Dan Adaidaita Zai Kwashe Watanni 18 A Gidan Gyaran Hali Saboda Batan Babur
Wata kotun majistare da ke Jos, a jiya Juma’a, ta daure wani matshi direban adaidaita sahu, dan shekara 28 mai suna Sagir Abubakar saboda bacewar babur din da aka ba shi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya rawaito cewa, alkalin!-->!-->!-->…