Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Tsaro
Rahotanni kan tsaro: rundunonin tsaro, dokoki, dabaru da wayar da kai. Muna tattauna hanyoyin kare al’umma da inganta zaman lafiya. Rahotanni kan ’yan sandan Najeriya, sojoji, da sauran hukumomin tsaro.
Yaro Dan Shekara 17 Ya Lalata Kananan Yara Biyu A Kano – ‘Yansanda
Wani yaro dan shekara goma sha-bakwai ya shiga hannun ‘yansanda a Jihar Kano bayan an zarge shi da lalata kananan yara biyu.
Kwamishinan ‘Yansanda na Jihar Kano, Mamman Dauda ne ya tabbatar da kama yaron a tattaunawar da yai da Kamfanin!-->!-->!-->…
Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata A Yayinda Bus Ta Kama Da Wuta A Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce, fasinjoji mata uku ne suka rasa rayukansu yayinda fasinjoji 13 suka sami raunuka lokacin da wata motar bus ta haya ta kama da wuta a jiya Talata.
Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar, Alhaji!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Shiga Dakin Kwanan Dalibai, Sun Yi Garkuwa Da Dalibai Mata
Ƴan bindiga sun kutsa cikin dakin kwanan ɗalibai na Federal University, Gusau a Jihar Zamfara a yau Lahadi.
Batagarin sun kai samame ƙauyen Sabon Gida ne da ke Bunguɗu inda suka kutsa gidan da daliban suke kwana, suka kulle masu gadinsu!-->!-->!-->…
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 3 Hukuncin Rataya A Jigawa
Babbar Kotun Jiha da zamanta a Kaugama, Jihar Jigawa, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Suleiman Bello, Auwalu Muhammed da Yakubu Muhammed bisa samunsu da laifuka tara da suka hada da hada baki wajen yin fashi da makami.
!-->!-->!-->…
Matar Da Ta Dabawa Mijinta Wuka Har Lahira Ta Ce Ba Ta Da Hankali
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke Ado Ekiti, a ranar Alhamis da ta gabata, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare Janet Jegede a matsayin mai babban laifi saboda dabawa mijinta wuka da tai har ya mutu.
An dai gurfanar da Janet ne a gaban!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda A Kano Sun Kama Mutum 14 Da Zargin Aikata Fashi Da Dabanci
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta sanar da kama mutum 14 waɗanda take zargi da aikata fashi da makami da tu'ammali da ƙwayoyi da kuma aikata dabanci a makon farko na watan azumin Ramadan.
Rundunar ta ce an samu nasarar kama mutanen ne!-->!-->!-->…
Jami’an Immigration Sun Ki Aikinsu, Suna Shirin Shiga Zanga-Zanga Kan Rashin Biyansu Alawuns Na…
Wasu daga shugabannin Nigeria Immigration Service (NIS) yanzu haka suna shirya gudanar da zanga-zanga kan rashin biyansu kudaden alawuns na aiyukan zaben da ya gabata kamar yanda SaharaReporters ta gano.
Ana sa ran za a gudanar da!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi’a 19 Masu Zanga-Zanga A Abuja
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da kama mambobin kungiyar ƴan shi'a 19 kan gudanar da zanga-zanga ba tare da izini ba.
A cikin wata sanarwa da ta samu a hannun mai magana da yawun ƴan sandan, SP Josephine!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Jawo Mutuwar Mutane Da Dama A Kwande, Jihar Benue
Mutane da dama sun rasa rayukansu a kauyukan Karamar Hukumar Kwande da ke Jihar Benue bayan wadanda ake zargin makiyaya ne sun kai hari a yankunan.
Wani shaida ya ce, har kawo yanzu akwai mutane da dama da suka bace, wasu da raunukan!-->!-->!-->…