Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Tattalin Arziki
Tinubu Ya Lalata Tattalin Arzikin Najeriya Fiye Da Yanda Buhari Ya Lalata Shi – Hakeem Baba-Ahmed
Tsohon mai ba shugaban ƙasa shawara a ofishin mataimakin shugaban ƙasa kan al’amuran siyasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya caccaki gwamnatin Tinubu, yana mai cewa tattalin arziƙin Najeriya ya taɓarɓare fiye da yadda Muhammadu Buhari ya bar shi.!-->…
EFCC Ta Fara Bincike Kan Tsoffin Shugabannin NNPC Kan Badaƙalar Dubunnan Biliyoyi
Hukumar EFCC ta fara bincike mai zurfi kan zargin almundahana da amfani da ofis ba bisa ƙa’ida ba da ake yi wa wasu tsoffin manyan jami’an Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPC), ciki har da tsohon GMD, Mele Kyari, da Abubakar Yar’Adua.
A wata!-->!-->!-->…
Jigawa Ta Nemi Haɗin Gwiwar EFCC Wajen Yaƙar Cin Hanci Da Rashawa
Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Jigawa (PCACC) ta nemi haɗin gwiwa da Hukumar EFCC domin inganta bincike da daƙile cin hanci a jihar.
Shugaban PCACC, Salisu Abdu, ya bayyana hakan ne yayin wata ziyarar da suka!-->!-->!-->…
NG-CARES: Masu Cin Gajiyar Shirin Sun Sa Hannu Kan Yarjejeniyar Amfani da Tallafi a Jigawa
Daga Ibrahim Ibrahim
Masu cin gajiyar shirin Nigeria COVID-19 Action Recovery and Economic Stimulus (NG-CARES) Results Area II a Jihar Jigawa sun sa hannu kan wata yarjejeniyar amfani da tallafin don tabbatar da ingantaccen amfani da!-->!-->!-->…
Za A Cigaba Da Cin Bashi Wa Najeriya Duk da Yawan Kuɗaɗen Shigar Da Ake Samu — Ministan Kudi
Gwamnatin Najeriya za ta ci gaba da ciwo bashi don cike kasafin kuɗi, duk da cewa an zarce hasashen kuɗaɗen shigar da akai tsammani a wasu bangarori, in ji Ministan Kudi, Wale Edun.
Da yake magana a gaban kwamitin haɗin gwiwa na!-->!-->!-->…
Ɗanyen Man Da Najeriya Ke Fitarwa Ya Sake Raguwa, Fargabar Ƙaruwar Matsalar Tattalin Arziƙi Ta Ƙara…
Fitar da ɗanyen mai a Najeriya ya fuskanci gagarumar koma baya a watan Satumba, inda aka samu raguwa da ganguna 33,000 a kowace rana, wanda hakan ya saukar da matsakaicin yawan fitar da ɗanyen man zuwa ganguna miliyan 1.405 a kowace rana,!-->…
CIRE TALLAFI: Shawara Ga Gwamnan Jigawa, Namadi
Daga: Ahmed Ilallah
Koda yake, tun lokacin hawan wannan gwamnatin da shelar Shugaba Tinubu na kawo ƙarshen tallafin Man-Fetur a Nijeriya. Gwamantoci kama daga ta Tarayya da jihohi suke ta lissafin yadda zasu kawo wa al’umominsu sauƙin!-->!-->!-->…
Buhari Ya Kori Wata Babbar Jami’ar Gwamnatinsa Daga Aiki
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya soke nadin da aka yiwa Saratu Umar a matsayin Shugabar Hukumar Bunkasa Sanya Hannun Jari ta Najeriya, NIPC, nan take.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina ne ya sanar da hakan a jawabin da ya!-->!-->!-->…
Cikakken Jerin Sunayen Manyan Masu Kudi 25 A Duniya Na 2023
Mujallar Kasar Amurka ta Kasuwanci, Forbes ta fitar da sunayen manyan masu kudi 25 na duniya na bana.
Bernard Arnault ne ya zo daya a bana, yayin da mamallakin Twitter, Elon Musk ya zo na biyu.
Mujallar ta kuma bayyana Elon Musk a!-->!-->!-->!-->!-->…