Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Tattalin Arziki
Hauhawar Farashi Ta Mayar Da Karin Albashi Marar Amfani Da Sama Da Kaso 40 Cikin 100
Hauhawar farashi a Najeriya ta mayar da mafi karancin albashi na naira 30,000 a wata a matsayin marar amfani da kaso sama 40 cikin 100 tun daga shekarar 2019 in ji rahoton Afrinvest (West Africa) Limited, kamfanin da ke bayar da shawarwari!-->…
Kudin Masaukai Ya Yi Tashin Gwauron Zabi A Makkah
An samu ƙarin farashin ɗakunan otal-otal da ke Makkah a watan Ramadan na bana.
Shi ne farashi mafi tsada cikin shekara uku, inda ya kai kashi 80 cikin 100 kamar yadda yake a ƙididdigar da hukumar kula da aikin hajj da umrah ta Makkah ta!-->!-->!-->…
Mambobin OPEC Sun Sanar Da Kudirin Su Na Kara Rage Yawan Danyen Mai Da Suke Hakowa
Masarautar Saudiyya da sauran kasashe masu fitar da danyen mai zuwa kasuwannin duniya ko OPEC+, sun sanar da kudurinsu na kara rage danyen mai da suke fitarwa, da kusan ganga miliyan 1.16 a ko wace rana, matakin da masharhanta ke cewa zai!-->…
Tinubu Ne Ke Da Wuka Da Nama Kan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ne aka bar wa wuƙa da nama don ya yanke shawara game da lokacin cire tallafin man fetur a ƙasar.
Mai magana da yawun shugaban ƙasar mai jiran gado, Abdul'aziz Abdul'aziz ne ya tabbatar da!-->!-->!-->…
Najeriya Ce Kasa Ta Biyu A Duniya Mai Yawan Yara Masu Fama Da Matsalar Karancin Abinci
Yayin wani taron hadin gwiwa, gwamnatin tarayyar Najeriya da kungiyar abinci mai gina jiki ta duniya sun tabbatar cewa yanzu haka akwai a kalla yara miliyan 17 da suke fama da tamowa a Najeriya, lamarin da ya sa Najeriya ta kasance kasa!-->…
Masu Juna-Biyu Na Fuskantar Karancin Abinci A Kasashe Matalauta – Majalissar Dinkin Duniya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke da juna-biyu waɗanda ke fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki ya ƙaru da kashi 25 cikin 100 a ƙasashe matalauta kamar Somaliya da!-->…