Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamna da ke zamanta a Jihar Nasarawa ta soke zaɓen da aka yi wa Gwamna Abdullahi Sule na jihar inda ta bayyana ɗan takarar jam’iyyar PDP, David Ombugadu a matsayin wanda ya lashe zaɓen.
Da yake karanta hukuncin kotun, Shugaban kotun, Alƙali Ezekiel Ajayi, ya bayyana Emmanuel Ombugadu na jam’iyyar PDP a matsayin halattacen wanda ya ci zaɓen gwamnan Jihar Nasarawa.
Akwai ƙarin bayani . . .