Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Tsaro
Rahotanni kan tsaro: rundunonin tsaro, dokoki, dabaru da wayar da kai. Muna tattauna hanyoyin kare al’umma da inganta zaman lafiya. Rahotanni kan ’yan sandan Najeriya, sojoji, da sauran hukumomin tsaro.
Ƴan Gudun Hijirar Cikin Gida A Najeriya Sun Haura Miliyan 8 – Rahoto
Rahoton Hukumar Kare Ƴan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNHCR) na watan Yunin 2025 ya bayyana cewa Najeriya ce ke da yawan ƴan gudun hijira mafi yawa a Yammacin Afirka – da adadi mai ban mamaki na mutane miliyan 8.18 da suka rasa!-->…
Ribadu Ya Ce Mutane 47,000 Ne Suka Mutu A Arewa Saboda Matsalar Tsaro
Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na ƙasa, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa fiye da mutane 47,000 ne suka mutu sakamakon rashin tsaro a Arewacin Najeriya kafin Bola Tinubu ya hau mulki a watan Mayun 2023.
A cewarsa, Najeriya ta kusa!-->!-->!-->…
An Kama Manajan Gidan Mai Da Wasu Mutane Bisa Zargin Aikata Fashi
Rundunar ƴan sanda a Legas ta kama wasu mutum huɗu da ake zargi da shiga cikin wani gungun ƴan fashi da makami da ke addabar wasu sassan birnin, ciki har da wani manajan gidan mai.
Rahotanni sun ce, an cafke su ne a yankin Ejigbo bayan!-->!-->!-->…
TSARO A NAJERIYA: Shekaru Biyun Farko Na Bola Tinubu, Matsalar Tsaro Na Ci Gaba Da Fin Ƙarfin…
Bayan cika shekara biyu da Bola Ahmed Tinubu ya hau kujerar shugabancin Najeriya tare da alƙawarin daidaita harkar tsaro a cikin shirin sa na Renewed Hope Agenda, matsalolin tsaro sun ci gaba da ta’azzara a faɗin ƙasar, lamarin da ke!-->…
TASHIN BAMA-BAMAI: Ƴan Boko Haram Sun Hallaka Fasinjoji 9 A Borno
Aƙalla mutane tara ne suka mutu sakamakon fashewar bama-bamai da aka dasa a wata tashar mota da ke kauyen Mairari a ƙaramar hukumar Guzamala ta jihar Borno, kamar yadda rahoton Daily Trust ya tabbatar, tare da bayani daga Kakakin Majalisar!-->…
Hukumar NiMet Ta Bayyana Yanda Yanayi Zai Kasance Daga Lahadi Zuwa Talata A Najeriya
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da rahoton hasashen yanayi daga ranar Lahadi har zuwa Talata, inda ta bayyana cewa za a fuskanci rana, gajimare da kuma yiwuwar ruwan sama da hadari a sassa daban-daban na Najeriya, musamman!-->…
Bayan Karɓar Maƙudan Kuɗin Fansa, Ƴan Bindiga Sun Halaka Wani Shugaban APC
Al’umma da iyalan Nelson Adepoyigi, shugaban jam’iyyar APC na mazaba ta biyar a ƙaramar hukumar Ose ta jihar Ondo, na cikin damuwa da baƙin ciki bayan tabbatar da cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da shi sun kashe shi duk da biyan kuɗin!-->…
Cikin Mako 3, Kusan Kullum Sai Boko Haram Ta Kai Hari A Borno, Yayin Da Ƴan Jihar Ke Ƙara Tsunduma…
Yayin da hare-haren Boko Haram da ISWAP suka sake rikiɗewa zuwa masu yawan gaske a wasu sassan jihar Borno, al’ummomi da dama na ci gaba da ficewa daga garuruwansu sakamakon tsoron halin rashin tsaro da ya sake dawowa fiye da yadda ake!-->…
Ministan Tsaro Ya Ƙalubalanci Yin Taron Ƙasa Don Inganta Tsaro, Ya Yi Kiran Sauyin Dabaru
Gwamnatin Tarayya ta ce Najeriya na buƙatar sauyin dabarun yaƙi da rashin tsaro, maimakon ƙara yin taro ko tarukan ƙasa kan matsalar.
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru, ya bayyana hakan ne a wata ganawa da manema labarai a Abuja, yayin da!-->!-->!-->…
Wata Rundunar Ƴansanda Ta Cafke Matsafa 95 Da Ƙwato Makamai Da Dama Cikin Wada Ɗaya
Kwamishinan ƴansanda na Jihar Edo, Monday Agbonika, ya bayyana cewa rundunar ta cafke mutane 95 da ake zargi da shiga ƙungiyoyin asiri tare da gurfanar da su a gaban kotu a cikin watan farko na aikinsa.
