Hasashen Yanda Yau Asabar Za Ta Kasance Game Da Ruwan Sama A Faɗin Najeriya – NiMet
Hukumar yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayi na ranar Asabar 23 ga Agusta 2025, tana jan hankalin al'umma musamman a yankunan Arewa kan yiwuwar samun guguwa tare da ruwan sama.
A cikin sanarwar da ta fitar a ranar 22!-->!-->!-->…