Jaridar Hausa - Labaran Cigaban Alumma a Dukkan Fannoni

DA ƊUMI-ƊUMI: Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓe Ta Soke Nasarar Gwamnan Nasarawa Ta Bai Wa Ɗan Takarar PDP

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamna da ke zamanta a Jihar Nasarawa ta soke zaɓen da aka yi wa Gwamna Abdullahi Sule na jihar inda ta bayyana ɗan takarar jam’iyyar PDP, David Ombugadu a matsayin wanda ya lashe zaɓen.

Da yake karanta hukuncin kotun, Shugaban kotun, Alƙali Ezekiel Ajayi, ya bayyana Emmanuel Ombugadu na jam’iyyar PDP a matsayin halattacen wanda ya ci zaɓen gwamnan Jihar Nasarawa.

Akwai ƙarin bayani . . .