Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Wanda Aka Dau Nauyi
Wasu Fitattun Mutane Sun Zama Shugabannin Ƙungiyar One Voice Development Initiative
Ƙungiyar One Voice Development Initiative ke da muradin inganta shugabanci na gari, nuna gaskiya a harkokin jama'a, da ci gaban siyasa, ta sanar da sabbin shugabanninta na ƙasa.
Abbas Abdullahi, CISSP, IPMA, ne ya zama shugaban ƙungiyar!-->!-->!-->…
Ɗiban Malaman Sa Kai Na J-Teach Ba Mafita Ba Ce Ga Matsalar Ƙarancin Malamai A Jigawa
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Na daɗe da ƙalubalantar yunƙurin gwamnatin Jihar Jigawa na magance gagarumar matsalar ƙarancin malaman makaranta da tai wa harkar ci gaban ilimin jihar dabaibayi tsawon shekaru na amfani da malaman sa!-->!-->!-->…
Tallafin Naira Miliyan 20 Ga Nakasassu Na Sanata Malam Madori Gagarumin Aikin Alheri Ne
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas a wannan bigere da a ke na jarrabawar matsanancin yanayin na tattalin arziki dà ma duniya take ciki, duk mai tausayi yayi nazarin yaya Yan uwanmu suke cki, wayanda Allah yayi wa jarrabawar nakasa.
A irin!-->!-->!-->!-->!-->…
Kira Ga Gwamna Ɗanmoɗi Kan Gyaran Matsalar APC A Birnin Kudu
Daga: Abubakar Ibrahim Ayuba (Habu Maja)
Ba abu ne ɓoyayye ba cewar akwai gagarumar matsala a jam’iyyarmu ta APC a Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu. Za a iya tabbatar da haka idan aka yi la’akari da irin ƙarfin da muke da shi lokacin da muka!-->!-->!-->…
Sanata Malam Madori Ya Fi Kowa Temakawa Ɗalibai A Yankin Jigawa Ta Gabas
Daga: Ahmed Ilallah
Duk da cewa a nawa ra'ayin kamata yayi wakilan al'ummah musamman a Majalissar Dokoki su maida hankali wajen samar da doka da kuma tilastawa shugabannin wajen samar da yanayi mai kyau da duk Dan Talaka zai samu kowane!-->!-->!-->…
RANAR MATASA: Ka Yunƙura Ka Fi Ƙarfin Masu Bautar Da Kai Ya Kai Matashi
Daga: Comrade Musa Isma’il Birnin Kudu
Ni bana murna da ranar matasa don ba mu san kanmu ba har yanzu, mun biyewa kwaɗayi, maula, tumasanci da shirmen azzaluman ƴan siyasar da rayuwarsu ta kusan ƙarewa suna juya mana tunani suna ruguza!-->!-->!-->…
Buƙatarmu A Magance Matsin Tattalin Arziƙin Da Ya Addabi Al’umma – Musbahu Basirka
Shugaban Haɗakar Ƙungiyoyin Fararen Hula ta Jihar Jigawa, Comrade Musbahu Basirka ya bayyana buƙatar ƴan ƙungiyoyin da cewa, ita ce a magance matsin rayuwar da ya addabi al’umma, cefanar da ilimi, ƙaruwar kuɗin wutar lantarki da kuma!-->…
Ɗan Majalissar Jigawa Mai Wakiltar Birnin Kudu Zai Nemawa Matasa Guraben Karatu
Ɗan Majalissar Jihar Jigawa mai wakilatar Mazaɓar Birnin Kudu, Muhammad Kabir Ibrahim ya yi alƙawarin nemawa matasan mazaɓarsa guraben karatu a Kwalejin Horar da Malamai ta Jihar Jigawa da ke Gumel.
Ɗan Majalissar ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Next Jigawa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Jihar Da Ta Ɗebi Ƙarin Ma’aikata
Ƙungiyar ci gaban al’umma ta Next Jigawa ta yi kira ga gwamnatin jihar da cire takunkumi kan ɗiban ma’aikata tare ɗiban ma’aikatan da zasu cike guraben aikin da ake da su a jihar.
Shugaban Ƙungiyar, Farfesa Haruna Usman ne ya yi kiran,!-->!-->!-->…
Comrade Basirka Ya Musanta Samar Da Sabbin Shugabannin Haɗakar Ƙungiyoyin Jigawa
Shugaban Haɗakar Ƙungiyoyin Ci Gaban Al’umma ta Jigawa, Comrade Muhammad Musbahu Basirka ya musanta labarin da ke nuni da cewa, haɗakar ta sake zaɓar sabbin shugabanni, inda ya bayyana lamarin a matsayin wanda bai san da shi ba.
Basirka!-->!-->!-->…
Haɗakar Kungiyoyin Ci Gaban Al’umma Ta Jigawa Ta Zabi Sabbin Shugabanni
Haɗakar Kungiyoyin Ci Gaban Al’umma ta Jigawa, NETJIC, ta ƙaddamar da sabbin shugabanta waɗanda zasu jagorance ta wajen bayar da gudunmawar mutane a gwamnati da kuma yin buɗaɗɗiyar gwamnati a Jigawa.
Haɗakar ta sami gudanar da zaɓen!-->!-->!-->…
Santuraki Zai Samarwa Ma’aikatan Jigawa Rancen Noma Da Kiwo Marar Kudin Ruwa
Dan takarar gwamnan Jihar Jigawa karkashin tutar Jam’iyyar PDP, Alhaji Mustapha Sule Lamido, Santurakin Dutse, ya yi alkawarin karawa ma’aikatan gwamnati da ke jihar karfin guiwa wajen shiga harkar sana’ar noma da kiwo domin bunkasa!-->…