Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Ciyo Bashin Naira Tiriliyan 26 Cikin Shekaru Uku Masu Zuwa
Bincike ya nuna cewar, cikin shekaru uku masu zuwa, bashin da ake bin Najeriya zai kai naira tiriliyan 118.37.
Wannan adadi dai an same shi ne daga lissafin yanayin bashin da ake da shi a yanzu da kuma hasashen kuɗeɗen da za a kashe a!-->!-->!-->…