu fusatattun dangin Mai Martaba Sarkin Dutse, Hamim Nuhu Sunusi, sun kutsa gidan kwanansa, inda su ka ci zarafin fadawa tare da sara abokin sarkin na ƙuruciya bisa kalaman da aka yi kan kawun sarkin, Galadiman Dutse, Basiru Sunusi.
!-->!-->!-->…
Ana Matsawa Najeriya Kan Ta Amince Da Auren Jinsi
Cocin Angalican ta Najeriya ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bijirewa kiraye-kirayen da Turawan Yamma ke mata na ta sake matsayinta kan auren jinsi a Najeriya.
Wannan dai na a cikin jawabin bayan taron da cocin ta saki bayan!-->!-->!-->…
Sanatoci Sun Yi Watsi Da Buƙatar Tinubu Ta Yaƙar Jamhuriyar Nijar
Sanatocin Najeriya sun yi watsi da buƙatar Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta tura sojojin Najeriya don su kai ɗauki wajen kawar da waɗanda su ka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar.
Wanna dai ya kawo ƙarshen shirye-shiryen da sojojin!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Ce A Dinga Amfani Da Harsunan Uwa A Koyarwa
A jiya Alhamis ne wani babban jami’in Ma’aikatar Ilimi ya ce, Gwamnatin Tarayya za ta inganta amfani da harsunan uwa wajen koyarwa, musamman a a makarantun firamare da ƙaramar sikandire.
Babban Sakataren Ma’aikatar Ilimi, David Adejo ne!-->!-->!-->…