An Samu Masu Dauke Da Kwalara Su 447 A Jihohi 6 Na Najeriya – NCDC
Hukumar Kare Yaduwar Cututtuka Ta Najeriya, NCDC, ta ce, cikin mako biyar kacal, jihohi 6 na Najeriya sun sanar da samun masu dauke da cutar kwalara har mutane 447.
Jihohin sun hada da Cross River mai mutane 397, Zamfara mai mutane 25,!-->!-->!-->…