AREWA A CIKIN DUHU: Mahimman Bayanai 10 Kan Matsalar Rashin Wutar Lantarki Da Ke Ƙara Ta’azzara
Tsananin Rashin Wutar Lantarki: Jihohi sha bakwai na Arewacin Najeriya na fuskantar rashin wutar lantarki na fiye da makonni biyu, inda jihohin Kaduna, Kano, Jigawa, da Gombe suka fi shan wahala. Iya jihohin Neja da Kwara ne kawai suke da!-->!-->…