Kamar yadda jaridar PUNCH ta!-->!-->!-->…
Yau Majalissar Dattawa Za Ta Yanke Hukuncin Ƙarshe Kan Ƙudirin Gyaran Haraji Da Ke Ci Gaba Da Jawo…
Shugabannin majalisar dattawa sun ɗage amincewa da ƙudurorin gyaran tsarin haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura zuwa yau Laraba domin samun cikakkiyar tantancewa da muhawara, in ji rahoton PUNCH.
Waɗannan ƙudurori guda huɗu da!-->!-->!-->…
Matashi Ya Kashe Mahaifinsa Da Adda A Jigawa
Rundunar Ƴansandan Jihar Jigawa ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Muhammad Salisu ɗan shekara 20 daga unguwar Bakin Kasuwa, ƙaramar hukumar Gwaram, bisa zargin kashe mahaifinsa Salisu Abubakar, mai shekaru 57, ta hanyar kai masa!-->…
Mutane Da Dama Sun Mutu A Bauchi Bayan Wani Faɗa Tsakanin Ƴanbanga Da Ƴanbindiga
A ƙalla mutane 25 sun rasa rayukansu sakamakon arangama mai zafi tsakanin wasu ƴanbanga da ƴanbindiga a ƙauyukan ƙaramar hukumar Alkaleri ta jihar Bauchi, inda aka tabbatar da mutuwar ƴanbanga tara, ƴanbindiga biyar, da kuma waɗanda ba su!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Magance Rikicin Manoma da Makiyaya A Jigawa – Sanata Malam Madori
Daga: Yaseer Mika'il, Dutse
Gwamnatin tarayya ta kammala shirin kafa rundunar 'yan sanda masu tarwatsa tarzoma a karamar hukumar Guri ta jihar Jigawa domin rage rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin manoma da makiyaya, kamar yadda sanata!-->!-->!-->…
Masu Farauta 13 Sun Ɓace, Bayan Faɗawa Maɓoyar Lakurawa A Sokoto
Aƙalla mutane 13 da ake kyautata zaton masu farauta ne, sun ɓace bayan wasu da ake zargin ƴan ta’adda ne daga ƙungiyar Lakurawa suka kai musu hari a dajin Hurumi da ke yankin Talewa, ƙaramar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto.
An tattaro!-->!-->!-->…
Matsalar Tsaro Na Neman Lalata Ci Gaban Noman Shinkafa A Auyo, Jihar Jigawa
Kungiyar Ƴan Uwa Masu Kishin Auyo (ACCF) ta bayyana fargabar yuwuwar ƙara tabarbarewar tsaro a Auyo da kewaye yayin wani taron tattaunawa da suka gudanar kan al'amuran tsaro a yankin, inda suka nuna cewa yankin da aka sani da noma tun!-->…
Shugaban NSCDC Ya Yaba Da Aikin Tsaro A Jigawa Yayin Ziyartar Gwamna Namadi
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya karɓi baƙuncin Babban Kwamandan Hukumar Tsaro ta Ƙasa (NSCDC), Dr. Ahmed Abubakar Audi, a safiyar Lahadi a fadar gwamnati da ke Dutse, a wani ɓangare na zagayen aikin da shugaban hukumar ke yi a!-->…
Kiraye-Kirayen Ayyana Dokar Ta Ɓaci A Zamfara Mugun Nufi Ne – Ƙungiyar Ƴan Kishin Ƙasa
Ƙungiyar ƴan kishin ƙasa ta Patriots for the Advancement of Peace and Social Development (PAPSD) ta bayyana kiraye-kirayen da ake yi na kafa dokar ta-baci a Jihar Zamfara a matsayin "mugun nufi, rashin kishin ƙasa, da kuma tsarin siyasa!-->…
Boko Haram Sun Hallaka Sojoji A Harin Da Suka Kai Wa Rundunarsu A Yobe
Aƙalla sojoji huɗu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka kai hari wa sansanin sojoji na 27 Task Force Brigade da ke Buni Yadi, ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe.
Wannan hari ya zo ne ƙasa da!-->!-->!-->…
Bayan Mutuwar Wanda Ake Zargi A Bauchi, Wasu Ƴansanda Uku Sun Shiga Hannu
Rundunar ƴansanda a Jihar Bauchi ta tabbatar da tsare wasu jami’anta guda uku da ake zargi da hannu a mutuwar wani wanda ake zargi, Abubakar Auwal, wanda ya rasu a hannun ƴansanda a hedikwatar rundunar yankin Jega.
Auwal, wanda aka kama!-->!-->!-->…