Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Wasanni
Labarai da sakamako daga fannoni daban-daban na wasanni. Muna bibiyar ƙungiyoyi, ’yan wasa da gasanni a cikin gida da waje. Rahotanni kai tsaye, jadawali da bayanan kanmaye.
Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Ta Yi Haɗingwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motors
Daga: Captain Yobe
Hukumar dake shirya kwallon yashi ta Najeriya (NBSL) ta kulla yarjejeniyar hadingwiwa da kamfanin ƙera motoci na Nijeriya, Innoson Motors, kamfani na farko a Najeriya dake ƙera motoci a fadin ƙasar.
Sanarwar kulla!-->!-->!-->!-->!-->…
GASAR ƘWALLON ƘAFA TA MATA: Zamu Nunawa Duniya Iyawarmu – Wata Ƴar Wasan Najeriya
Ƴan Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta Najeriya, Super Falcons, Osinachi Ohale ta karɓi lambar girmamawa a matsayin ƴar wasa mafi ƙwazo a wasan da Najeriya ta buga da Australia ranar Alhamis, wanda Najeriya tai nasara da ci 3 da 2.
Ƴar!-->!-->!-->…
Dalilina Na Siyar Da Litar Mai Naira 580 A Gidan Maina – Ahmed Musa
Shugaban Ƴan Wasan Najeriya, Ahmed Musa ya bayyana cewa, ya rage farashin fetur ne a gidan mansa MYCA-7 da ke Kano domin ya temaka wajen rage raɗaɗin da ƴan Najeriya ke sha saboda janye tallafin man fetur.
Ahmed Musa dai ya sanar da!-->!-->!-->…
In Ba Don Nasarorin Da Na Samu A Baya Ba, Da Tuni Liverpool Ta Kore Ni – Klopp
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana cewa ya na rike da aikinsa ne kawai saboda nasarorin da ya kai Club din ga samu a baya amma ba saboda halin da kungiyar ke ciki a wannan kaka ba.
Jurgen Klopp dan!-->!-->!-->…